Apple ya gabatar da iPhone Duo, wayarsa ta farko da ake rufewa

A taronsa na watan Satumba na shekara-shekara, Apple ya gabatar da sabuwar wayarsa yayin da yake bayyana ci-gaban da aka samu a ƙirƙirarriyar basira da sauran fasahohi.
10 Sep, 2026
Aliko Dangote ya ƙaddamar da fara sayar da hannun jarin matatar mansa ga jama’a

Mafi ƙarancin hannun jari da mutum zai iya saya shi ne hannu 100, wanda darajarsa ta kai naira ₦52,500, sannan za a iya ƙarin hannu hamsin-hamsin.
7 Sep, 2026
Zuba jari a ɓangaren makamashi na Nijeriya na iya ƙaruwa cikin shekaru biyar – Hukumar IEA

Babban Daraktan hukumar IEA Fatih Birol, Nijeriya na bukatar dimbin jarin kudi domin bunkasa damarmakin da take da su a bangarorin man fetur da iskar gas da makamashi da ake sabuntawa, musamman na hasken rana.
4 Sep, 2026
Matatar Dangote ta Nijeriya za ta fara sayar da hannayen jari a karon farko nan da ‘yan kwanaki

Nan da kwanaki 10 zuwa 12 a karon farko, za a fara sayar da hannayen jarin Matatar Mai ta Dangote, matata mafi girma a nahiyar, in ji mamallakinta, Aliko Dangote, a ranar Alhamis.
4 Sep, 2026

Shirin bankin da ba ya karɓar ruwa ba don tallata wani addini ba ne – Gwamnan Babban Bankin Ghana

Trump ya soki Canada kan haraji cikin rigimar cinikayyar da Amurka ke yi da ƙasar

Amurka ta yi barazanar saka wa tattalin arzikin Iran takunkumin da ‘duniya ba ta taɓa gani ba’

Gwamnatin Nijeriya za ta farfado da birtalan kiwo 417 a faɗin kasar

Za a gyara kamfanin NNPC tare da sayar da hannayen jarinsa a kasuwar hannayen jarin Nijeriya —Tinubu
7 Aug, 2026
Matatar Dangote ta fitar da tan fiye da 400,000 na man jiragen sama zuwa Turai a watan Yuli – Rahoto
Kazalika a watan Yuni matatar ta fitar da tan 466,000 zuwa Turai, inda Nijeriya ta zarce Amurka a matsayin babbar mai samar da man jiragen sama da ake shigo wa da shi nahiyar.

21 Jul, 2026
Farashin fetur a Amurka ya tashi sakamakon tsaiko a Hormuz da sanarwar Houthi ta rufe Bahar Maliya
Yakin Amurka da Isra’ila a Iran ya sanya farashin mai ya yi tashin gwauron zabi a duniya, ciki har da Amurka, inda ake sa ran farashin makamashi zai kara hawa idan ‘yan Houthi na Yemen suka yi nasarar rufe mashigar Bab al Mandab zuwa Bahar Maliya.

20 Jul, 2026
ECOWAS ta sanya hannu kan yarjejeniyar tallafa wa aikin bututun iskar gas na Nijeriya da Morocco
An tsara hanyar bututun ne don jigilar iskar gas mita cubic biliyan 30 (bcm) a shekara guda daga Nijeriya zuwa Marocco ta hanyar ƙasashe 13 da ke yankin yammacin Afirka, a cewar wata sanarwa haɗin gwiwa tsakanin Morocco da Nijeriya.

14 Jul, 2026
Ƙungiyar EU ta sanar da sanya sabbin takunkumai kan cinikayyar zinare a Sudan
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta gabatar da wasu sabbin takunkumai da suka shafi cinikayyar zinare a Sudan da kuma taƙaita damar samun sinadarai da ake amfani da su a haƙar zinare.

4 May, 2026
Japan Za Ta Sake Shigo da Man Fetur Daga Rasha Saboda Matsalar Makamashi
Japan na komawa sayen man Rasha domin magance matsalar makamashi da rikice-rikicen duniya suka haddasa.
4 May, 2026
Tasirin Rikicin Iran Ya Fara Shafar Tattalin Arzikin Czech Republic
Farashin kayayyaki na tashi yayin da ci gaban tattalin arziki ke raguwa sakamakon rikicin Iran.
1 May, 2026
Farashin Mai na Duniya Na Ci Gaba da Canzawa Saboda Rikicin Iran da Amurka
Farashin mai na duniya na sauyawa saboda rikicin Iran da Amurka da kuma damuwa kan jigilar mai ta Hormuz.
28 Apr, 2026
Ambaliyar ruwa ta tilasta kwashe jama’a a Kudancin China
Ruwan sama mai ƙarfi ya haddasa ambaliya a Guangxi na China, inda aka kwashe jama’a tare da ceton wasu da suka makale.
28 Apr, 2026
Erdoğan: Fasaha da AI na sauya duniya kamar juyin juya halin masana’antu
Erdoğan ya ce fasaha da AI na sauya tsarin aiki da tattalin arziki, amma ana buƙatar tabbatar da cewa kowa ya amfana da wannan sauyi.
27 Apr, 2026
Oman Na Kira Da Gaggauta Diflomasiyya Domin Kare Hanyoyin Jiragen Ruwa na Duniya
Oman na ƙoƙarin amfani da diflomasiyya don rage rikici da kare hanyoyin sufuri na duniya, musamman a Strait of Hormuz.


