15 Jan, 2026

Mané Ya Zura Kwallon Nasara, Senegal Ta Doke Masar Ta Kai Wasan Ƙarshe na AFCON

Kwallon da Sadio Mané ya ci a minti na 78 ta bai wa Senegal nasara a kan Masar da ci 1–0 a wasan kusa da na ƙarshe na AFCON.

ASUU1 1

15 Jan, 2026

Morocco Ta Doke Najeriya a Fenareti, Ta Kai Wasan Ƙarshe na AFCON 2025

Morocco ta samu tikitin zuwa wasan ƙarshe na AFCON 2025 bayan ta lallasa Najeriya da ci 4–2 a bugun fenareti bayan wasan ya ƙare babu ci.

Morocco 510x340 1

14 Jan, 2026

AFCON 2025: Najeriya da Morocco Za Su Gwabza a Wasan Semi-Final a Rabat

Super Eagles na Najeriya za su fafata da Atlas Lions na Morocco a wasan kusa da ƙarshe na AFCON 2025, a wani gagarumin karawa da ake sa ran zai kayatar a Rabat.

IMG 3298

13 Jan, 2026

CAF Ta Naɗa Alƙali domin Wasan Semi-Final na Nijeriya da Morocco a AFCON 2025

Hukumar CAF ta zaɓi Daniel Nii Laryea na Ghana da Zakhele Siwela na Afirka ta Kudu su jagoranci wasan kusa da ƙarshe tsakanin Super Eagles da Atlas Lions a Rabat.

images

12 Jan, 2026

CAF Ta La’anci Halayen da Ba Su Dace ba a Wasannin Kwata-Final na AFCON 2025, Ta Buɗe Bincike

Hukumar CAF ta buɗe bincike kan rikice-rikicen da suka biyo bayan wasannin kwata-final na AFCON 2025 tsakanin Kamaru da Morocco, da Algeria da Nijeriya.

184f372fadec0d6f783c888fc0bb6387a5b938fbdcf781e3b91465aea426377f

11 Jan, 2026

AFCON 2025: Nijeriya Za Ta Kara da Maroko, Masar Ta Fitar da Ivory Coast

Salah na Masar da Osimhen na Nijeriya sun taimaka wa kungiyoyinsu kaiwa ga zagayen dab da ƙarshe na AFCON.

c6c7d1d026db4380727f3a154d002193cf53d2980d291716bcd31ed50f539210

11 Jan, 2026

Gaggawa: Super Eagles Sun Doke Algeria, Sun Kai Wasan Dab da Na Ƙarshe na AFCON 2025

Super Eagles sun doke Algeria da ci 2–0 a kwata fainal, inda suka kai wasan dab da na ƙarshe na AFCON 2025.

SuperEagles vs tunisia

10 Jan, 2026

Diaz Ya Sake Zura Kwallo Yayin da Morocco Ta Doke Cameroon, Ta Kai Wasan Dab da Karshe na AFCON

Brahim Diaz ya ci gaba da bajintarsa yayin da Morocco ta doke Cameroon 2-0, ta tsallaka zuwa wasan kusa da karshe na AFCON a gaban magoya bayanta.

Morocco 3

9 Jan, 2026

CAN 2025: Senegal ta doke Mali, ta tsallaka zuwa wasan kusa da na ƙarshe

Senegal ta samu gurbin wasan kusa da na ƙarshe a CAN 2025 bayan doke Mali da ci 1-0 a Tangier.

MjAyNjAxYWE3YTI3ZTk0YjUxYjJhYWEwYjM4NWY2NTgzYTM3MzE

9 Jan, 2026

AFCON 2025: NSC ta bayyana dalilin jinkirin biyan ladan Super Eagles

Hukumar Kula da Wasanni ta Ƙasa (NSC) ta ce tangardar tsarin gwamnati ce ta jawo jinkirin biyan ladan Super Eagles a gasar AFCON 2025.

SuperEagles vs tunisia
Ana lodawa...