9 Feb, 2026

An Kaddamar da Kamfen Rigakafin Mpox a La Réunion

La Réunion ta kaddamar da rigakafin mpox domin kare rukunin da ke cikin hadari da hana yaduwar cutar daga yankin Tekun Indiya.

download 2 1

5 Feb, 2026

Holland Ta Ci Tara Ƙananan Hukumomi 10 Saboda Binciken Sirri kan Musulmai

Hukumar Kare Bayanai ta Holland ta ci tarar ƙananan hukumomi goma euro 250,000 kan binciken ɓoye da suka yi kan al’ummomin Musulmai, lamarin da ta ce ya karya dokokin kare sirrin jama’a.

1770283224880 tc5eo7 0ebca9d9e10905f0c2d3741be91fa2dfeb0fddc827eecc424842df00028df6d9

4 Feb, 2026

Belgium Na Shirin Cire Iyakacin Shekaru Ga Masu Aikin Soja A Matsayin Reservist

Belgium na shirin soke iyakar shekarun shiga aikin reservist domin ƙara ɗaukar ma’aikata da faɗaɗa amfani da ƙwarewa.

download 6

4 Feb, 2026

Faransa Na Shirin Kaddamar Da Gabaɗayan Binciken Ciwon Huhu Zuwa 2030

Gwamnatin Faransa na shirin fara binciken ciwon huhu ga jama’a baki ɗaya nan da 2030, tare da matakin farko da zai fara a watan Maris domin gano cutar da wuri.

download 1

30 Jan, 2026

Saudiyya da Isra’ila za su Amurka don tattaunawa yayin da Trump ke tura jiragen yaƙi na ruwa Iran

Shugaban hukumar leƙen asirin Isra’ila zai yi wa Washington karin bayani kan yiwuwar kai hari Iran, yayin da jami’an Saudiyya ke neman mafita ta diflomasiyya don kauce wa yaki a yankin, kamar yadda kafar Axios ta rawaito.

bf47ccda73dfb9b370c1c42e5ac9a50141ad547ad1cfc4971c6adab40696783e

27 Jan, 2026

Meta, TikTok da YouTube Za Su Fuskanci Babbar Shari’a Kan Illar Da Suke Yi wa Yara

Wannan shari’a na iya zama tarihi wajen ɗora wa kafafen sada zumunta alhakin kare lafiyar yara a duniyar intanet.

9b03d3278e4848cdd5dead723cfbf3d07584ce579c05e1226d72c3177a67a62e

25 Jan, 2026

Zaftarewar Ƙasa a Indonesia Ta Kashe Mutane 8, Sama da 80 Sun ɓace

Zaftarewar ƙasa a West Bandung, Indonesia, ta kashe mutane 8 tare da ɓatar da sama da 80 bayan ruwan sama mai ƙarfi, yayin da hukumomi ke ci gaba da aikin ceto a yankin da bala’i ya afku.

AFP 20260124 93VC7RJ v1 MidRes IndonesiaEnvironmentLandslide

23 Jan, 2026

Trump Ya Janye Gayyatar Kanada Zuwa “Majalisar Zaman Lafiya”

Trump ya janye gayyatar Kanada zuwa “Majalisar Zaman Lafiya” bayan Firaminista Mark Carney ya soki rushewar tsarin doka na duniya a Davos, lamarin da ya ƙara tsananta rikicin diflomasiyya da tattalin arziki tsakanin Amurka da Kanada.

1a7902491f16ba6cc0e69655141e24124ee20c3cc89d7000f7b5a3d06012bf76

23 Jan, 2026

WHO: Amurka Ta Fice Daga Hukumar Lafiya Ta Duniya Bayan Shekaru 78

Amurka ta fice daga WHO bayan shekaru 78, tana zargin hukumar da gazawa da siyasantar da ayyuka, tare da dakatar da dukkan tallafinta ga ƙungiyar daga Janairu 2026.

2025 04 24t073429z 380243774 rc274eahdkvy rtrmadp 3 usa trump

22 Jan, 2026

An Gano Mafi Tsohon Zanen Kogo a Duniya a Indonesia

Bincike ya tabbatar da cewa wani zanen hannu a kogon Tsibirin Muna shi ne mafi tsohon zanen kogo a duniya da aka taɓa gano wa.

8e16a3a53235bd05738e285ebc96dca27de3ef546440032f99a611994b502f88
Ana lodawa...