2 Mar, 2026

Faransa Ta Ce Harin Kan Iran a Wajen Kwamitin Tsaro na MDD “Abin Takaici Ne”

Faransa ta bayyana farmakin kan Iran a wajen Kwamitin Tsaro na MDD a matsayin abin takaici, tana kira da a dakatar da rikicin tare da neman mafita ta siyasa.

Unknown3

2 Mar, 2026

Adadin Mace-Mace Ya Kai 555 a Hare-Haren Amurka da Isra’ila Kan Iran

Ƙungiyar Iranian Red Crescent ta ce mutane 555 sun mutu a hare-haren Amurka da Isra’ila kan Iran, yayin da rikicin ke ci gaba da tsananta.

Unknown2

2 Mar, 2026

Saudiyya Ta Dakile Hare-Haren Jiragen Sama Marasa Matuki Kan Matatar Mai ta Ras Tanura

Saudiyya ta ce ta tare jiragen sama marasa matuki biyu da suka yi yunƙurin kai hari kan matatar mai ta Ras Tanura, ba tare da an samu asarar rayuka ba.

Unknown 1

2 Mar, 2026

Hare-Haren Iran Sun Hallaka Mutane a Isra’ila, Rikici Na Ƙara Tsananta

Aƙalla mutum 12 sun mutu a Isra’ila bayan Iran ta ƙara yawan hare-haren makamai masu linzami, duk da matakan kariya na sararin samaniya.

2026 03 01t175215z 1767799619 rc2tvja2rpmo rtrmadp 3 iran crisis israel

2 Mar, 2026

Isra’ila Ta Kaddamar da Sabon Farmaki Kan Lebanon, Za a Shafe Kwanaki Ana Kai Hare-Hare

Isra’ila ta fara wani farmaki na kwanaki da dama kan Lebanon bayan hare-haren makamai da Hezbollah ta kai zuwa Haifa.

Unknown

1 Mar, 2026

Iran ta kafa majalisar jagorancin wucin-gadi a Iran bayan kashe Khamenei

Gidan talabijin na gwamnati a ƙasar a ranar Lahadi ya sanar da zaman makokin kwanaki 40 da kuma hutu na kwanaki bakwai ga jama’a bayan mutuwar babban jagoran ƙasar mai shekaru 86, wanda yake riƙe da madafun iko tun 1989.

1772361051850 y4lio1 34c1d7c69a2416c31ac58b529779cd1ba49bcbb80f1099bdb0404e4679bab72e

1 Mar, 2026

Nijeriya, Senegal da Libya Sun Nemi Tsagaita Wuta a Rikicin Isra’ila-Amurka da Iran

Ƙasashe da ƙungiyoyi na duniya sun nuna damuwa kan ƙarin tashin hankali tsakanin Iran, Isra’ila da Amurka, suna kira ga tsagaita wuta da komawa diflomasiyya.

2026 02 28t202443z 1587055794 rc2vci95qku3 rtrmadp 3 iran crisis school aftermath

1 Mar, 2026

Iraniyawa suna zanga-zanga bayan Amurka da Isra’ila sun kashe Khamenei

Iraniyawa sun fantsama kan tituna inda suke gudanar da zanga-zanga tare da yin alini bayan Amurka da Isra’ila sun kashe Jagoran Addini na ƙasar Khamenei a harin da suka kai masa.

e771ebbcb1035080103aa4c0f8bef51915927a62985d4c15df14969c22e5f234

1 Mar, 2026

Gwamnatin Iran ta tabbatar da kisan Ali Khamenei da iyalansa

Tehran ta sanar da mutuwar Jagoran Addini Ayatollah Ali Khamenei tare da ayyana makoki da kuma alwashin ramuwar gayya daga rundunar juyin-juya-hali.

fe9dabbb381ab477f8dd4408245e7fb00de97a4634d31b09fb87d8d5f0bdff4a

1 Mar, 2026

Iran ta musanta iƙirarin Amurka da Isra’ila na kashe Jagoran Addini Ali Khamenei

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi watsi da iƙirarin Netanyahu da Trump, tana mai cewa Shugaban Addini na Iran Khamenei da shugaban ƙasar Pezeshkian suna “cikin aminci da ƙoashin lafiya”.

2026 02 28t131320z 849607550 rc21vja8exbq rtrmadp 3 iran crisis blast
Ana lodawa...