29 Dec, 2025

Hamas Ta Tabbatar da Mutuwar Abu Ubaida, Babban Mai Magana da Yawunta a Lokutan Yaƙi

Hamas ta tabbatar da mutuwar Abu Ubaida da wasu manyan kwamandojinta a Gaza, tana mai cewa duk da asarar jagoranci, ba za ta daina juriyarta ba.

776f1e4e841e6d394f27c40e65189670845c054b76d7ff8ff0870fcee5ac3401

29 Dec, 2025

Isra’ila: Ministan Tsaro Ben-Gvir Na Goyon Bayan Hana Kiran Sallah a Masallatai

Ministan tsaron Isra’ila Ben-Gvir na marawa baya kudirin hana kiran sallah, wanda ke fuskantar suka daga Falasɗinawa da ke cewa hakan hari ne ga ’yancin addini.

2025 03 18t142706z 1769790684 rc29bcawbmat rtrmadp 3 israel palestinians bengvir

26 Dec, 2025

Fashewar Bam a Masallaci a Siriya ta Kashe Mutane 8 yayin Sallar Juma’a

Fashewar bam a masallaci a birnin Homs na Siriya ta kashe aƙalla mutane 8 yayin sallar Juma’a, tare da jikkata wasu da dama, yayin da ƙungiyar masu tsattsauran ra’ayi ta ɗauki alhakin harin.

3a37d9a0 e25d 11f0 9cc8 5f4006175918.jpg

26 Dec, 2025

Iran ta kama jirgin ruwa ɗauke da lita miliyan 4 na fetur da aka yi fasa-ƙwauri a Gulf

ran ta kama wani jirgin ruwa a Gulf ɗauke da lita miliyan 4 na fetur da aka yi fasa-ƙwauri, tare da tsare ma’aikata 16, a ci gaba da yaki da safarar mai ba bisa ƙa’ida ba.

a06e9f835323a3b038d7162ffce1ee853c25f018f49bc943cf5f1e4d60bae64f

23 Dec, 2025

Sojojin Isra’ila ba za su fice gaba ɗaya daga Gaza ba – Israel Katz

Isra’ila ta jaddada cewa ba za ta janye sojojinta gaba ɗaya daga Gaza ba, lamarin da ke barazana ga ƙoƙarin samar da zaman lafiya a yankin.

download 3 e1766518093638

14 Dec, 2025

Ruwan sama mai tsanani ya kashe aƙalla mutum 10 a Gaza a cikin kwana ɗaya: WHO

Shugaban WHO Tedros Ghebreyesus ya yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar rashin tsaftar muhalli da ƙarancin ruwa da cunkoso a wuri ɗaya su iya kaiwa ga ƙaruwar cututtukan numfashi masu tsanani, ciki har da mura, da kuma cututtukan hanta da na gudawa.

94169908ee7ca4c9cebe3425678cc894da9c26db3458f98a7f3231a1fb4aeff3

10 Dec, 2025

Matar Shugaban Ƙasar Turkiyya ta karrama ‘yanjarida Falasɗinawa

Emine Erdogan ta yi kalaman ne a wani taron da ofishin watsa labaran Turkiyya ya shirya domin nuna bayanan Falasɗinawa mata da kuma fafatukar kafafen watsa labarai wajen ba da rahotanni daga Gaza.

7b08e75053d88be8a38189ce3ea6c6bb22e137e912fb0e76bbb3c006f15fe7bb

9 Dec, 2025

Babu zaman lafiya idan Falasɗinawa ba su samu ‘yanci ba, in ji Shugaban Afirka ta Kudu Ramaphosa

Shugaban Afirka ta Kudu ya sabunta kiraye-kiraye na dakatar da yaƙin Gaza nan take yayin da yake gargaɗin cewa keta yarjejeniyar tsagaita wuta da ake yi na barazana ga zaman lafiyar yankin da na duniya.

62c686e3866d0e60deef882419f4f35e250764c874c4cc90763dcc266670b347

8 Dec, 2025

Jirgin Amurka ya mayar da ‘yan Iran 55 zuwa Tehran

Iran ta ce jirgi ɗauke da kashi na biyu na waɗanda aka tasa ƙeyarsu zuwa gida ya tashi ne yayin da Washington ke ƙoƙarin mayar da ɗaruruwan mutane Iran.

9dc5ff5612ab62bddfa4e9fbab20a2065b13b6e6809526d613470d289cc20475

7 Dec, 2025

Jirgi maras matuƙi na Isra’ila ya kashe Falasɗinawa duk da an cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta

Ma’aikatan Asibitin Al Shifa na birnin Gaza sun karɓi gawawwakin maza biyu da kuma wasu Falasdinawa biyu da suka jikkata bayan harin, wanda majiyoyin likitoci suka ce jirgi maras matuƙi na Isra’ila mai ƙafa huɗu ne ya kai harin.

3262e0e136296e65e0f96633ca740528c87087cb6077d746d4d8cc6ee1c8af50
Ana lodawa...