Meta ya cire shafuka 756,000 na yara ‘yan ƙasa da shekara 16 a Australia

Meta ya ce ana ci gaba da aiwatar da matakin kuma ana sa ran adadin zai ƙaru.
13 Aug, 2026
Kotun Amurka za ta hukunta Meta da wasu manyan kafanonin sada zumunta kan shari’o’i fiye da 3,000

Karar da wasu gwamnatocin jihohi da makarantu da kuma daidaikun mutane suka shigar a Amurka kan zargin kamfanonin sada zumunta da sanya ‘jaraba’ ga matasa masu mafani da shafukansu da gangan, ya ƙara rura wutar matsalar lafiyar kwakwalwa ga matasa.
11 Aug, 2026
Elon Musk Ya Zargi OpenAI Da Cin Amanarsa a Gaban Kotu

Elon Musk ya zargi shugabannin OpenAI da sauya manufar kamfanin zuwa neman riba, yayin da bangaren kamfanin ke cewa shi ne ya fara wannan buri.
29 Apr, 2026
Najeriya Da Sauran Ƙasashe Sun Jaddada Barin Man Fetur Don Tsaron Makamashi

Ƙasashe ciki har da Najeriya sun jaddada bukatar rage amfani da man fetur domin tsaron makamashi da kare muhalli, duk da kalubalen da ke tattare da hakan.
29 Apr, 2026
Masana Kimiyya a China Na Ƙoƙarin Mayar da CO₂ Zuwa Man Jirgin Sama
Microsoft da OpenAI sun sassauta haɗin gwiwarsu kan AI
Erdoğan: Fasaha da AI na sauya duniya kamar juyin juya halin masana’antu
Jinkirin Shirin Rage Sinadarai Masu Hadari a Turai Ya Jawo Damuwa

World Health Organization Ta Amince da Maganin Zazzabin Cizon Sauro na Farko ga Jarirai
24 Apr, 2026
Masallatai a Faransa Na Koma Wa Tsarin Dijital Domin Inganta Bayyananniyar Gudanar da Kudi
Masallatai a Faransa na rungumar hanyoyin dijital domin kara gaskiya da inganta yadda ake sarrafa kudaden sadaka.

22 Apr, 2026
Amurka na shirin kasafin tsaro mafi girma da sabbin fasahohi
Amurka na shirin babban kasafin tsaro domin sabunta sojojinta tare da mai da hankali kan makamai na zamani da fasahar drone.
21 Apr, 2026
Musk Ya Ƙarfafa Ikonsa a SpaceX Yayin Shirye-shiryen IPO
Musk na kara karfafa iko a SpaceX yayin da kamfanin ke shirin shiga kasuwar IPO tare da girman daraja mai ban mamaki.

4 Apr, 2026
India Ta Kaddamar da Jirgin Ruwan Yaki na Nukiliya na Uku
India ta kara karfafa rundunar tsaronta ta nukiliya bayan ta saka jirgin ruwan yaki na uku mai amfani da makamashin nukiliya, INS Aridhaman, cikin aiki.

27 Mar, 2026
Ɗan Majalisar Jamus Ya Yi Adawa da Samar da Kayan Yakin Isra’ila a Cikin Ƙasar
Wani ɗan majalisar Jamus ya yi adawa da yiwuwar haɗin gwiwar Volkswagen da Isra’ila, yana ganin cewa kare ayyukan yi bai kamata ya jawo shiga harkar kera kayan yaƙi ba.

27 Mar, 2026
MBDA Na Ƙara Saurin Kera Makamai Yayin Da Bukatar Soja Ke Ƙaruwa
MBDA na ƙara saurin samar da makamai da zuba manyan jari domin biyan buƙatar soja da ke ƙaruwa a Turai da sauran wuraren rikici.

23 Mar, 2026
China Ta Harba Sabbin Tauraron Dan Adam Daga Teku
China ta harba sabbin tauraron dan adam daga teku ta amfani da rokar Smart Dragon-3 domin fadada ayyukanta a sararin samaniya.

9 Mar, 2026
Türkiye Ta Tura Jiragen Yakin F-16 a Arewacin Cyprus
Türkiye ta tura jiragen yaki F-16 guda shida zuwa Arewacin Cyprus domin kara karfafa tsaro yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ke kara tsananta.

5 Mar, 2026
South Africa Na Shirin Samar da Maganin Rigakafin HIV Lenacapavir a Cikin Ƙasa
South Africa na shirin fara samar da maganin rigakafin HIV lenacapavir a cikin ƙasa domin ƙara samun sa a Afirka.

24 Feb, 2026
Al’ajabin Jeruwar Duniyoyi Shida Za Ta Bayyana Ranar Asabar
Duniyoyi shida za su bayyana a layi guda a sararin sama a yammacin ranar Asabar.



