8 Jun, 2026

Wakiliyar MDD kan ‘yancin addini ta fara ziyarar aiki a Nijeriya

Nazila Ghanea, wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan ’yancin addini ta isa Nijeriya a ranar Litinin domin gudanar da wata ziyara da za ta kai zuwa Abuja, Kano, da kuma Jos a Jihar Filato.

5a3a4146b3c90a6f722d3eb56e69d875a09ff283c462ae34ac20a81ac87ac4f3

7 Jun, 2026

Boko Haram ta saki fiye da mutum 400 da ta yi garkuwa da su a Jihar Borno

Satar mutane ta zama wata dabarar da ‘yan Boko Haram suka yi amfani da ita sau da yawa a cikin hare-haren da suke kaiwa na tsawon shekaru 17 a cikin Nijeriya, musamman a arewa maso gabas.

26a73c22fd49e3a70a49ccf3c4bf5d0385cb1cc674d6d9d3d3ac7a977d018f15

6 Jun, 2026

Janar ɗin Nijeriya mai ritaya da matarsa sun roƙi gwamnati ta ceto rayuwarsu daga masu garkuwa

A cikin bidiyon, matar tsohon janar ɗin ta bayyana cewa masu garkuwar na neman a saki mambobinsu uku waɗanda suka haɗa da Sani, Aminu, da Nasiru. Haka kuma suna neman a mayar musu da dabbobin da ake zargin an ƙwace daga hannunsu.

9c1335330387629398437c2ed950921a9f69a27bc28c4c1558e5f69a29bab79e

6 Jun, 2026

Matatar Dangote ta ƙara adadin man da take tacewa zuwa ganga 700,000 a kowace rana

Matatar, wadda attajirin ɗan kasuwa Aliko Dangote ya mallaka, ta fara samar da man fetur a shekarar 2024, kuma tun daga lokacin take ci gaba da ƙara yawan samar da fetur, dizal da man jiragen sama.

4d13b2d5c780eac9353ed2f48b17678df0f8e9f08b5e723431b5d8b8d70a369f

5 Jun, 2026

An kama mutumin da ake zargi da kirkirar muryar bogi ta Shugaba Tinubu ta hanyar AI

Bidiyon da ke dauke da wannan sauti ya bazu sosai a shafukan sada zumunta, lamarin da ya haifar da muhawara mai zafi a fadin kasar.

294b3b4b53ebd74a0808467d7bb8f4fd71846129d881056fa2dc8b83a661f485

5 Jun, 2026

Nijeriya za ta kwashe ‘yanƙasarta fiye da 1,000 daga Afirka Kudu saboda matsalar ƙyamar baƙi

A ranar Alhamis ne aka fara tantance wa ‘yan Nijeriya masu neman komawa gida da raɗin kansu, kamar yadda mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen ƙasar Kimiebi Ebienfa ya shaida wa kamfanin dillancin labaran AFP ranar Juma’a.

2026 06 04t100517z 1 lynxmpem530nr rtroptp 3 safrica xenophobia

4 Jun, 2026

‘Yanbindiga sun yi garkuwa da ɗalibai 7 daga wata makaranta a Jihar Zamfara ta Nijeriya

Harin ya faru ne da sanyin safiyar Laraba a yankin Kaura Namoda da ke jihar Zamfara, wadda ta dade tana fama da matsalar tsaro, a cewar kakakin ’yansanda, Yazid Abubakar.

00453ab4ef692ebd8c1142e5c2ce198df22706744c69ddaab96879870f17aa83

3 Jun, 2026

Kotu a Nijeriya ta yanke wa mutum huɗu hukuncin kisa kan harin Cocin Owo na 2022

A hukuncinsa, Mai shari’a Nwite ya same su da laifi a kan dukkan tuhume-tuhumen tara da suka shafi aikata ayyukan ta’addanci da suka saɓa wa Dokar Hana da Rigakafin Ta’addanci.

9f86f66ff2d2f05f52e06010a6ccdec65b5e71bcd50ae14c7503397c1f1c375b

3 Jun, 2026

‘Yansanda sun gano wajen ƙera bindigogi a arewa maso gabashin Nijeriya‎

Rundunar ta ce an kama waɗanda ake zargin ne a wani maƙera da ke Tashar Adua a kan hanyar Danchuwa a garin Potiskum ranar litinin.

fd388738f2827465b3ba15f7f667a8724abd4581130d8a78234089dc404712dc

2 Jun, 2026

Matatar Dangote ta ce tana da isasshen man jirgi da za ta iya wadatar da bukatun “duniya”

Matatar Mai ta Dangote a Nijeriya mai ƙarfin tace gangar mai 650,000 a kowace rana tana da isasshen man jirgin sama da za ta iya fitarwa zuwa kasuwannin duniya baki ɗaya, in ji Babban Daraktan kamfanin, David Bird, a ranar Talata.

2026 05 22t121731z 1 lynxmpem4l0w7 rtroptp 3 iran crisis nigeria jetfuel main
Ana lodawa...