‘Yansandan Nijeriya sun bazama don ceto ɗaliban da aka sace suna rubuta jarrabawar NECO a Kogi

Kakakin rundunar, ASP Saliu Oyiza Afusat, ta ce gamayyar jami’an tsaro da suka haɗa da ‘yansanda, sojoji, ‘yan bijilanti da mafarauta sun ƙaddamar da aikin bincike da ceto, inda suke ci gaba da bincike a dazukan da ke kusa domin gano masu garkuwar.
16 Jul, 2026
Nijeriya za ta jagoranci tallafin jinƙai yayin da tsarin tallafin MDD yake sauyawa, a cewar minista

Nijeriya na shirin ɗaukar babban nauyi wajen tsara tallafin jinƙai a cikin ƙasar, yayin da take kauce wa tsarin da mafi yawanci ƙungiyoyin agaji na ƙasa da ƙasa ne suke jagorantarsa.
15 Jul, 2026
‘Yansandan Nijeriya sun kama Adeniyi wanda ake zargi da kafa hukumar bogi

Ana sa ran Adeyemi zai fuskanci tuhume-tuhume takwas da suka shafi makirci, ƙarya da kuma bayyana kansa a matsayin shugaban hukumar bogi a fadar shugaban ƙasar.
15 Jul, 2026
Nijeriya da Masar na shirin karfafa hadin gwiwa a yaki da miyagun kwayoyi

Yarjejeniyar za ta mayar da hankali kan musayar bayanan sirri, gudanar da ayyukan haɗin gwiwa da kuma horas da jami’an hukumomin yaƙi da miyagun ƙwayoyi na ƙasashen biyu.
14 Jul, 2026

Matatar Dangote ta koma amfani da farashin dala don sayar da manta maimakon naira

‘Yanbindiga sun kashe mutane aƙalla 18 a Jihar Benue da ke tsakiyar Nijeriya, in ji mazauna yankin

Ɗanyen man da Nijeriya ke samarwa ya kai matakin da ya fi yawa tun watan Yunin 2020

Sojojin Nijeriya sun kashe mai ɗaukar bidiyon ISWAP da gano wasu Larabawa masu horas da ‘yanta’adda

NDLEA ta kama ‘yar Afirka Ta Kudu da zargin amfani da ɗanta mai shekara 3 wajen safarar hodar iblis
12 Jul, 2026
Hare-haren saman sojin Nijeriya sun kashe gomman ‘yanta’addan Boko Haram
Samamen da aka kai a jihar Borno ya lalata wuraren ɓuya na ‘yanta’addan da raunana ikon yiwuwar sake taruwa na ƙungiyar, in ji sojin ƙasar

11 Jul, 2026
Dakarun Nijeriya sun kashe ‘yanta’adda’ fiye da 300 a Zamfara
Hukumomin sun ce an cim ma ”nasarar” ce bayan dakarun sun ƙaddamar da samame a sansanonin masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara.

10 Jul, 2026
Jami’an tsaron Nijeriya sun ceto daliban da aka yi garkuwa da su a Jihar Oyo
Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Harkokin Kafafen Sada Zumunta, Dada Olusegun ne ya bayyana hakan a shafinsa na X a yammacin ranar Jumma’a.

10 Jul, 2026
Nijeriya ta zo ta farko a duniya a tagomashin kasuwar hannun-jari
Nijeriya na cin moriyar haɓakar madafan tattalin arziƙi, sakamakon aiwatar da sauye-sauye da ƙaruwar farashin ɗanyen mai a duniya, da kuma haɓakar darajar kuɗi a kasuwar musaya.

9 Jul, 2026
Wasu da ake zargi ’yan ISWAP ne da iyalansu sun miƙa wuya ga sojojin Nijeriya
Abubuwan da aka ƙwato a hannun ’yanta’addan da iyalansu sun haɗa da jimillar kuɗi sama da Naira miliyan 1.5, wayoyin salula na Tecno guda biyu, da sauran kayayyaki.

8 Jul, 2026
Matatar mai ta Dangote ta fara dakon fetur kyauta zuwa wasu jihohin Nijeriya
A cewar kamfanin, wannan hidima ta sufurin mai kyauta ta shafi jihohin Legas da Ogun da Rivers da Kaduna da Delta da kuma Babban Birnin Tarayya, Abuja.

8 Jul, 2026
Majalisar Dattawan Nijeriya ta buƙaci a soke shirin gyaran hali na tubabbun ‘yan Boko Haram
Shirin gwamnatin Nijeriya na gyaran hali da kuma sake mayar da ‘yanta’adda da suka tuba cikin al’umma ya kasance ɗaya daga cikin manyan batutuwan da suka yi ta jawo ce-ce-ku-ce kan dabarun yaƙi da ta’addanci mafi rikitarwa a Nijeriya.

7 Jul, 2026
Jihar Legas ta kama mabarata 396, tana tantance bayanansu domin mayar da su jihohinsu na asali
Gwamnatin jihar ta ce waɗanda aka kama ɗin za su samu tallafin da ya dace idan akwai buƙatar hakan kafin a miƙa su ga hukumomin da suka dace domin mayar da su jihohinsu na asali cikin aminci.

6 Jul, 2026
Gwamnatin Nijeriya ta bai wa ‘yan ƙasarta damar ƙarshe ta kwashe su daga Afirka ta Kudu
Minista Bianca Ojukuwa ta yi kira ga ‘yan Nijeriya da har yanzu ba su yanke shawara game da komawa gida ba, su yi nazari a kan haɗɗuran a hankali, tana mai tuna musu cewa za a iya maye gurbin jari da aka rasa, amma ba za a iya maye gurbin rai ba.

6 Jul, 2026
‘Yansandan Nijeriya sun daƙile harin ‘yanbindiga a Sokoto, sun ƙwato AK-47
A cewar sanarwar, an gudanar da aikin ne bayan samun kiran gaggawa da ke nuna cewa ɗimbin ’yanbindiga masu ɗauke da muggan makamai sun mamaye ƙauyen Daraye.



