TRT World ta lashe Kambi Hudu a Bikin Kyaututtuka na Fim da Talabijin na ‘2025 New York Festival’

An bayar da kambin ‘Golden Tower’ shirin bin kwakkwafi na TRT World mai suna “Holy Redemption”.
23 May, 2025
Emine Erdogan: ‘Iyali shi ne tushen gina al’umma’

A bikin iyali na ƙasa da ƙasa, Uwargidan Shugaban ƙasar Turkiyya Emine Erdogan ta yi kira ga duniya ta haɗa kai wajen kare kyawawan ɗabi’u da mutuncin iyali yayin da ake ƙara samun barazana ga ginshiƙan al’adu.
23 May, 2025
Babban jami’in diflomasiyyar Turkiyya ya gana da shugaban kasar Serbia a Belgrade

Shugaban Serbia Aleksandar Vucic ya ce ƙasarsa na mutunta dangantakarta da Turkiyya domin samun kwanciyar hankalin yankin yayin ganawarsa da Hakan Fidan.
20 May, 2025
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi bikin Ranar Ataturk da ta Matsa da Wasanni

‘Muna kare gida da Jamhuriyya kuma muna ɗaukan mataki don bunƙasawa da ɗaga darajar Turkiyya, abin da zai dawwama har abada, a kowane ɓanagre’, a cewar Recep Tayyip Erdogan.
19 May, 2025

Shugaban Turkiyya ya sanar da gano sabuwar rijiyar iskar gas a Tekun Bahar Aswad

Mataimakin ministan harkokin wajen Turkiyya ya kai ziyara Burkina Faso, sun tattauna kan tsaro

Erdogan: Ƙawancen Turkiyya da Amurka wani mabuɗi ne na samun zaman lafiyar yanki da duniya

An fayyace wakilan tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine a Istanbul

Turkiyya na fatan tattaunawar Istanbul za ta buɗe sabon shafin sulhu tsakanin Ukraine da Rasha
13 May, 2025
Turkiyya na jagoranci a diflomasiyyar kasa da kasa don samar da zaman lafiya – Erdogan
Tuntuɓar baya bayan nan a yaƙin Rasha da Ukraine sun kawo sabbin damarmaki, in ji shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, yana mai ƙara wa da cewa ya yi amanna wannan dama ‘ba za ta lalace ba’.

12 May, 2025
Altun ya ce rusa PKK ya nuna cewa fatan Turkiyya na kawar da ta’addanci yana samun nasara
Fahrettin Altun ya jinjina wa haɗin kan ƙasa, ya girmama waɗanda suka yi shahada, kuma ya nuna yadda ƙasar ta duƙufa wajen samar da zaman lafiya da daidaituwar lamura, yayin da Turkiyya ta cim ma wani muhimmin mataki a yaƙin da take yi da ta’addanci.

8 May, 2025
Firaministan Iraƙi ya yaba kan aikin Hanyar Ci-gaba na Turkiyya-Iraƙi
“Muna son alaƙar Turkiyya-Iraƙi ta zama wani ɓangare na turakun zaman lafiya a yankinmu,” Firaminista Al Sudani.

7 May, 2025
Turkiyya na son samar da megawatts 120,000 na makamashin da ake sabuntawa nan da 2035 — Erdogan
Shugaban Turkiya Erdogan ya sake bayyana manufar kasar don rage shigar da makamashi, da rage yawan kuɗaɗen da take kashewa a makamashi da kuma zama babbar mai fitar da albarkatu da fasaha ƙasashen duniya.

6 May, 2025
Trump na son ƙawance tsakanin Amurka da Turkiyya ta ƙara ƙarfi, in ji sabon jakadan Amurka a Ankara
Manufar Amurka ita ce a “hanzarta samun zaman lafiya da wadata da zai sa Turkiyya da Amurka su ƙara ci gaba da kuma inganta duniya,” in ji Thomas Barrack.

2 May, 2025
Turkiyya ta yi Allah wadai da harin da aka kai wa jirgin ruwa na Freedom Flotilla
Ankara ya yi tur da harin da aka kai wa jirgin na fararen hula wanda haɗakar Freedom Flotilla ke gudanarwa.

2 May, 2025
Fasaha mai ƙarfi da ƙirƙirarriyar basira ne sabbin mabuɗan duniya — Shugaban TEKNOFEST
Shugaban TEKNOFEST ya jaddada cewa AI na iya ba da damar yin sabbin abubuwa a fannin kiwon lafiya, samar da damammaki ta fannin ilimi, da damammaki marasa adadi da za su sauƙaƙa rayuwa.

2 May, 2025
An fara bajekolin fasaha na TEKNOFEST TRNC na shekarar 2025 a Arewacin Cyprus ta Turkiyya
Taron na kwanaki huɗu ana yinsa ne a tsohon filin jiragen sama na Ercan a Lefkosa, babban birnin ƙasar, a ƙarƙashin ofishin shugabancin ƙasar TRNC, kuma ya tattara jerin gasa da bajekoli da kuma tarukan bita.

1 May, 2025
Shugaban Sashen Watsa Labarai na gwamnatin Turkiyya Altun ya yaba wa TRT a bikin cikarta shekara 61
Fahrettin Altun ya yaba wa TRT game da kasancewarta muryar Turkiyya a ƙasashen duniya, yana mai cewa ta zama wakiliyar ƙasar a fafutukarta wajen ganin an yi adalci a duniya da kuma tsinkayenta a fannin watsa labarai.

30 Apr, 2025
Erdogan ya yaba kakkarfar alakar Turkiyya-Italiya, ya yi nuni ga hadin kai a Afirka da fannin tsaro
Turkiyya ta shirya gudanar da ayyukan haɗin gwiwa a fannin tsaro, sufurin jiragen sama, da fannonin fashahar kere-kere, yana mai cewa ƙwarewar Italiya da karfin samar da kayayyaki na Turkiyya na iya zama mai amfani a gare su, in ji Erdogan.


