Masana kimiyyar Turkiyya sun kirkiri na’urar sauti da ke gano ciwon dajin huhu da wuri

Nazari ya bayyana cewa manhajar na gano ciwon dajin huhu da wuri kuma cikin nasara da ta kai kashi 90.
30 Apr, 2025
Erdogan ya yi bikin shekaru 110 da nasarar Yakin Gelibolu tare da kira a girmama nasarar ƙasar

Shugaban Turkiyya ya yi kira ga matasa su mutunta sadaukarwar da magabata suka yi, da jajircewa da haɗin kai — yana mai haɗa jiya da fatan Turkiyya na gobe.
25 Apr, 2025
A shirye Turkiyya take ta karɓi Gasar Olympics a lokacin da UEFA ta buɗe ofis a Istanbul — Erdogan

Shugaban Turkiyya ya bayyana matsayin kasar kan harkokin wasanni a duniya yayin bikin da ke da alaka da shirin EURO 2032.
25 Apr, 2025
Duniyar Turkawa za ta ci gaba da tsaya wa Turkawan Cyprus: in ji Ministan Harkokin Wajen Turkiyya

Masu ƙoƙarin lalata alaƙar Turkiyya da duniyar Turkawa ba za su yi nasara ba, in ji Ministan Harkokin Wajen Turkiyya.
25 Apr, 2025

Girgizar ƙasa mai ƙarfin maki 6.2 ta afka wa Istanbul, ba a samu rahoton ɓarna ba

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya tattauna da wakilan Hamas kan tsagaita wuta a Gaza

Hana sanya ɗankwali na tauye haƙƙoƙin mata a duniya: in ji Sumeyye Erdogan Bayraktar

Kare Falasɗinu kare ɗan’adam da adalci da zaman lafiya ne — Erdogan

Matar Shugaban Turkiyya da jami’an MDD sun tattauna kan kare yara a duniya da kuma Gaza
21 Apr, 2025
Filin Jirgin Sama na Istanbul ya zama na farko da ya ƙaddamar da titin jirgi guda uku a Turai
‘Ba a Turkiyya kawai ya zama na farko ba, har ma a fannin sufurin jiragen saman Turai, kuma gagarumin ci-gaba ne a fannin sufurin jiragen sama na duniya. Baya ga Amurka, Turkiyya ce kawai ƙasar da ta ƙaddamar da irin wannan aiki,’ a cewar Ministan.

21 Apr, 2025
Erdogan: Wadanda suke hana zaman lafiya a Syria za su fuskanci Turkiya da Damascus tare
Erdogan ya yi alƙawarin ci gaba da haɗin kai da gwamnatin Siriya don kare haɗin kan ƙasar, da hana ƙoƙarin tayar da hankalin ƙasar daga waje, da adawa da ƙoƙarin mayar da hannun agogo baya kan ci-gaban da ake samu tun daga ranar 8 ga Disamba.

21 Apr, 2025
Emine Erdogan ta samu lambar yabon ‘Mace Shugaba da ta fi zarra a duniya’
An karrama uwar gidan Shugaban Ƙasar Turkiyya Emine Erdogan ne a birnin Istanbul saboda manufarta ta taimakon jinƙai da gwagwarmaya a duniya

21 Apr, 2025
Ana aiki kan ganawar Shugaban Turkiyya da Shugaban Amurka: Ministan harkokin wajen Turkiyya
Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ana kan aikin shirya ganawa tsakanin Shugaban Turkiyya Shugaba Recep Tayyip Erdogan da Shugaban Amurka Donald Trump, yayin da yake bayyana cewa Erdogan na da niyyar ya kai ziyara Syria.


