16 May, 2025

An fayyace wakilan tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine a Istanbul

Ministan Harkokin Waje na Turkiyya, Hakan Fidan da Sakataren Harkokin Waje na Amurka, Marco Rubio suna ganawa da wakilan Rasha da Ukraine ranar Juma’a.

turkey russia ukraine war 35226

15 May, 2025

Turkiyya na fatan tattaunawar Istanbul za ta buɗe sabon shafin sulhu tsakanin Ukraine da Rasha

Ministan Harkokin Wajen Hakan Fidan ya bayyana irin rawa mai muhimmanci da Turkiyya ke takawa yayin da ministan harkokin wajen NATO suka yi taro a Antalya a lokacin da ake ƙoƙarin yin sulhu a rikicin Ukraine.

aa 20250515 37956928 37956926 nat i bakanlari gayriresmi toplantisi

13 May, 2025

Turkiyya na jagoranci a diflomasiyyar kasa da kasa don samar da zaman lafiya – Erdogan

Tuntuɓar baya bayan nan a yaƙin Rasha da Ukraine sun kawo sabbin damarmaki, in ji shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, yana mai ƙara wa da cewa ya yi amanna wannan dama ‘ba za ta lalace ba’.

aa 37897016

12 May, 2025

Altun ya ce rusa PKK ya nuna cewa fatan Turkiyya na kawar da ta’addanci yana samun nasara

Fahrettin Altun ya jinjina wa haɗin kan ƙasa, ya girmama waɗanda suka yi shahada, kuma ya nuna yadda ƙasar ta duƙufa wajen samar da zaman lafiya da daidaituwar lamura, yayin da Turkiyya ta cim ma wani muhimmin mataki a yaƙin da take yi da ta’addanci.

aa 20250423 37727224 37727222 trt uslararasi 23 nisan cocuk senligi

8 May, 2025

Firaministan Iraƙi ya yaba kan aikin Hanyar Ci-gaba na Turkiyya-Iraƙi

“Muna son alaƙar Turkiyya-Iraƙi ta zama wani ɓangare na turakun zaman lafiya a yankinmu,” Firaminista Al Sudani.

thumbs b c 05e5a0e355c54828a4ca4f25c2c62e90

7 May, 2025

Turkiyya na son samar da megawatts 120,000 na makamashin da ake sabuntawa nan da 2035 — Erdogan

Shugaban Turkiya Erdogan ya sake bayyana manufar kasar don rage shigar da makamashi, da rage yawan kuɗaɗen da take kashewa a makamashi da kuma zama babbar mai fitar da albarkatu da fasaha ƙasashen duniya.

gqwp53mxqaahqrs

6 May, 2025

Trump na son ƙawance tsakanin Amurka da Turkiyya ta ƙara ƙarfi, in ji sabon jakadan Amurka a Ankara

Manufar Amurka ita ce a “hanzarta samun zaman lafiya da wadata da zai sa Turkiyya da Amurka su ƙara ci gaba da kuma inganta duniya,” in ji Thomas Barrack.

drc 20aa

2 May, 2025

Turkiyya ta yi Allah wadai da harin da aka kai wa jirgin ruwa na Freedom Flotilla

Ankara ya yi tur da harin da aka kai wa jirgin na fararen hula wanda haɗakar Freedom Flotilla ke gudanarwa.

thumbs b c 08c1ba07bb164abb033fe78dcf1b94a5

2 May, 2025

Fasaha mai ƙarfi da ƙirƙirarriyar basira ne sabbin mabuɗan duniya — Shugaban TEKNOFEST

Shugaban TEKNOFEST ya jaddada cewa AI na iya ba da damar yin sabbin abubuwa a fannin kiwon lafiya, samar da damammaki ta fannin ilimi, da damammaki marasa adadi da za su sauƙaƙa rayuwa.

thumbs b c 71e6bb76d138a6d27d6c821dbcc63819

2 May, 2025

An fara bajekolin fasaha na TEKNOFEST TRNC na shekarar 2025 a Arewacin Cyprus ta Turkiyya

Taron na kwanaki huɗu ana yinsa ne a tsohon filin jiragen sama na Ercan a Lefkosa, babban birnin ƙasar, a ƙarƙashin ofishin shugabancin ƙasar TRNC, kuma ya tattara jerin gasa da bajekoli da kuma tarukan bita.

68132d1b544b97f2965b96db jpg
Ana lodawa...