21 Apr, 2025

Kare Falasɗinu kare ɗan’adam da adalci da zaman lafiya ne — Erdogan

Shugaban Turkiyya ya soki Isra’ila kan hare-haren zalinci da ta kaiwa Gaza, ya yi tur da shirun Ƙasashen Yamma tare da shan alwashin ci gaba da goyon bayan Falasɗinawa: “Ko da zai saura mu kaɗai ne, to za mu kare wannan al’amarin.”

1744981045994 yivmn8 aa 20250418 37670118 37670117 mee rliaments in support of palestine

21 Apr, 2025

Matar Shugaban Turkiyya da jami’an MDD sun tattauna kan kare yara a duniya da kuma Gaza

Emine Erdogan ta yi taro da wakiliyar Majalisar Ɗinkin Duniya kan matsalar cin zarafin yara, da wakilin Majalisar Ɗinkin Duniya a Turkiyya, da wakilin UNICEF a Turkiyya a Ankara.

thumbs b c fc354e68ffc817dd32ea09e5815d6403

21 Apr, 2025

Filin Jirgin Sama na Istanbul ya zama na farko da ya ƙaddamar da titin jirgi guda uku a Turai

‘Ba a Turkiyya kawai ya zama na farko ba, har ma a fannin sufurin jiragen saman Turai, kuma gagarumin ci-gaba ne a fannin sufurin jiragen sama na duniya. Baya ga Amurka, Turkiyya ce kawai ƙasar da ta ƙaddamar da irin wannan aiki,’ a cewar Ministan.

thumbs b c 114638ef4e07a845c4cfa0dddb6b3c57

21 Apr, 2025

Erdogan: Wadanda suke hana zaman lafiya a Syria za su fuskanci Turkiya da Damascus tare

Erdogan ya yi alƙawarin ci gaba da haɗin kai da gwamnatin Siriya don kare haɗin kan ƙasar, da hana ƙoƙarin tayar da hankalin ƙasar daga waje, da adawa da ƙoƙarin mayar da hannun agogo baya kan ci-gaban da ake samu tun daga ranar 8 ga Disamba.

aa 20250415 37643645 37643641 cum in ardindan aciklamalarda bulundu

21 Apr, 2025

Emine Erdogan ta samu lambar yabon ‘Mace Shugaba da ta fi zarra a duniya’

An karrama uwar gidan Shugaban Ƙasar Turkiyya Emine Erdogan ne a birnin Istanbul saboda manufarta ta taimakon jinƙai da gwagwarmaya a duniya

aa 37633285 1

21 Apr, 2025

Ana aiki kan ganawar Shugaban Turkiyya da Shugaban Amurka: Ministan harkokin wajen Turkiyya

Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ana kan aikin shirya ganawa tsakanin Shugaban Turkiyya Shugaba Recep Tayyip Erdogan da Shugaban Amurka Donald Trump, yayin da yake bayyana cewa Erdogan na da niyyar ya kai ziyara Syria.

1744543757859 0wxm5ir aa 20250413 37621442 37621432 dis indan basin toplantisinda konustu
Ana lodawa...