30 Nov, 2025

Fafaroma Leo na 14 ya ziyarci Masallacin Sultanahmet da ke Istanbul

Fafaroman ya zagaye masallacin tare da muƙarrabansa, wanda shi ne masallaci na farko na Daular Usmaniyya da ke da hasumiya shida.

d872c6f2ea0bf20f5982f696c796ae2651c05a2b2b080849e273f94678a03e23

25 Nov, 2025

Emine Erdogan ta yi kira a samar da hanyoyin haɗin kai da dama don inganta rayuwar al’ummomin gaba

Matar shugaban Turkiyya ta ce idan aka ba wa matasa damammaki da ilimi, da kuma yanayin rayuwa mai aminci za su taimaka wa makomarsu har da al’ummomin gaba.

8e2a8d7ce0a137fd0156f85ec1506e811eef5081a118cd6cc9b464863765f559 main

23 Nov, 2025

Emine Erdoğan ta yi jinjina ga Makarantar Maarif a ziyarar da ta kai reshenta na Afirka ta Kudu

Matar shugaban kasar tana tare da Shugaba Recep Tayyip Erdoğan a taron kolin shugabannin G20 da ake gudanarwa a babban birnin kasuwanci na Afirka ta Kudu, Johannesburg.

5f7d2ea00c8d28646dcca2e90dff90f6b5eae35645d92254d9a31feec0852bc3

23 Nov, 2025

A shirye Turkiyya take ta karɓi baƙuncin COP31, da taimakawa don sake gina Gaza: Erdogan

Turkiyya ce za ta shirya taron COP31 na shekara mai zuwa a garin shakatawa na bakin teku na Antalya, bayan da Australia ta janye neman ta na ɗaukar nauyin wannan taro na shekara-shekara.

8bc402c0615945caf30638132da791a5e721c80d5b3d26d2b0c138df51bb3050

22 Nov, 2025

Ana buƙatar haɗin kai mai ƙarfi domin farfaɗo da kasuwancin duniya: Erdogan

A jawabin da ya gabatar a taron shugabannin G20 a Johannesburg da ke Afirka ta Kudu a ranar Asabar, shugaban ya bayyana goyon bayan Ankara wajen karɓar wata hanya da ta dogara ga adalci da daidaito domin sake tsarin bayar da bashi, musamman ga kasa

8a8e1bd50597a57641d54d226ecd26969db4f59b70b5fad64a77ab17827db26f

22 Nov, 2025

Mece ce muhimmancin ziyarar Fararoma a Turkiyya domin cika shekara 1,700 da taron majalisar Nicaea?

Taron mai tarihi zai sake mayar da hankali kan tsakiyar farkon addinin Kirista Anatolia.

6480ee75bcea3364b840dc41f35c26c7be69ed9b10a1e49bfc008fad7781b641

15 Nov, 2025

Shugaba Erdogan ya ƙaddamar da baje-kolin ‘Echoes’ domin tunawa da Sule Yuksel Senler and Malcolm X

Taron ƙaddamar bikin wanda aka gudanar a Cibiyar Al’adu ta Atatürk da ke Istanbul ya hada kan manyan masana, masu fasaha, fitattun mutane a fannin al’adu da ɓangaren matasa.

21fb85681722049df73dcc26b88e86f0c6e0634ab0dabe5545149a2c6526d0d3

14 Nov, 2025

An karrama sojojin Turkiyya da suka yi shahada a hatsarin jirgin sama a iyakar Azerbaijan da Georgia

Bayan bikin karramawar an aika da gawarwakin sojojin zuwa garuruwansu don yi musu jana’iza.

0ab1be88b4163dfd029f0175c637e40d9970ebb61388f8b4ac04a3d64e244aad

12 Nov, 2025

Sojojin Turkiyya 20 sun yi shahada a hatsarin jirgin soji na dakon kaya a Georgia: Ma’aikatar Tsaro

Wani jirgin dakon kaya na Turkiyya ƙirar C-130 wanda ke kan hanyarsa daga Azerbaijan zuwa Turkiyya ya faɗi kusa da kan iyakar Azerbaijan da Georgia.

361e23f48460adcf5a64eeee2817f66b30f09ebf8f1603484bfd0648bc209c78

11 Nov, 2025

Jirgin dakon kaya na sojin Turkiyya ya yi hatsari a iyakar Georgia-Azerbaijan dauke da jami’ai 20

Shugaban Turkiyya Erdogan ya bayyana damuwarsa, yana mai cewa ana ci gaba da ayyukan ceto tare da hadin kai da jami’an yankin.

cbcbdfa91d716ec0c6195bc3975c60c18a3882eb484cad3cf03bdb5f3703517f
Ana lodawa...