17 Oct, 2025

An Fara Taron Yaki da Shara na ‘Zero Waste’ a Istanbul karkashin jagorancin Emine Erdogan

Emine Erdogan, Mai Dakin Shugaban Kasar Turkiyya kuma shugabar Wata Babbar Majalisar Ba Da Shawara ta MDD kan Yaki da Shara, za ta yi jawabi a wajen taron.

92f41211d221b00d83942c0261769c37473235522d2c19c62195f16a84842f56

17 Oct, 2025

Matar Shugaban Turkiyya Emine Erdogan ta yi kira a bunkasa shigar mata cikin harkokin duniya

A cikin wani jawabi a taron Kasuwanci da Tattalin Arziki tsakanin Turkiyya da Afirka a ranar Alhamis, Emine Erdogan, ta jaddada muhimmancin rawar da mata ke takawa wajen tsara sabon labarin duniya yayin da ake fama da ƙalubale kamar yaƙe-yaƙe.

cee91a26b01acb7429b55422e41a1c916c2fda4481e0f29a7d9fa082ce64f498

16 Oct, 2025

Cinikayya tsakanin Turkiyya da Afirka ta wuce $37b ana sa ran ta kai $40b a 2025: Minista

Ya ce jumullar cinikayya tsakanin Turkiyya da Afirka ta ƙaru fiye da sau bakwai tun shekarar 2003.

1760619564622 zqyeum da114100fa596b7d798f16cbb17609d3f669287c7af2c955691d22a18e777e05

16 Oct, 2025

Turkiyya na da rawar da za ta taka a tsaron Turai, ta shirya domin aikin Gaza: Ministan Tsaro

Ministan Tsaron Turkiyya Yasar Guler ya jaddada cewa muhimmin rawar da Ankara ke takawa a tsaron Turai, da rawar da take takawa a tsaron Ukraine da kuma shiryawarta wajen taimaka wajen kafa rundunar haɗaka ta Gaza.

52470db6e19ff31db0b90c0a31e6b9dfabc82f74053fe18ff6c06c61d416ccd5

15 Oct, 2025

Turkiyya ta yi maraba da amincewar majalisar dokokin TRCN kan ƙudurin samar da ƙasashe biyu

“Wannan shawarar wata babbar alama ce ta ƙudurin al’ummar Cyprus na Turkiyya na kare ‘yancin kai da asali da kuma makomarsu,” a cewar mataimakin shugaban Turkiyya.

3058dc2d9cf70d7a64f98c4b044282aa77203713ee1111924f3b3ecec4adbcda

15 Oct, 2025

Ya kamata amincewar Ƙasashen Yamma da Falasɗinu ta zama silar samar da mafita ta ƙasa biyu: Erdogan

Bayan rattaba hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta a Masar, shugaban kasar Turkiyya ya yi kira da ƙasashen duniya su ci gaba da ba da goyon baya kan sake gina Gaza tare da gargadin cewa ka da a manta da matsalar jinƙai.

fb90bbabb9fb20380c482691ceb8ba57aaeea2df3adf9846d5010e93b27dbebe

12 Oct, 2025

Turkiya na goyon bayan duk wani ƙoƙari na kawo ƙarshen kisan kiyashi a Gaza: Erdogan

Erdogan ya ce yana fatan yarjejeniyar tsagaita wuta a tsakanin ɓangarorin biyu za ta haifar da zaman lafiya mai ɗorewa da kwanciyar hankali da samar da tsaro a Gaza da sauran yankunan Falasɗinawa.

185e3083b5a3a1d05ba3d1585f8d96faa93847ca2cc8535309a49e826875c5d1

11 Oct, 2025

Erdogan ya yi gargaɗi kan cewa sake maimaita kisan kiyashi zai haifar da ‘babban martani’

“Dole ne a bai wa zaman lafiya dama, dole ne a guji duk wasu ayyuka na zagon-ƙasa,” in ji Shugaba Recep Tayyip Erdogan.

4ed40d2947c0c95693c78788077ea9c445a848d465a350694a1507a8c0bad93f

9 Oct, 2025

Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi maraba da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Erdogan ya jaddada goyon bayan Turkiyya na kafa ƙasar Falasɗinu mai cin gashin kanta.

b1fc3c8ded8b1656f3d8460c428c7b05c2c96297868018fd43ced0373311f0f3

8 Oct, 2025

Erdogan: Turkiyya da Amurka sun shiga ‘sabon babi’ bayan tattaunawa kan F-35 da ƙarfafa alaƙa

Shugaban Turkiyya ya ce ganawarsa da Donald Trump ta zama babbar gaɓa mai muhimmanci a alaƙar Turkiyya da Amurka, inda aka samu ci-gaba kan batun jiragen yaƙi na F-35, da cire takunkuman CAATSA, da sabunta dangantakar ayyukan tsaro.

c22c310a342e682a04261644812d10ed0de5471b9d8bae0e778e25ea833f6e69
Ana lodawa...