Shugaban Turkiyya ya yi bikin cika shekara 102 da ‘yantar da Istanbul daga mamayar abokan gaba

A saƙonsa a ranar Litinin, Erdogan ya miƙa saƙon taya murna ga al’ummar Turkiyya, inda ya ce an samu nasarar Yaƙin ‘Yancin ƙasar ne ta hanyar “sadaukarwar da ba ta misaltuwa daga shahidai da jarumai da suka daraja ƙasarsu fiye da rayukansu”.
6 Oct, 2025
Ayarin Sumud yunƙuri ne mai kyau na hana Isra’ila kisan kiyashi a Gaza: Hakan Fidan

Fidan ya bayyana cewa bayan tsare waɗanda ke cikin jiragen ruwan Flotilla, Ankara ta ƙaddamar da wani shiri na diflomasiyya don tabbatar da sakin su.
5 Oct, 2025
Turkawa 36 da Isra’ila ta kama a cikin jirgin ruwan Global Sumud Flotilla za su koma gida Turkiyya

Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ya ce suna ci gaba da bin matakai domin sakin sauran Turkawan da Isra’ila ta kama a cikin teku.
5 Oct, 2025
Hukumar leƙen asirin Turkiyya ta kama wani mai bincike da ake zargi da yi wa Mossad aiki

Jami’an tsaro sun ce wanda ake zargin ya yi wa Mossad aiki kuma yana magana da Faysal Rasheed, wani da yake aiki a cibiyar intanet ta Isra’ila.
3 Oct, 2025

Shirin kawar da shara na Zero Waste na Turkiyya ya cika shekara takwas da fara tasiri kan muhalli

Matar Shugaban Turkiyya ta yi gargaɗi kan ‘baƙin zamani’ da ruwa ya zama makamin kisan kiyashi

Trump da Erdogan sun yi alƙwarin ƙarfafa alaƙa, ana sa ran tattauna sayar wa Turkiyya jiragen yaƙi

Shugaba Erdogan ya halarci liyafar musamman da Trump ya shirya wa shugabannin duniya a New York

Erdogan a UNGA: ‘Ba yaƙi kawai ake yi a Gaza ba, kisan ƙare dangi ake yi’
24 Sep, 2025
UNGA: Matar Shugaban Turkiyya ta baje-kolin kayayyakin al’adun Anatolia a Amurka
Emine Erdogan ta alaƙanta al’adu masu ɗorewa da ƙalubale na zamani, inda ta yi gargaɗi kan shafe tarihin Falaɗinu.

24 Sep, 2025
Turkiyya ta yi imanin cewa iyali ne hanyar samun adalci da zaman lafiya —Matar Shugaban Turkiyya
Emine Erdogan ta yi kira da a samar da tsari na musamman a MDD domin jagorantar matakan ƙarfafa fasalin iyali.

24 Sep, 2025
Shugaban Majalisar Tarayyar Turai ya yaba da goyon bayan Turkiyya ga Ukraine a yaƙinta da Rasha
‘‘Turkiyya muhimmiyar abokiya ce da ke goyon bayan Ukraine, kuma tana ba da gudumawa a koƙarin majalisar EU na ganin an sasanta,’’ a cewar Antonio Costa.

24 Sep, 2025
Wasan kwaikwayon ‘Teskilat’ na Turkiyya ya yi duba kan kisan fararen hula a yaƙin Gaza
Fitaccen wasan kwaikwayon Teskilat ya nuna yadda ake cutar da fararen hula a yaƙin Gaza, da yadda ake jefa bama-bamai kan asibitoci da amfani da yunwa a matsayin makami a cikin sabon zango na fim din.

24 Sep, 2025
Batun kisan gillar Isra’ila a Gaza zai kasance babbar ajandata a Taron MDD: Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya Erdogan ya bayyana fatansa kan cewa ƙarin samun masu amincewa da Falasɗinu zai sa a gaggauta aiwatar da yarjejeniyar kafa ƙasashe biyu masu ‘yancin kansu.

24 Sep, 2025
Matar Shugaban Turkiyya ta yi kira da a yi gaggawar ɗaukar matakin dakatar da ‘kashe ilimi’ a Gaza
A yayin taron, ta gana da Sheikha Moza bint Nasser, mahaifiyar Sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani.

24 Sep, 2025
Babban martanin da Isra’ila za ta gani kan kisan ƙare dangi a Gaza zai zo ne daga Turkiyya : Erdogan
Birnin Ƙudus namu ne har abada, kuma ba za a sake raba shi ba,” yana mai jaddada cewa ba za a taba kafa wata ƙasa ta Falasɗinu ba.

18 Sep, 2025
Maziyarta Teknofest sun samu damar fahimtar yadda fasahar Steel Dome ta Turkiyya ke aiki
An bai wa baƙi waɗanda suka halarci bikin damar fahimtar yadda tsarin tsaron sararin samaniya na Steel Dome ke aiki domin kawar da duk wata barazanar hari ta sama.

17 Sep, 2025
Isra’ila gwamnati ce mai ɓarna da ke ciyar da kanta da rikici maimakon tsarin doka – Duran
Hukumar Sadarwa ta Turkiyya ta karbi baƙuncin wani taro da aka yi wa take da “Gaza: Humanity’s Litmus Test”.

16 Sep, 2025
A shirye Turkiyya take ta taimaka wa ƙasashe ‘yan’uwanta da ƙarfin tsaro: Erdogan
Shugaban Turkiyya ya jaddada ‘‘goyon bayan ƙasarsa’’ ga Qatar, yana mai Allah wadai da harin da Isra’ila ta kai kan tawagar Hamas a Doha kana ya bayyana hakan da ‘‘ta’addanci da ya kai wani mataki na daban’’.



