AFCON 2025: An Kammala Jadawalin Wasannin Quarter-Final a Maroko

CAF ta kammala jadawalin wasannin quarter-final na AFCON 2025, inda Najeriya za ta kece raini da Algeria yayin da sauran manyan ƙungiyoyi suka shirya fafatawa a Maroko.
7 Jan, 2026
Super Eagles Sun Doke Mozambique 4-0, Sun Tsallaka Zuwa Wasan AFCON Quarter-Finals

Najeriya ta samu gagarumar nasara a kan Mozambique da ci 4-0, inda Victor Osimhen ya zura kwallaye biyu yayin da Super Eagles suka yi tunkaho zuwa wasan kwata-final a AFCON.
6 Jan, 2026
Manchester United Ta Kori Koci Ruben Amorim

Sallamar Ruben Amorim ta nuna yadda Manchester United ke neman sauyi domin gyara matsayinta a Gasar Firimiya bayan rashin gamsasshen sakamako da rikicin cikin gida.
5 Jan, 2026
Cameroon Ta Dakatar da Burin Afirka ta Kudu, Ta Tsallaka zuwa Kwata-Final na AFCON

Cameroon ta doke Afirka ta Kudu da ci 2–1 domin kai wa kwata-final na AFCON, inda za ta fafata da Morocco mai masaukin baki.
5 Jan, 2026

AFCON 2025: Super Eagles Za Su Fafata da Mozambique a Zagayen 16 a Morocco

CAF Ta Zaɓi Eric Chelle a Matsayin Gwarzon Koci na Zagayen Rukuni a AFCON 2025

Skales Ya Danganta Farfaɗowar Aikinsa da Bidiyon Tauraron Barcelona, Lamine Yamal

AFCON 2025: Gwamnatin Gabon Ta Dakatar da Tawagar Ƙasa Bayan Mummunan Sakamako

AFCON 2025: Manyan Ƙasashe Sun Fara Faɗa Don Tikitin Kwata-Final
31 Dec, 2025
Mai Jiran Manchester United Ta Ci Wasa 5 a Jere Ya Cika Kwana 452 Ba Aski
Masoyin Manchester United Frank Ilett ya cika kwanaki 452 ba tare da aski ba bayan ɗaukar alƙawari cewa sai United ta ci wasanni biyar a jere kafin ya aske kansa.
Hashtags:

30 Dec, 2025
AFCON 2025: Onyedika Ya Fice Filla-Filla Yayin da Najeriya Ta Lallasa Uganda 3–1 Ta Kammala Rukuni Cikakke
Najeriya ta doke Uganda 3–1 a AFCON 2025, Onyedika ya ci biyu yayin da Onuachu ya ci ɗaya, kuma Super Eagles ta kammala rukuni da maki tara cikakku.

30 Dec, 2025
Morocco Ta Lallasa Zambia 3–0 Ta Tsallaka Matakin ‘Yan 16 a Matsayin Zakaran Rukuni
Morocco ta ci Zambia 3–0, inda El Kaabi ya zura biyu, Diaz ya kara guda, kuma kasar mai masaukin baki ta tsallaka matakin ‘yan 16 a matsayin zakaran rukuni.

29 Dec, 2025
Hatsarin Mota Ya Rutsa da Anthony Joshua a Jihar Ogun, Amma Ya Tsira da Ƙananan Raunuka ya rutsa da Anthony Joshua a jihar Ogun ta Nijeriya
Anthony Joshua ya tsira daga hatsarin mota a Ogun, inda ya samu ƙananan raunuka, yayin da rahotanni suka ce wasu biyu sun rasu a lamarin.

29 Dec, 2025
AFCON 2025: Za a Fara Wasannin Ƙarshe na Rukuni Don Tantance Ƙasashen da Za su Tsallaka Mataki na Gaba
AFCON 2025 ta shiga zagayen ƙarshe na wasannin rukuni, inda ake tantance ƙasashen da za su shiga matakin ‘yan 16, yayin da Nijeriya, Masar da Aljeriya tuni suka tsallaka gaba.

28 Dec, 2025
Benin Ta Dandana Nasarar AFCON Ta Farko Bayan Ta Doke Botswana 1-0
Benin ta samu nasarar AFCON ta farko a tarihinta bayan ta doke Botswana 1-0 da ƙwallon Yohan Roche.

28 Dec, 2025
Man City Ta Doke Forest da Ci 2-1, Ta Kama Matsayin Farko a Teburin Firimiya
Manchester City ta doke Nottingham Forest 2-1 da ƙwallon karshe daga Rayan Cherki, ta hau saman teburin Firimiya na wucin gadi.

28 Dec, 2025
Salah Ya Ci Fenariti, Masar Ta Doke Afirka ta Kudu Ta Tsallaka Zagaye na 16
Fenaritin Mohamed Salah ya bai wa Masar nasara a kan Afirka ta Kudu, tare da tabbatar mata da gurbi a zagaye na 16 na AFCON 2025.

24 Dec, 2025
Yadda Super Eagles ta doke Taifa Stars a gasar AFCON 2025
Super Eagles ta Nijeriya ta doke Taifa Stars ta Tanzania da ci 2–1 a wasan Rukunin C na AFCON 2025, bayan ƙwallayen da Semi Ajayi da Ademola Lookman suka ci.

24 Dec, 2025
Moroko ta fitar da takardun kuɗi da sulalla na musamman domin murnar AFCON 2025
Moroko ta ƙaddamar da takardun kuɗi da sulalla na musamman domin tunawa da AFCON 2025, tana haskaka ƙwallon ƙafa, al’adarta da sabbin cibiyoyin wasanni.


