Afirka Ta Kudu Ta Ayana Halin Bala’i Bayan Ambaliyar Ruwa Ta Hallaka Dubban Jama’a

Ambaliyar ruwa mai tsanani a Afirka ta Kudu da Mozambique ta haddasa asarar rayuka, rushewar gidaje, da ƙaura ta dubban fararen hula, lamarin da ya sa aka ayyana halin bala’i na ƙasa.
19 Jan, 2026
Uganda Ta Dawo da Wasu Ayyukan Intanet Bayan Sanar da Sakamakon Zaɓe

An dawo da intanet a Uganda bayan zaɓe, amma takaddama ta ci gaba game da sahihancin sakamakon da kuma tsaron ‘yan adawa.
19 Jan, 2026
Libya Ta Rage Darajar Dinar da Kashi 14.7 Cikin 100 a Karo na Biyu Cikin Ƙasa da Shekara Ɗaya

Rage darajar dinar karo na biyu cikin ƙasa da shekara guda na nuna irin ƙalubalen tattalin arziki da Libya ke fuskanta sakamakon sauyin farashin mai da rashin daidaiton tsarin kuɗi.
19 Jan, 2026
Ƙaruwar Hare-haren Jirgi Maras Matuƙi a Kasuwannin Farar Hula a Kordofan

Harin RSF a kasuwar Dilling ya nuna tsananin barazanar da fararen hula ke fuskanta a yaƙin Sudan tare da ƙara kiran gaggawa ga duniya ta tsoma baki.
18 Jan, 2026

Doumbouya Ya Yi Alkawarin Mulki Da Gaskiya Ba Don Amfanin Kansa Ba

An Rantsar da Mamadi Doumbouya a Matsayin Shugaban Ƙasar Guinea a Gaban Shugabannin Afirka

Shettima Ya Halarci Rantsar da Shugaban Guinea Doumbouya a Conakry

Shugaban Somalia Ya Halarci Rantsar da Shugaban Sabuwar Jihar Arewa Maso Gabas a Las Anod

Masar da Sudan Sun Maraba da Shawarar Trump na Sasanta Rikicin Dam ɗin Kogin Nilu
17 Jan, 2026
Museveni Ya Kara Tsawaita Mulki a Uganda Bayan Lashe Zabe na Bakwai Cikin Ce-Ce-Ku-Ce
Museveni ya lashe zaben shugaban Uganda karo na bakwai, yayin da abokin hamayyarsa Bobi Wine ya yi watsi da sakamakon yana zargin an tsananta masa ta bangaren jami’an tsaro.

16 Jan, 2026
MDD: Kayan Agaji Na Dab Da Ƙarewa A Sudan, Miliyoyi Na Fuskantar Yunwa
MDD ta ce ƙarancin kuɗi na iya jefa miliyoyin ’yan Sudan cikin mummunar yunwa idan kayan agaji suka ƙare nan da watan Maris.

15 Jan, 2026
Zaɓukan 2026: Ƙasashen Afrika Kudu da Hamada na Shirin Zaben Shugabanni da ‘Yan Majalisa
Ƙasashe da dama a Afrika kudu da Sahara za su gudanar da manyan zaɓuka a 2026 domin zaben shugabanni, ‘yan majalisa da shugabannin ƙananan hukumomi.

15 Jan, 2026
‘Yanta’adda sun kashe mutane 14 a arewa maso yammacin Kamaru, in ji gwamnati
Akalla mutane 14, rabinsu yara ƙanana, sun mutu bayan harin ‘yan ta’adda a wani ƙauye a yankin arewa maso yammacin Kamaru.

14 Jan, 2026
An Kashe Tsohuwar Minista a Ouagadougou, An Same Ta a Gidanta
An gano gawar tsohuwar ministar Burkina Faso, Yolande Viviane Compaoré, a gidanta a Ouagadougou, inda hukumomi suka buɗe bincike kan kisan gillan da aka yi mata.

14 Jan, 2026
Sojojin Sudan Sun Daƙile Harin RSF a Kudancin Kordofan
Rundunar sojin Sudan ta yi nasarar tarwatsa wani harin RSF da SPLM-North suka kai a Al-Kuweik, inda ta tilasta musu janyewa tare da kwace motoci na yaƙi.

14 Jan, 2026
Tattaunawar Sirri Tsakanin Habasha da Somaliya a Addis-Ababa da Mogadishu
Babban jami’in leken asirin Habasha ya kai ziyara ta ɓoye zuwa Mogadishu domin isar da saƙo ga Shugaban Somaliya a daidai lokacin da ake fuskantar tashin hankali a yankin Kahon Afirka.

14 Jan, 2026
Uganda Ta Umarta a Katse Intanet Kafin Zaɓen Shugaban Ƙasa
Gwamnatin Uganda ta ba da umarnin rufe intanet kwana biyu kafin zaɓen shugaban ƙasa domin hana yaɗuwar labaran ƙarya da tayar da hankula.

13 Jan, 2026
Hatsarin Jirgin Ruwa a Kogin Niger Ya Hallaka Mutane a Mali
Jirgin ruwa da ke ɗauke da fasinjoji kusan 50 ya kife a Kogin Niger a Mali, lamarin da ya yi sanadin mutuwa da ɓacewar mutane da dama.

12 Jan, 2026
‘Yanfashin Teku Sun Yi Garkuwa da Matuka Jirgin Ruwa 9 a Gaɓar Tekun Gabon
Wasu ‘yanbindiga sun sace ma’aikatan jirgin kamun kifi tara a tekun Gabon, a wani sabon hari na fashin teku a yankin Tekun Guinea.


