Kotu Ta Kwace Gidaje 57 Na Malami Masu Darajar ₦213.2bn a Wucin Gadi

Kotun Tarayya ta kwace kadarori 57 masu darajar ₦213.2bn da ake alakantawa da Malami a wucin gadi tare da bai wa masu ruwa da tsaki kwanaki 14 su bayyana hujjoji.
7 Jan, 2026
Majalisar Ɗinkin Ƙasa Ta Fara Aiwatar da Sabbin Dokokin Haraji Don Ƙara Gaskiya

Majalisar Ɗinkin Ƙasa ta fara fitar da cikakkun kwafe na sahihan dokokin haraji domin bai wa ’yan Najeriya damar tantance su da kansu tare da ƙarfafa gaskiya a aikin majalisa.
2 Jan, 2026
Peter Obi Ya Fice Daga Labour Party, Ya Koma African Democratic Congress (ADC)

Peter Obi ya fice daga Labour Party ya koma ADC, yana mai cewa matakin dabarar siyasa ne domin ci gaba da burinsa na ganin Najeriya ta samu ingantaccen shugabanci da dimokuradiyya mai karfi.
31 Dec, 2025
EFCC Ta Gurfanar da Kwamishinan Kuɗi na Bauchi da Wasu Uku Kan Zargin Ƙuɗin Ta’addanci

EFCC ta gurfanar da kwamishinan kuɗin Jihar Bauchi da wasu uku a Abuja kan zargin karkatar da kuɗi da kuma ba da kuɗin tallafin ta’addanci, inda suka musanta laifi, kotu ta dage shari’a zuwa 5 Janairu 2026.
31 Dec, 2025

Tinubu Ya Ce Sabōbin Dokokin Haraji Za Su Fara Aiki a Janairu Duk da Cece-kuce

Tinubu Ya Amince da Goge Bashi Dala Biliyan 1.42 da Naira Tiriliyan 5.57 da NNPC Ke Bin Gwamnati

AU da Kungiyar Larabawa Sun Yi Watsi da Amincewar Isra’ila ga Somaliland

Isra’ila ta zama ƙasa ta farko da ta amince da Somaliland a matsayin ƙasa mai cin gashin kanta

Ƴan majalisar dokokin Kano biyu sun rasu a rana guda
24 Dec, 2025
Harin Rasha ya jikkata 13 a Kharkiv, mutum ɗaya ya mutu
Mutum ɗaya ya mutu yayin da wasu 13 suka jikkata bayan wani sabon hari da Rasha ta kai kusa da birnin Kharkiv a Ukraine.

23 Dec, 2025
DRC ta sake buɗe kasuwar fitar da Cobalt bayan dakatarwa ta watanni 10
DRC ta sake fara fitar da ma’adinin cobalt bayan dakatarwa ta watanni 10, lamarin da ya haifar da ƙaruwa sosai a farashinsa a kasuwannin duniya.

23 Dec, 2025
Ƙasashen Kawancen Sahel Sun Buɗe Tashar Watsa Labarai ta AES a Bamako
Kawancen Kasashen Sahel (AES) da ya hada da Burkina Faso, Mali da Nijar sun samar da kafar watsa labarai tare da duba irin cigaban da kawancen ya samu a yayinda ake ci gaba da hadin kai a fannin samar da tsaro.

22 Dec, 2025
Matatar Dangote Ta Buƙaci ‘Yan Najeriya Su Kai Rahoton Gidajen Mai na MRS da Ke Sayar da Fetur Sama da ₦739
Matatar Dangote ta umarci ‘yan Najeriya da su kai rahoton gidajen mai na MRS da ke sayar da fetur sama da ₦739, tana mai jaddada kudirinta na samar da mai mai araha da daidaita kasuwar man fetur a kasa.

19 Dec, 2025
Hukumar EFCC ta kai wasu ’yan ƙasar Indiya gaban kotu bisa zargin aikata laifin zamba
EFCC ta gurfanar da ’yan Indiya uku da wani ɗan Najeriya a Kotun Jiha ta Kwara kan zargin haɗa baki da zamba a Kamfanin KAM Steel, inda kotu ta ɗage shari’ar zuwa ranar 19 ga Disamba, 2025 bayan muhawara kan batun beli.

19 Dec, 2025
Ghana ta nemi Amurka ta tasa ƙeyar tsohon Ministan Kuɗi Ken Ofori-Atta domin fuskantar tuhuma
Gwamnatin Ghana ta miƙa buƙata ga Amurka domin tasa ƙeyar tsohon Ministan Kuɗi Ken Ofori-Atta da mataimakinsa bisa zargin cin hanci. Yanzu dai hukuncin ko za a miƙo su ya rage a hannun hukumomin shari’a na Amurka.

2 Dec, 2025
Tattaunawar Zaman Lafiya: Jakadan Trump Ya Gana da Putin a Moscow
Jared Kushner sun gana da Putin a Moscow domin tattauna zaman lafiya kan Ukraine, yayin da Zelensky ya ce tattaunawar na cikin mawuyacin hali amma akwai fata

1 Dec, 2025
Najeriya ta ba wa ɗan takarar shugaban ƙasa na Guinea-Bissau mafaka bayan juyin mulki
Matakin Najeriya na bai wa ɗan adawa mafaka ya nuni da yadda rikicin siyasar Guinea-Bissau ya kaure, tare da barazana ga zaman lafiyar yankin. Yanzu ana jiran yadda tattaunawar ECOWAS da shugabannin soji za ta kasance, domin a dawo da tsarin mulkin farar hula da tabbatar da kwanciyar hankali a ƙasar.

1 Dec, 2025
Takaitaccen Labari: Barazanar da Gwamna Bago ke yi wa ‘yan jarida a Neja
Gwamna Bago na amfani da tsoro da barazana ga ‘yan jarida, inda ake kokarin dakile rahoto kan matsalolin tsaro a jihar. Gwamnati ta saba amfani da jami’an tsaro wajen cafke ko tsare ‘yan jarida, lamarin da ya kara nuna cewa tsaron jihar Neja na ci gaba da tabarbarewa. Wannan yanayi ya sa ‘yan jarida ke gudanar da aikinsu cikin fargaba da kuma tsoron rasa rayuwarsu.



