16 Jun, 2026

Shugabannin duniya sun yaba wa Pakistan saboda jagorantar yarjejeniyar Amurka da Iran

Haka kuma an jinjina wa rawar da Qatar da Turkiyya da Saudiyya suka taka a cikin muhimmiyar yarjejeniyar.

2026 04 22t045550z 720673494 rc23ukaixzf9 rtrmadp 3 iran crisis talks pakistan

12 Jun, 2026

Amurka na shirin tasa ƙeyar ‘yan Iran zuwa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, a cewar majiyoyi

Gwamnatin Trump na shirin tasa ƙeyar wasu ‘yan Iran da sauran baƙi zuwa Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya, kamar yadda lauyoyi biyu da kuma wani jami’i suka shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

2f1171f0927a3b51dc8f42976803c80ded3d262ad6fecdcf9e501f8a19603269

9 Jun, 2026

FIFA ta sauƙe lafari ɗan Somaliya Artan daga Gasar Kofin Duniya bayan Amurka ta hana shi shiga ƙasar

Hukumar FIFA ta ce ba ta da ƙarfin iya sauya matakin da aka ɗauka kan shigar Omar Artan ƙasar, inda ta ce saboda Amurka ce mai masaukin baƙi tana da hurumin bayarwa ko hana bizar shiga ƙasarta.

5b1a000f0777b85ab3d79a96dc66b8f6c6627bfc8feb21a1dca9557ba30b1e36

8 Jun, 2026

An kashe mutum bakwai a arangamar ‘yansanda da masu zanga-zanga a Kashmir da ke ƙarƙashin Pakistan

An kashe ‘yansanda huɗu da fararen hula uku, inda aka ji wa gommai ciwo, yayin da aka samu mummunar arangama tsakanin jami’an tsaro da sabuwar ƙungiyar masu fafutuka da ke neman gyare-gyare kan tattalin arziki da shugabanci

2025 10 02t151445z 1966887361 rc2o3hauzo1s rtrmadp 3 pakistan protest

7 Jun, 2026

Rahotanni sun ce hukumomin sirrin Amurka sun damu da ‘ƙaruwar barazanar leƙen asiri’ daga Isra’ila

Rahotannin sun nuna cewa Isra’ila ta ƙara matsa lamba wajen bibiyar manyan jami’an Amurka, da suka haɗa da babban mai shiga tsakani na Donald Trump, Steve Witkoff, da babban jami’in tsare-tsare na Pentagon, Elbridge A. Colby.

us israel hegseth 00814

5 Jun, 2026

Bincike: Amincewar duniya ga Netanyahu ta yi ƙasa, martabar Isra’ila na ci gaba da urƙushewa

Sakamakon binciken ya nuna cewa a mafi yawan ƙasashen da aka gudanar da shi, rinjayen jama’a sun ce ba su da tabbacin cewa Netanyahu zai yi abin da ya dace a harkokin duniya.

dcd881737e88c23de4d3f4023ad602f0068b6982a8ca92e5605bcc082dfacc26

4 Jun, 2026

Yarjejeniyar zaman lafiya da Iran ‘za ta iya samuwa a ƙarshen makon nan’ — Trump

Shugaban Amurka ya ce tattaunawa da Tehran na tafiya “da kyau” kuma zai iya samar da sakamako , yana mai ƙarawa da cewa yana son tattaunawar Amurka da Iran ta kasance daban da tattaunawa kan Isra’ila da Hezbollah

2026 06 03t200447z 1836944833 rc2kmla0kqz8 rtrmadp 3 usa trump

3 Jun, 2026

‘Yan Afirka da suka je Indiya neman lafiya na cikin mutum 21 da gobarar hotal ta kashe a New Delhi

Firaministan India, Narendra Modi, ya ayyana bala’in da ya faru a matsayin “mai muni”, yayin da ayyukan ceto ke ci gaba.

aa4ec1e8 8966 43a6 b17c b9ea10170461 1780472786078

30 May, 2026

Trump ya tattauna yarjejeniyar Iran da masu taimaka masa, amma an ce bai yanke hukuncin ƙarshe ba

Shugaban Amurka Trump ya tattauna da masu taimaka masa tsawon sa’a biyu a Fadar White House don yanke”hukuncin ƙarshe” kan yarjejeniya da Iran, amma bai yanke hukuncin ƙarshe ba, a cewar rahotannin kafofin watsa labaran Amurka.

b0cee373 b909 459a a46f f5954ee082cd 1777563031016

29 May, 2026

Saudiyya ta sanar da kammala Hajjin 2026 lafiya inda alhazai miliyan 1.7 suka yi ibadah

Yarima Saud ya ce kakar hajjin 2026/1447 AH ta shaida “tsarin tsaro, tsari da ayyuka masu haɗaka” wanda ya ba mahajjata damar aiwatar da ibadunsu cikin natsuwa da aminci.

2026 05 27t125417z 351801881 rc2chlafytwi rtrmadp 3 saudi hajj prayer
Ana lodawa...