11 Jun, 2026

An gano wani dutse mai ɗauke da rubutun sunan Khalifa Umar ibn Khattab a Madina

Abubuwan tarihi da aka tono yayin binciken ilimin kayan tarihi a yankin Madina, inda aka yi rijistar daruruwan wuraren tarihi da kayan gado na al’adu da ba a taɓa rubuta bayanansu a baya ba.

13055863 fd37 42ef 8e80 feb0f6d93598 1781114432331

11 Jun, 2026

Iran ta kai hare-hare manyan cibiyoyin sojin Amurka 18 a Kuwait da Bahrain yayin da hankula ke tashi

Dakarun Juyin Juya Hali sun ce sun kai hare-hare muhimman sansanoni kamar Ali Al Salem, da Ahmad Al Jaber, da Sheikh Isa a matsayin martani ga hare-haren Amurka.

befa8df23420a2512c63b1548397a90fd7614389308538e37040ab41e577d0b9

10 Jun, 2026

Amurka ta kai hare-hare da dama ta sama Iran yayin da hankula suka tashi kan sake ɓarkewar yaƙi

Cibiyar Ayyukan Sojan Amurka ta aiwatar da jerin hare-hare a Iran bayan harbo jirgin yaƙin Amurka mai saukar angulu a cikin dare.

2026 03 27t150046z 903106498 rc2w9kac0fwi rtrmadp 3 iran crisis

9 Jun, 2026

Turkiyya da Saudiyya sun sa hannu kan muhimman yarjejeniyoyi a fannin layin dogo da sufuri

Ya ce ƙasashen biyu suna kuma ƙarfafa haɗin gwiwarsu a bangaren layin dogo ta hanyar gina tsarin haɗin kai mai ɗorewa, musamman a fannoni kamar fasaha, ababen more rayuwa, horas da ma’aikata da bunƙasa albarkatun ɗan’adam.

4aa43c0c6651151abbf7454451463f1c3d00f738fd3de105e4b555fd52e6272c

9 Jun, 2026

Helikwaftan sojin Amurka ya faɗi kusa da Mashigar Hormuz; matuƙansa suna ‘lafiya’, in ji Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce matuƙan wani jirgi suna cikin ƙoshin lafiya bayan wani jirgi mai saukar angulu na sojin Amurka ya faɗi a kusa da Mashigar ruwan Hormuz.

c7e0f70cd0e94d040baa04c8a800ea340b64b2c53c85bd020928c250863bf3d9

8 Jun, 2026

Ƙungiyar Houthi ta yi barazanar haramta wa Isra’ila jigilar kayayyaki a Bahar Rum gaba ɗaya

Kungiyar Houthi ta Yemen ta yi gargadin tsananta kai hare-haren jiragen ruwa da kuma sabbunta na makamai masu linzami, tana mai danganta matakinta da karuwar rikice-rikice a faɗin Gabas ta Tsakiya.

4e9071f1cef823a126d76e6839eac2bc4ca1eeeaf9376ef1e78e2a94e7e0b78c

8 Jun, 2026

Isra’ila ta ƙaddamar da hare-hare a faɗin Iran yayin da yaƙin Gabas Ta Tsakiya ya sake ɓarkewa

An ba da rahotannin fashewar abubuwa a biranen Iran, ciki har da Tehran da Tabriz da Isfahan da wurare kusa da Karaj, yayin da ƙasar ke fama da sabbin jerin hare-haren Isra’ila.

8588bc581003766d620bb1ebf55bdbc383c2abb6d7d65aaac85a7a75a3253058

5 Jun, 2026

Iraniyawa sun nuna juriya da ƙalubale irin na lokacin yaƙi a wani gagarumin gangami a Tehran

Titunan birnin Tehran sun cika maƙil da bukukuwa, inda aka jera ƙofofin balan-balan masu launuka da kayatarwa tsawon kilomitoci, tutocin Iran suna kadawa, da kuma taron jama’a masu murna — wani yanayin biki mara iyaka da ya bambanta da yanayin yaki.

iran eid al ghadir 21126

3 Jun, 2026

Fashe-fashe sun girgiza tsibirin Qeshm na Iran yayin da Kuwait ta tare jerin makamai masu linzami

Kafofin watsa labaran Iran sun ba da rahoton fashewar abubuwa a bakin teku, da ake ganin makamai masu linzami ne, yayin da rundunar sojin Kuwait ta ce ƙarar fashewar abubuwa da aka ji na kakkaɓo makamai ne da tsarin tsaron sararin samaniya ya yi.

35ae847447a7f1980548a6eacb96ab32559a83f7e9a7c4771a7645f2b91560f9

2 Jun, 2026

Iran ta ce ta kai hari kan wani jirgi mai alaƙa da Amurka da Isra’ila bayan hari kan wani jirginta

Rundunar IRGC ta yi gargaɗin cewa za ta mayar da martani kakkausa kan duk wani matakin sojin Amurka, tana mai cewa dakarun ruwanta sun ƙaddamar da “harin ramuwar gayya” kan wani jirgin ruwn da ta yi iƙirarin cewa yana da alaƙa da Amurka da Isra’ila.

5a3abeb1a0236e83507410b49a723db162452457ab9292bf78823fe8442bd6c3
Ana lodawa...