21 Jan, 2026

Trump Zai Gana da Shugabannin Manyan Kamfanoni na Duniya a Davos

Donald Trump zai gana da manyan shugabannin kamfanoni na duniya a Davos yayin taron WEF, inda manufofinsa kan kasuwanci da siyasar duniya suka zama jigon tattaunawa.

2026 WEF DAVOS

19 Jan, 2026

Yawancin Zinaren Ƙananan Ma’adinai na Ghana Sun Koma Dubai da Indiya a 2025

Dogaro da Dubai da Indiya kaɗai wajen fitar da zinari ya taimaka wa cedi, amma ya kuma bar tattalin arzikin Ghana cikin haɗarin sauyin kasuwannin waje.

download 1 9

16 Jan, 2026

Yarjejeniyar Najeriya–UAE Za Ta Buɗe Ƙofofin Kasuwannin Duniya ga ’Yan Fitar da Kaya — Minista

Ministar Kasuwanci ta ce yarjejeniyar kasuwanci tsakanin Najeriya da UAE za ta bai wa ’yan kasuwar cikin gida damar shiga kasuwannin duniya kai tsaye, tare da buɗe ƙofofi ga fitar da kayayyaki ba tare da haraji ba.

Jumoke Oduwole Tinubu Nigeria UAE e1768566624546

15 Jan, 2026

Matatar Dangote Ta Kara Ƙarfin Samar da Fetur a Nijeriya – Rahoton NMDPRA

A yayin da bukatar man fetur ke ƙaruwa a Nijeriya, rahoton Hukumar Kula da Harkokin Sarrafa da Tace Man Fetur (NMDPRA) ya nuna cewa Matatar Dangote ta taka muhimmiyar rawa wajen rage gibin mai a watan Disamban 2025, ta hanyar samar da dimbin lita na fetur ga kasuwar cikin gida.

2025 12 01t172545z 1 lynxmpelb01jn rtroptp 3 nigeria oil dangote

15 Jan, 2026

Dangote Refinery Na Shirin Faɗaɗa Ƙarfin Aikinta Zuwa 1.4m bpd Cikin Shekara Uku

Daraktan gudanarwa na Dangote Refinery ya ce za a kammala faɗaɗa matatar man daga ganga 650,000 zuwa miliyan 1.4 a rana cikin shekara uku ba tare da sake zane ba.

indir 6

13 Jan, 2026

Nijeriya da UAE Za Su Kulla Sabuwar Yarjejeniyar Kasuwanci da Zuba Jari

Nijeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa na shirin rattaba hannu kan yarjejeniyar tattalin arziki mai faɗi da za ta ƙarfafa kasuwanci, noma, masana’antu da makamashi.

Tinbuuuu 477x340 1

7 Jan, 2026

Trump Ya Ce Amurka Za Ta Karɓi Gangar Man Fetur Har Miliyan 50 Daga Venezuela

Trump ya ce Amurka za ta karɓi ganga miliyan 30 zuwa 50 na ɗanyen man fetur daga Venezuela don sayarwa a farashin kasuwa tare da bin hanyoyin doka.

ec69ba2c84152d2d0a6a25940f7f6bcab2644e25e8e5cc1cf0d39957d5d93bfb

6 Jan, 2026

An Sayar da Kifi a Japan Kan Naira Biliyan 4.5 a Gwanjon Farko na Shekara

An kafa tarihi a Japan bayan sayar da wani kifi nau’in bluefin tuna kan dala miliyan 3.2 a gwanjon farko na shekara a Tokyo.

30b267629d1ec45ed28fbea2b07b32224397786cb7fd3b4bee8503ad517402f1

6 Jan, 2026

Dangote Ya Musanta Rahoton Rufe Matatar Mai, Ya Tabbatar da Ci Gaba da Ayyuka

Kamfanin Dangote ya karyata jita-jitar rufe matatar mai, yana mai tabbatar da cewa samar da PMS na gudana yadda ya kamata tare da wadataccen adadi a kasuwa.

2025 11 01t124107z 511170489 rc29z8a8gspv rtrmadp 3 nigeria oil

31 Dec, 2025

Duk Da Matsin Lamba Daga Trump, Kamfanonin Magunguna Sun Ƙara Farashin Fiye da Magunguna 350 a Amurka

Sabon rahoto ya nuna cewa kamfanonin magunguna a Amurka za su ƙara farashin magunguna fiye da 350 duk da matsin lambar Trump, yayin da wasu kaɗan suka rage farashi saboda yarjejeniyoyin gwamnati.

download 3 4
Ana lodawa...