APC Ta Lashe Zaɓukan Cike Gurbi a Ungogo da Kano Municipal

APC ta lashe zaɓukan cike gurbi a Ungogo da Kano Municipal, yayin da INEC ta lura da ƙarancin fitowar masu zaɓe.
22 Feb, 2026
Hari a Zamfara Ya Hallaka Mutane 50, An Yi Garkuwa da Mata da Yara

Hari da ‘yan bindiga suka kai Zamfara ya kashe mutane 50 tare da yin garkuwa da mazauna ƙauye.
21 Feb, 2026
Hukumar NCDC ta Nijeriya ta tabbatar da samun mutum 318 ɗauke da zazzaɓin Lassa da mutuwar mutum 70

Babban Darakta kuma Shugaban Hukumar NCDC, Dakta Jide Idris, ya bayyana hakan ne a yayin taron manema labarai a ranar Juma’a.
21 Feb, 2026
Operation Hadin Kai Ta Kama Mai Kai Wa Boko Haram Jirage Marasa Matuƙa

Operation Hadin Kai, Boko Haram Nigeria, Adamawa security, Borno Ngamdu attack, jirage marasa matuƙa ta’addanci
20 Feb, 2026

Hare-Haren Ƙungiyar Lakurawa Sun Hallaka Sama da 30 a Jihar Kebbi Na Najerya

An kashe sojoji 8 a wani harin wata ƙungiya mai alaƙa da Daesh a arewa maso gabashin Nijeriya

Tinubu ya umarci tura duk kuɗaɗen mai da gas kai-tsaye cikin asusun gwamnati

Filato: Fashewar tukunyar gas ta kashe masu haƙar ma’adinai 38

Amurka Ta Ƙaƙaba Takunkumai Kan Wasu ‘Yan Nijeriya Kan Zargin Ta’addanci da Laifukan Intanet
16 Feb, 2026
Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya
Jami’ai a Hedikwatar Tsaron Nijeriya sun shaida wa kamfanin dillancin labarai na Anadolu cewa kimanin sojojin Amurka 100 sun isa Nijeriya tsakanin Alhamis da Lahadi a matsayin sannan ƙarin jirage na tafe a mako mai zuwa.

16 Feb, 2026
Rundunar Sojin Nijeriya ta ce ta daƙile hare-haren ‘yan ta’adda a jihar Borno
Sanarwar sojin ta ce duk da cewa ‘yan ta’addan sun shiga ɗaya daga cikin sansanoninta a Pulka, babu sojan da ya mutu a hare-haren.

15 Feb, 2026
Nijeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar kan faɗawa tarkon masu ɗaukar ma’aikata su tura su wurin yaƙi
Ma’aikatar Harkokin Wajen Nijeriya ta nuna damuwarta kan yadda ake yaudarar jama’a da ayyuka masu albashi mai tsoka da damar karatu ko kuma sauƙin samun izinin zama, amma daga baya a tura su wuraren yaƙi.

15 Feb, 2026
‘Yanbindiga sun kashe aƙalla mutum 30 a Jihar Neja ta Nijeriya, sun ƙona ofishin ‘yansanda
Rahotanni sun ce ‘yanbindigan sun kai harin ne kan ƙauyuka uku inda suka ƙona gidaje da shaguna da tilasta wa mutane barin ƙauyukan, inda wani mazaunin Tunga-Makeri ya tabbatar da cewa ‘yanbindigar sun yanke kan mutane shida.

14 Feb, 2026
‘Yan bindiga sun kashe DPO a Rimi, jami’an tsaro sun hallaka mutum uku
‘Yan bindiga sun kashe DPO a Rimi yayin samame, yayin da jami’an tsaro suka hallaka mutum uku tare da kwato shanu.

13 Feb, 2026
‘Rashin sake wa hukumomin gwamnatin Nijeriya kuɗaɗen kasafi koma-baya ne ga ci gaban ƙasa’
A farkon makon ne Ministan Lafiya na Kasar Farfesa Mohammed Ali Pate ya koka kan naira miliyan 36 da aka bai wa ma’aikatarsa daga cikin naira biliyan 218 da aka ware mata a kasafin kudin shekarar 2025.

13 Feb, 2026
INEC na neman naira biliyan 873 don gudanar da zaɓukan shekarar 2027
Shugaban hukumar INEC ya ce kasafin kudin hukumar ta shekarar 2026 zai ɗauki nauyin ayyukan hukumar na yau da kullum, ciki har da zaɓukan cika-gurbi da waɗanda za a yi bayan lokacin zaɓukan ƙasa.

12 Feb, 2026
Jami’an tsaro sun ƙwace fasfon Nasir El-Rufa’i bayan yunkurin kama shi ya ci tura a filin jirgi
Mai taimaka wa tsohon gwamnan kan yada labarai Muyiwa Adekeye ya wallafa a shafinsa na X cewa a ranar Alhamis cewa “A yau jami’an tsaro sun so su kama Nasir El-Rufai bayan komawarsa gida daga birnin Cairo.

11 Feb, 2026
Sojojin Operation Hadin Kai Sun Kashe ’Yan Boko Haram 16 A Borno
Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe ’yan Boko Haram 16 a Borno tare da kuɓutar da mutane da kuma ƙwace makamai.

11 Feb, 2026
Amurka za ta tura sojojinta 200 Nijeriya
Amurka za ta tura dakaru 200 Najeriya domin horas da sojoji da ba da taimako na fasaha a yaƙin da ake da ’yan ta’adda.



