11 Oct, 2025

Turkiyya ta shiga tsakani: Yadda diflomasiyyar Erdogan ta taimaka wajen cim ma tsagaita wuta a Gaza

A yayin da ake fargabar rushewar yarjeniyoyi, shigar Turkiyya cikin tattaunawar — da amfani da sanayya da dacewar ayyukan leƙen asiri — sun mayar da shawara mai rauni zuwa yarjejeniyar da ta haifar da sakamako mai ma’ana.

0d255c674825e7daaebc5ae9f8bee63539700921e134c3d5256c80e76a501632

9 Oct, 2025

Burkina Faso ta kama ma’aikatan jinƙai bisa zargin leƙen asiri

An zargi jami’an leƙen asirin da daukar bayanai masu muhimmanci a na’urori game da rundunar sojin kasar ta Yammacin Afirka.

e80c57ee1aac9936ca9a78591fe6f4d2fc6c81062e3f40fb5416b3a2cc1f28c1

1 Oct, 2025

Za a ƙaddamar da shirin bayar da lasisin bindiga na intanet a Ghana

“Za a haɗa dukkan lasisin bindiga da katin [shaidar ɗan ƙasa] na Ghana domin sauƙaƙa bibiyar waɗanda suka mallaki bindigogi lamarin da zai rage yawan aikata laifuka a ƙasar, in ji ministan tsaron cikin gida.

2025 09 10t224519z 675747110 rc2aifa3rc34 rtrmadp 3 usa immigration ghana

10 Sep, 2025

INEC ta buƙaci a hukunta duk wanda ya fara kamfen ɗin 2027 kafin lokaci

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta Nijeriya (INEC) ta bukaci da a yi sauye-sauyen dokoki da daukar matakai masu tsauri kan ‘yan siyasa da jam’iyyun siyasa da suke fara gangami da wuri tun kafin lokacin manyan zabukan 2027 ya zo.

al48etz5 400x400 1

6 Sep, 2025

Ghana ba za ta ci gaba da kashe dala miliyan 15 a ko wace shekara kan hayar ofishoshin jakadanci ba

Shugaba Mahama ya bayyana cewa ya bai wa ministocin harkokin waje da na kuɗi aikin warware wannan matsalar da ta daɗe tana damun ƙasar Ghana.

2025 05 13t133740z 233819828 rc2wgeago2gr rtrmadp 3 africa investment

5 Sep, 2025

Shin ya dace INEC ta sake yi wa jam’iyyu 171 rijista a Nijeriya?

Farfesa Kamilu Sani Fagge na tsangayar nazarin siyasa a Jami’ar Bayero ta Kano ya shaida wa TRT Afrika cewa akwai alfanu da rashin alfanun jam’iyyu barkatai a siyasar ƙasa.

al48etz5 400x400 main

5 Sep, 2025

Dakarun tsaron Nijar sun daƙile hari a Abalama sun kashe ‘yan bindiga

An kashe biyu daga cikin maharan yayin da aka kama uku daga cikinsu inda ɗaya daga cikin dakarun tsaron ƙasar ya rasu kuma huɗu daga cikinsu suka raunata.

7e753290a5f3f3726752250402ab9ea6720d78a1de464541d3bafafc3a9485d4

2 Sep, 2025

‘Yan sanda za su yi bincike kan harin da aka kai wa ayarin motocin Abubakar Malami a Kebbi

A ranar Litinin ne wasu da ake zargin ‘yan daba ne suka kai wa ayarin motocin Malami hari, a daidai lokacin da rahotanni ke cewa mutane da dama sun koma jam’iyyar haɗaka ta ADC da tsohon Ministan Shari’ar ke daga cikin manyan jagororinta.

7098b329de13a8b2c79939ad1ddd126050bca1d126df02ea2a746ce09a6abc14

2 Sep, 2025

Gertrude Torkornoo: Shugaba Mahama ya kori Alƙaliyar Alƙalan Ghana daga aiki

Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin amfani da matsayinta wajen aikata ba daidai ba.

screenshot 202025 04 23 20061931

1 Sep, 2025

An rantsar da kwamandan RSF Dagalo a matsayin shugaban gwamnatin adawa a Sudan

A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, gamayyar ƙawancen da RSF ke jagoranta, ta ce Dagalo ya sha rantsuwar kama aiki a Nyala, babban birnin Jihar Darfur ta Kudu da ke yammacin Sudan.

1753640232026 axc5af 44baffcb7231547dcd6174b203897b0057a6ea7bf94a1ebefd051a607f9f780d
Ana lodawa...