Trump ya yi ‘murna’ kan yarjejeniyar tsaro ta Makka da Turkiyya da Pakistan da kuma Saudiyya suka yi

Shugaban Amurka ya yaba da yarjejeniyar a matsayin babban mataki na farko zuwa ga haɗin gwiwa tsakanin yankuna da kuma karfafa tsaro a yankin Gabas ta Tsakiya, yana mai taya shugabannin ƙasashen uku murna.
17 Aug, 2026
Shugaban Erdogan ya jinjina wa shekara 25 na Jam’iyyar AK kan samar da ‘sauyi mai tarihi’ a Turkiyya

Yayin da jam’iyyar AK ta cika shekaru 25, Erdogan ya ce an kafa ta ne a ranar 14 ga Agustan 2001, da nufin sake fasalin makomar Turkiyya, ƙarfafa alaƙar da ke tsakanin gwamnati da ’yan ƙasa, da tabbatar da cewa ƙasar za ta iya yanke shawara da kanta.
14 Aug, 2026
Turkiyya ta kama mutum 30 a wani samame da aka kai kan ƙungiyar masu aikata laifuka ta Alihan

A cewar rahoton Hukumar Binciken Laifukan Kuɗi ta Turkiyya (MASAK), yawan hada-hadar kuɗi na kamfanoni da dama da ke da alaƙa da ƙungiyar ya ƙaru sosai bayan shekarar 2020, yayin da aka rarraba wasu kamfanonin tare da canja wurin mallakarsu.
13 Aug, 2026
Turkiyya za ta ci gaba da taka rawa da kuma shiga tsakani a Libya, in ji Ministan Harkokin Waje

Turkiyya tana goyon bayan sulhu tsakanin yankin gabas da na yammacin Libya, a cewar Fidan a yayin da Ankara take ƙarfafa hanyar tattaunawa da zaman lafiya da haɗin a ƙasar.
13 Aug, 2026

Cikin hotuna: Turkiyya ta haskaka muhimman wurare don murnar Yajejeniyar Tsaron Hadin Gwiwa ta Makka

Shugaban sadarwa na Turkiyya ya ce Isra’ila na yi wa yunƙurin zaman lafiya na Gaza zagon ƙasa

Turkiyya ta kama ɗanta’addan FETO da ake nema bisa ƙoƙarin kashe Shugaba Erdogan a shekarar 2016

Turkiyya ta yi fice a Gasar Duniya ta Rubutu a Kwamfuta da kambi 36

Turkiyya da Nijeriya sun ƙara ƙarfafa daɗin gwiwa kan ƙera jiragen ruwa
20 Jul, 2026
Turkiyya ta yi kira ga Amurka da Iran su koma kan yarjejeniya, su kuma yi aiki tare da Qatar
Babban jami’in diflomasiyyar Turkiyya ya ce Doha tana amfani da dukkan hanyoyin diflomasiyya don magance rikici tsakanin Amurka da Iran tare da fatan samun ci gaba mai kyau a cikin kwanaki masu zuwa.

18 Jul, 2026
Girgizar ƙasa mai maki 5 ta girgiza gabashin Turkiyya
Girgizar ƙasar ta afka wa gundumar Battalgazi a wani wuri mai zurfi na kilomita 15.59, in ji hukumar bada agajin gaggawa ta Turkiyya.

15 Jul, 2026
Daƙile yunƙurin juyin mulki na 2016 ya ‘bayyana ‘yancin kai’ na ƙarni ga Turkiyya, in ji Erdogan
A wani saƙo da ya wallafa a ranar 15 ga Yuli na cika shekaru 10 da yunƙurin juyin mulki da bai yi nasara ba a Turkiyya, Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya ce Turkiyya ta fito ƙarara ta ƙara haɗin kai da jajircewa a yaƙin da take yi da FETO.

15 Jul, 2026
Turkiyya na juyayin cika shekaru 10 da yunƙurin juyin mulki na ranar 15 ga Yuli da bai yi nasara ba
Mataimakin shugaban ƙasar Turkiyya ya ce tsayin dakan da ƙasar ta yi a ranar 15 ga Yuli na ci gaba da ƙarfafa dimokuraɗiyya, haɗin kai da ƙudurin da Turkiyya ke da shi na kawar da ta’addanci.

13 Jul, 2026
Jami’an leƙen asiri na Turkiyya sun kama wani babban jami’in Daesh a Syria
MIT ta ce wanda aka kaman na da alaka da Reshen Daesh na Turkiyya kuma yana daukar ma’aikata da sama musu kudi

11 Jul, 2026
Manufofi da gwamnatin Netanyahu ‘nauyi’ ne ga Isra’ila da yankin da tsaron duniya: Ministan Turkiyya
Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ‘Turkiyya na da matsaya ta musamman ta iya shiga tsakani kan rigingimun yanki, domin ‘mun san kowa, mun san yanayin ko wane rikici’.

9 Jul, 2026
Shugaba Erdogan ya ce taron NATO a Ankara ‘nasara ce ta tarihi’
Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Erdogan ya ce babban taron NATO ya ƙarfafa haɗin kan ƙawayen inda ya kuma ce Trump ya ɗauki mataki mai kyau game da Turkiyya kan shirin F-35.

7 Jul, 2026
Taron Trump-Erdogan: Amurka za ta ɗage wa Turkiyya takunkumai, za a yanke hukunci kan f-35 nan kusa
Shugaban Amurka ya ce Washington ba ta son saka wa ƙawayenta takunkumi yayin da shi da Shugaba Erdogan suka sha alwashin ƙarfafa haɗakar tsaro da faɗaɗa alaƙa gabanin Taron Koli na shugabannin NATO a Ankara.

7 Jul, 2026
Tsaron Turai ba zai ta’allaka ga Tarayyar Turai ba, in ji Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan
Fidan ya ce Turkiyya na da babbar rawar takawa a tsaron Turai inda ya yi kira a faɗaɗa ƙawancen tsaro a NATO sama da Tarayyar Turai kaɗai.

6 Jul, 2026
Turai za ta yi amfani da taron NATO a Ankara ta nuna wa Trump kyakkyawar niyyarta kan tsaro: Jamus
Jamus tana haɗa kan ƙasashen Turai a ƙawancen NATO da kuma ƙawaye a Tarayyar Turai don ƙarfafa ikon soji da faɗaɗa haɗin kai na masa’antar tsaro da kuma gaggauta ƙera manyan makamai, a cewar mataimakin ministan tsaro Nils Schmid.



