An ƙera garkuwar makamai masu linzami ta Turkiyya ‘Steel Dome’ da kayayyakin cikin gida

Manhajoji cikin gida masu aiki da fasahar Kirkirarriyar Basira na bayar da kyakkyawar damar musayar bayanai, in ji Shugaban Hukumar Masana’antun Tsaro na Turkiyya.
17 Jul, 2025
Manufofin ‘Shekaru 100 na Turkiyya’ suna zama gaskiya: Shugaba Erdogan

Ankara na sanya idanu cikin tsanaki kan ‘yan ta’addan PKK da ke ajiye makamai ta hanyar Hukumar Leƙen Asiri da Rundunar Sojin Turkiyya, in ji Recep Tayyip Erdogan.
14 Jul, 2025
Turkiya ta yi nasara: In ji Erdogan bayan ‘yan ta’addan PKK sun ajiye makamansu

“Yau sabuwar rana ce; an bude sabon shafi a tarihinmu,” in ji Erdogan a ranar Asabar, inda ya kira wannan matakin a matsayin wani muhimmin mataki na kawo ƙarshen abin da ya kira “masifa ta shekaru 47 ta ta’addanci.”
12 Jul, 2025
Ba wanda ya isa ya musanta kisan kiyashin Srebrenica, in ji Erdogan

Da yake bayar da misalin kamanceceniya tsakin kisan kiyashin Bosnia a 1995 da rikicin Gaza a yau, Erdogan ya zargi kasashen duniya da maimaita nuna halin ko in kula.
11 Jul, 2025

Nasara a kan yaƙi da ta’addanci: Ayyukan sojin Turkiyya sun rusa ƙungiyar PKK

An naɗa Burhanettin Duran a matsayin shugaban Hukumar Sadarwa ta Turkiyya

Erdogan ga Stocker: Bai kamata a yi watsi da damar kawo ƙarshen yaƙin Rasha da Ukraine ba

Ukraine da Rasha sun cim ma wata babbar yarjejeniyar musayar fursunoni a Istanbul

Haɗin gwiwar Turkiyya da Azabaijan kan makamashi na ƙarfafa tsaron yankin: Shugaba Erdogan
1 Jun, 2025
Turkiyya ta miƙa saƙon jaje ga Nijeriya sakamakon ambaliyar da ta faru a Jihar Neja
Adadin waɗanda suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwan a Mokwa ya kai fiye da mutum 150, a cewar sabuwar sanarwa daga hukumomi.

31 May, 2025
Jirgin ruwan Turkiyya mai sarrafa gas na farko ya isa tashar ruwa da ke Gaɓar Tekun Bahar Aswad
Ana sa ran jirgin ruwan zai ninka adadin gas ɗin da ake samarwa a Tekun Bahar Aswad zuwa cubic meter miliyan 20, sannan kuma ana sa ran ya biya buƙatun kimanin gidaje miliyan takwas a Turkiyya da ke buƙatar gas.

29 May, 2025
Turkiyya na tunawa da waɗanda harin wutar Solingen ya rutsa da su shekaru 32 suka gabata
A shekarar 1993, an kashe ‘yan Turkiyya biyar a garin Solingen na ƙasar Jamus a lokacin da masu kaifin kishin ƙasa suka cinna wa gidansu wuta.

28 May, 2025
Shugaban Turkiyya na ziyara a Azerbaijan don halartar bikin ranar Samun ‘Yancin Kai
Shugaba Erdogan zai halarci taron kasashe uku na Turkiyya-Azerbaijan-Pakistan, da kuma bude Filin Jiragen Sama na Kasa da Kasa na Lachin.

28 May, 2025
Turkiyya ta gudanar da harkokin Hajji da kyau ga mutum 84,000, ta yabi Saudiyya kan ba ta haɗin-kai
Hukumar Harkokin Addini ta Turkiyya (Diyanet) ta ce kasar ta gudanar da ayyukan Aikin Hajji masu girma kuma mafi tsari a bana da ba ta taɓa irinsa ba don taimaka wa mahajjata.

27 May, 2025
Fidan da Putin sun tattauna kan yunkurin sulhu a Ukraine, da kuma batutuwan hulda tsakanin su
Ganawar da Ministan Harkokin Waje na Turkiyya ya yi da Shugaban Rasha ta shafe kimanin sa’a ɗaya, inda aka tattauna kan abubuwan da suka faru a Ukraine bayan taron sulhu na Istanbul.

26 May, 2025
Turkiyya ta yi murnar Ranar Afirka da kuma cika shekara 20 da ƙulla ƙawance da Tarayyar Afirka
Turkiya ta kuma sanar da shirye-shiryen ta don taron ƙawance na Turkiyya da Afirka karo na huɗu a shekarar 2026., a matsayin wani abu daga cikin ƙoƙarinta na ci gaba da yauƙaƙa dangantakar.

26 May, 2025
An sanya Turkiyya cikin jerin ƙasashen da ka kan gaba wajen yawon buɗe ido da ke kare muhalli
Mujallar Wanderlust da ke Birtaniya ta ayyana wani muhimman waje ne tarihi na duniya na Hukumar UNESCO, Dutsen Nemrut, da kuma jagorancin Turkiyya a harkar yawon buɗe ido a jerin sunayen wuraren zuwa cikin kwanciyar hankali a shekarar 2025.

26 May, 2025
Erdogan ya karbi bakunci Firaministan Pakistan a Istanbul, ya yi alkawarin habaka alaka tsakanin su
Erdogan da Sharif sun tattauna a Istanbul don ƙara ƙarfafa alaƙar cinikayya da tsaro da haɗin kan yanki a tsakanin Turkiya da Pakistan.

24 May, 2025
Shugaban Turkiyya Erdogan ya tattauna da Shugaban Syria al Sharaa a Istanbul
Erdogan ya karɓi baƙuncin al Sharaa a ranar Asabar inda aka gudanar da bikin tarbarsa a hukumance a Ofishin Shugaban Ƙasa na Dolmabahce da ke Istanbul.


