9 May, 2025

Lamine Yamal na kaunar buga kwallo a Man U da Liverpool

Haziƙin ɗan ƙwallon ƙafar Sifaniya, Lamine Yamal, wanda tauraruwarsa ke haskawa a ƙungiyarsa ta Barcelona da tawagar Sifaniya, ya bayyana sha’awarsa ta buga wasa a Ingila.

2025 04 26t233227z 1273160306 up1el4q1t7fn4 rtrmadp 3 soccer spain bar rma report

6 May, 2025

Arsene Wenger na son a hana Man U ko Tottenham buga Gasar Zakarun Turai

Tsohon kocin Arsenal kuma mai ba wa hukumar ƙwallo ta duniya FIFA shawara, Arsene Wenger yana so a duba yiwuwar daina bai wa ƙungiyar da ta ci kofin Europa damar buga Gasar Zakarun Turai.

2025 04 29t191055z 766376959 up1el4t1ha6du rtrmadp 3 soccer champions ars psg report

2 May, 2025

Kofin Afirka na U20: Auwal Ibrahim ya samar wa Nijeriya nasara kan Tunisia a wasan farko

Sakamakon ya bai wa Nijeriya maki uku muhimmai a rukunin da ke da ƙasashen Morocco da Kenya.

caf 2020

30 Apr, 2025

Al-Hilal na neman Ancelotti domin janyo hankalin Vinicius daga Real Madrid

Al-Hilal ta Saudiyya ta fara ƙoƙarin ɗaukar kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti don kyautata damarsu ta jan hankalin Vinicius Junior ya baro Real Madrid.

france soccer champions league 33630

25 Apr, 2025

Kofin Copa Del Rey: Real Madrid ta nemi a sauya alkalin da zai busa wasansu da Barcelona

Ranar Asabar 26 ga Afrilu za a buga wasan ƙarshe na cin kofin Copa Del Rey na Sifaniya tsakanin Barcelona da Real Madrid.

1745606593498 t2v2do gettyimages 2193160283

22 Apr, 2025

Lamine Yamal ya lashe kyauta a Laureus Awards

Wannan shirin kuma ya yi murna da wasu manyan masana’antar wasa, da cewa Mondo Duplantis, mai ban mamaki na pole vault na Suwedin, ya samu nasarar zama Masani na Shekara.

2025 04 09t204422z 1105435742 up1 3 soccer champions bar bvb report

22 Apr, 2025

An soke wasannin Serie A ta Italiya saboda mutuwar Fafaroma

An dakatar da buga wasannin ƙwallo a Italiya, wanda ya shafi ƙungiyoyin Juventus, Fiorentina, Lazio, Genoa, Torino, Udinese, Cagliari, da Fiorentina, saboda mutuwar Fafaroma Francis a safiyar Litinin.

2025 04 20t201312z 1845636985 up1el4k1k5y95 rtrmadp 3 soccer italy mil ata report

21 Apr, 2025

Kotu ta ɗora alhakin mutuwar ɗan wasa kan Nasarawa United da NFF

Mutuwar ɗan wasan Nasarawa United mai suna Chineme Martins, wanda ya yanke jiki yayin wasan gasar ƙungiyoyin Nijeriya, sakacin kulob ne da hukumar ƙwallo ta Nijeriya, in ji kotun ƙasar.

chineme martins 204

21 Apr, 2025

Klopp ya amince ya tattauna don kama aiki a Real Madrid

Tsohon kocin Liverpool, Jurgen Klopp zai fara tattauna da Real Madrid don maye gurbin Carlo Ancelotti a ƙarshen kakar bana.

fd9766ac 3200 4015 b1c4 2e1f212196f8

21 Apr, 2025

Barcelona ta koka kan haramta wa Mbappe buga wasa ɗaya kacal saboda samun jan kati a makon jiya

Barcelona ta soki hukuncin haramta wa ɗan wasan Real Madrid Kylian Mbappe buga wasa guda kacal, sakamakon samun jan katin a wasan Madrid da Alaves.

2025 04 13t150051z 1575361743 up1el4d15pd01 rtrmadp 3 soccer spain ala rma report
Ana lodawa...