26 Jan, 2026

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan Ya Karɓi Takwaransa na Nijeriya a Ankara

Wannan ganawa ta nuna yadda Turkiyya da Nijeriya ke ƙara zurfafa haɗin kai a fannin tattalin arziki, tsaro da ilimi.

1769429194219 o0pdhn b79bc51b2aeb2982293e395c4e6ab685f05788fbd3a6c73f67a17f073c9530bd

25 Jan, 2026

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Zai Karɓi Takwaransa na Nijeriya a Ankara, Za a Tattauna Tsaro, Kasuwanci da Gaza

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan zai karɓi takwaransa na Nijeriya Yusuf Tuggar a Ankara, inda za a tattauna tsaro, yaƙi da ta’addanci, bunƙasar kasuwanci, da batutuwan Gaza da Somalia, domin ƙarfafa haɗin kai tsakanin ƙasashen biyu.

cd5609a0044d6e59b59879770efc1fd87e0fcd23381c2313795eefba1e33b5e5

24 Jan, 2026

Grid ɗin Wutar Lantarki na Ƙasa Ya Fāɗi Karo na Farko a 2026

Grid ɗin wutar lantarki na Nijeriya ya rushe karo na farko a 2026, inda samar da wuta ya fāɗi zuwa megawatts 24 kacal, lamarin da ya sa kamfanonin rarraba wuta suka rasa dukkanin wuta.

National Grid 2

24 Jan, 2026

Masu Sanya Ido Kan Hajji Sun Bukaci NAHCON Ta Mayar da Karin Kuɗin Hajjin 2025 Ga Maniyyata

IHR ta bukaci NAHCON da ta gaggauta mayar da ragowar kuɗin Hajjin 2025 ga maniyyata, bayan bambancin canjin kuɗi ya haifar da ragin kuɗi har kusan ₦437,000 ga kowane maniyyaci.

The Hajj kicks into full gear Flickr Al Jazeera English 8 602x400 1

24 Jan, 2026

Ƙasashe 7 na Asiya da ke Bai wa ’Yan Najeriya Samun E-Visa

Ƙasashe da dama a Asiya sun fara ba ’yan Najeriya damar neman biza ta intanet, lamarin da ke sauƙaƙa tafiya, rage kuɗi da lokaci, tare da buƙatar a duba sabbin ƙa’idoji kafin nema.

download 16

23 Jan, 2026

Sarkin Ondo Mai Shekaru 22 Ya Gargadi Jama’a: Kada A Kira Shi “Bro” Ko “Blood”

Fadar Okeluse ta gargadi jama’a da su daina kiran Sarkin mai shekaru 22 da “bro” ko “blood”, tana mai cewa dole ne a rika kiran sa da Mai Martaba kawai, domin kare martabar sarauta da al’adar Yarbawa.

e034a1d1 2b3a 4cb0 af69 64fec6aaa54c 579x400 1

23 Jan, 2026

UI Ta Zarce Covenant, UNILAG, UNN – Ta Zama Jami’a Ta Farko a Najeriya a 2026

Jami’ar Ibadan ta zama jami’a mafi daraja a Najeriya a cikin jerin THE 2026, inda ta zarce Covenant, UNILAG da UNN, yayin da UI da UNILAG kaɗai suka shiga cikin manyan jami’o’i 1000 na duniya.

Unilag and UI

23 Jan, 2026

FG Ta Haramta DisCos Karɓar Kuɗin Girka Mita Ga Masu Amfani da Wutar Lantarki

Gwamnatin Nijeriya ta haramta karɓar kuɗi wajen girka mitar wuta, ta tanadi hukunci ga masu karya doka, tare da shirin raba miliyoyin mitoci kyauta domin kawo ƙarshen lissafin wutar da ake ƙiyasta.

download 15

21 Jan, 2026

Tsohuwar Ministar Man Fetur Diezani Ta Bayyana a Kotun London Kan Zargin Cin Hanci na £100,000

Diezani Alison-Madueke ta fara fuskantar shari’a a London kan zargin karɓar cin hanci na fiye da £100,000 a lokacin da take Ministar Man Fetur a Najeriya.

Diezani Madueke

21 Jan, 2026

Masu Kwangilar Gida Sun Yi Barazanar Mamaye Titunan Abuja Har Sai An Biya Basussukan ₦4.7 Tiriliyan

Ƙungiyar All Indigenous Contractors Association of Nigeria (AICAN) ta ce za ta ci gaba da zanga-zanga da mamaye titunan Abuja har sai Gwamnatin Tarayya ta biya basussukan ayyukan da ta ce sun kai ₦4.7 tiriliyan, tana zargin gwamnati da bayar da takardun biyan kuɗi marasa kuɗin gaske.

indigenous contractors e1768979268255
Ana lodawa...