Shugaba Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin 2026 na naira tiriliyan 58.47

Kasafin kuɗin 2026 na naira tiriliyan 58.47 da Tinubu ya gabatar ya fi mayar da hankali kan tsaro da raya ƙasa. Gwamnati na sa ran kasafin zai taimaka wajen inganta tattalin arzikin Nijeriya idan aka aiwatar da shi yadda ya kamata.
19 Dec, 2025
EFCC ta kama bokaye biyar da jabun kuɗaɗen waje a Osun da Legas

EFCC ta cafke bokaye biyar a Osun da Legas kan zargin damfara da mallakar jabun kuɗaɗen waje da suka kai miliyoyin daloli.
18 Dec, 2025
Dalilan da yasa Amurka ta haramta wa ƴan Najeriya da ƴan Nijar shiga ƙasar

Wannan matakin na Amurka yana nuni da muhimmancin tsaro da haɗin kai tsakanin ƙasashen duniya wajen magance matsalolin ta’addanci da kuma inganta tsare-tsaren baƙi da tantancewar su kafin shiga ƙasashen waje.
17 Dec, 2025
Ahmed Musa ya sanar da yin ritaya daga buga wa Najeriya wasa bayan shekaru 15 a Super Eagles

Ahmed Musa, ya yi ritaya daga buga wa ƙasar wasa bayan shekaru 15, yana tunawa da nasarorinsa da kuma gode wa abokan wasansa da masu goyon baya.
17 Dec, 2025

Ganduje Ya Janye Shirin Kafa Rundunar Hisba Fisabilillah a Kano

Lambar TIN: Mece Ce Kuma Me Ya Kamata Kowanne Mai Asusun Banki Ya Mallaka?

Jana’izar Sheikh Dahiru Bauchi Ta Tara Dubban Mutane a Bauchi

Sojoji sun kai samame kan mai safarar makamai a jihar Plateau




