12 May, 2026

Nijeriya na tattaunawa da Bankin Duniya kan sabon bashin $1.25bn: rahoto

Lamarin na zuwa ne kwanaki bayan Akanta Janar na Nijeriya, Dakta Shamseldeen Ogunjimi, ya yi gargaɗin cewa Nijeriya za ta iya yin watsi da shirin karɓar bashin Bankin Duniya idan jinkiri kan amincewa da shi ya zarce watanni shida.

2026 04 28t133031z 564336287 rc21fja7s8yp rtrmadp 3 worldbank commodities

11 May, 2026

Shugaba Tinubu na Nijeriya na halartar taron Afirka da Faransa a Kenya

Taron ya kasance irinsa na farko da wata kasa wadda ba rainon Faransa ba ta karbi baƙuncinsa, inda masu sharhi ke cewa alamu ne da ke nuna yadda Faransar ke karkata wurin ƙasashen rainon Ingila da kuma gargaɗin su yi taka-tsantsan.

2bd08b3df7e8974c1d5dfebb756c3611edb6d541c08af89e34a61277c3892ea6

11 May, 2026

Rundunar Sojin Nijeriya ta musanta kashe fararen-hula a harin sama a jihar Neja

Bayanin na hedkwatar tsaron Nijeriya ya biyo bayan rahotannin da suka yi ta yawo ne ranar Lahadi da ke zargin cewa an kashe wasu fararen-hula da ba a bayyana adadinsu ba yayin hare-haen sama a Guradnayi, wani ƙauye kusa da Kusasu a Shiroro.

nig 20airforce

9 May, 2026

Nijeriya da Amurka sun ƙarfafa haɗin gwiwa kan tsaro da yaƙi da ta’addanci bayan ganawa a Washington

A cikin wata sanarwa da Fadar Shugaban Ƙasa ta Nijeriya ta fitar a ranar Asabar, Ribadu ya isar da ƙudirin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ci gaba da ƙarfafa dangantakar ƙawance tsakanin Nijeriya da Amurka.

334939a325c28af933fe25ffdc5c761e88ab820e6a46adad4907de0ee7783217

9 May, 2026

Sojin Nijeriya sun halaka ‘yanta’adda 50, sun yi asarar dakaru biyu yayin daƙile harin ISWAP a Yobe

Harin ya faru ne da sanyin safiyar Alhamis, 8 ga watan Mayun 2026, lokacin da ‘yanta’addan suka kai farmaki daga sassa daban-daban a cikin duhun dare.

c4fbf5fec8c0477f4d4329282797595e38fc63bac51e7d212e171a40fc72aaa7

8 May, 2026

‘Yanbindiga a Nijeriya sun kashe mata masu juna biyu uku da wasu mutum 11 a Filato

Rahotanni sun ce maharan sun kutsa cikin al’ummar ne da tsakar dare yayin da jama’a suke barci inda suka rinƙa bi gida-gida sun kai hari ga mutanen da ba su ji ba su gani ba.

5eba007de90fd097a3c839153b320d8e4adc64e1dfc8cc4e4a04eacbdd8df1e0

8 May, 2026

Rundunar sojin Nijeriya ta kashe ‘yanta’addan ISWAP da masu garkuwa da mutane

Nasarar ta arewa maso gabashin Nijeriya ta faru ne yayin da ‘yanta’addan ISWAP suka yi yunƙurin kai hari sansanin dakarun Operation Hadin Kai a Magumeri da sanyin safiyar Alhamis.

4f50a52090cf90666be4f324717bf7fbdd1a3ad9dcbb4e1e1bcfdc6aa70acdcf

7 May, 2026

Sanƙarau ta kashe mutum 33 a Sokoto yayin da hukumomi ke ƙoƙarin daƙile yaɗuwarta

Gwamnatin jihar ta ce an samu aƙalla mutum 256 da cutar ta kama a fadin ƙananan hukumomi takwas na jihar tun bayan sake ɓullarta kimanin wata ɗaya da ya gabata.

e21b780d086d8ad5fe686a73d473ae5322734d2a20c3c4f7554a4ec68a854d47

7 May, 2026

Sojojin Nijeriya sun ceto yaran da aka sace daga gidan marayu

A ƙarshen Afrilu, ‘yan bindiga sun kai hari wani gidan marayu da ba a yi masa rijista ba a tsakiyar jihar Kogi, inda suka sace yara 23 da wasu manya.

2026 04 29t123441z 1896378019 rc2jrha9sqxx rtrmadp 3 nigeria security

7 May, 2026

Dangote ya sanar da shirinsa na samar da megawat 20,000 na wutar lantarki a Nijeriya

“A yanzu za mu shiga fannin lantarki… inda za mu samar da mewagat 20,000 ,” in ji Dangote, yana mai ƙarawa da cewa babu abin da Afirka ta fi buƙata kamar makamashi da takin zamani da abubuwan aiki a masana’antu.

bc7456f81b5e4c4e339b64ac4cfa89e1c249dbe7b6027627bdd6f6a99a6c5725
Ana lodawa...