11 Feb, 2026

Sojojin Operation Hadin Kai Sun Kashe ’Yan Boko Haram 16 A Borno

Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe ’yan Boko Haram 16 a Borno tare da kuɓutar da mutane da kuma ƙwace makamai.

26a73c22fd49e3a70a49ccf3c4bf5d0385cb1cc674d6d9d3d3ac7a977d018f15

11 Feb, 2026

Amurka za ta tura sojojinta 200 Nijeriya

Amurka za ta tura dakaru 200 Najeriya domin horas da sojoji da ba da taimako na fasaha a yaƙin da ake da ’yan ta’adda.

ac73b79f621b79f31560f34de26e31c06b895fae134ed8b512765f9a4a244d41

10 Feb, 2026

Sojoji Sun Kashe Fiye da ’Yan Ta’adda 30, Sun Taimaka Dawowar Mutane 700

Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe fiye da ’yan ta’adda 30 tare da taimaka dawowar ’yan gudun hijira kusan 700 daga Kamaru.

2026 02 05t135403z 1822892137 rc2pfjauc41i rtrmadp 3 nigeria security

10 Feb, 2026

Shugaban NAHCON Sheikh Pakistan Ya Ajiye Aiki Gabanin Hajjin 2026

Shugaban NAHCON Sheikh Pakistan ya ajiye aiki gabanin Hajjin 2026, bayan watanni na ce-ce-ku-ce da rikici a hukumar.

7fa1cd74307b997552bc7c5a81001edcd3eb742de55e3a8d724a9e2dc2f0e6f4

8 Feb, 2026

Nijeriya: ‘Yanbindiga sun sace wani faston Katolika a Kaduna, sun kashe mutum uku

Cocin Katolika reshen Kafanchan ta ce mutum goma ne aka sace, amma ‘yansanda sun ce biyar ne, sannan mutanen da aka kashe biyu sojoji ne ɗaya kuma ɗansanda.

2026 01 20t171019z 1638829413 rc2y4jan0rrh rtrmadp 3 nigeria security

8 Feb, 2026

Nijeriya da Nijar sun ƙulla yarjejeniya kan jigilar kayayyaki da tsaron kan iyaka

Shugabannin hukumomin kwastam na ƙasashen Nijeriya da Nijar sun tattauna a Abuja inda suka amince da haɗin gwiwa domin ƙarfafa tsaron kan iyaka, kare kayayyakin da ke wucewa ta iyakoki da kuma bunƙasa hulɗar tattalin arziƙi.

9f05d3088fcfcc46c23c3943100053b2e23b2da43c6ef01e946763848dc1a75f

8 Feb, 2026

Tinubu na shirin kai ziyarar aiki London a watan Maris

Fadar ta ce za a tarbi Shugaba Tinubu da matarsa, Oluremi Tinubu, a Fadar Windsor, a yammacin London, inda Sarki Charles da Sarauniya Camilla za su tarbe su.

70ea61fd4426dd2e1f4cd653eef32d2430fd083f9101b2df62e609b1024fb439

7 Feb, 2026

Jerin hare-hare sun yi sanadin mutuwar mutum 30 a Jihar Benue ta Nijeriya

Yan bindiga sun kashe aƙalla ‘yan kasuwa 13 a yammacin ranar Juma’a a Anwase, wani ƙauye a yankin Kwande, sannan a ranar Talata kuma suka kashe mutum 17 a a kasuwar Mbaikyor da ke kusa

71d8119446886855d1b1faaa5ed684d3bed0dfd7f95d5cfd3dee0f5ffffc8501

7 Feb, 2026

Jami’an tsaron Nijeriya sun kwance wani bam da ‘yan ta’adda suka dasa a Zamfara

Rundunar ‘yansandan Nijeriya reshen jihar Zamfara ta ce jami’an tsaron sun yi amfani da hanyoyin ƙwarewa domin kwance bam ɗin wanda aka dasa a kan hanyar Danjibga zuwa Kuncin Kalgo a Ƙaramar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara.

a8c27876808ddabc95651554483ccb713227c393f58a271903effc69033f39bb

6 Feb, 2026

Tinubu Ya Ƙaddamar da Tsarin Tattalin Arzikin Halal don Faɗaɗa Arzikin Nijeriya

Tinubu ya ƙaddamar da tsarin tattalin arzikin halal domin faɗaɗa arzikin Nijeriya da jawo damar kasuwanci a duniya.

cce8633545d506e0e06ada7fbe5be3eb538aef7e496c22f8bd0f841a71ee52cf
Ana lodawa...