5 Jan, 2026

Fiye da Mutane 50 Sun Rasa Rayukansu a Harin ’Yan Bindiga a Jihar Neja

Harin ’yan bindiga a kauyen Demo na Jihar Neja ya yi sanadin mutuwar fiye da mutane 50, lamarin da ya jawo umarnin gaggawa daga Shugaba Tinubu kan tsaro da ceto.

6c73db6ca95809e75393ee381777a50dc5d3055a4d37968fcda42e89ebba787e

5 Jan, 2026

’Yansandan Legas Sun Gayyaci Fasto Chris Okafor Kan Zarge-zargen Fyaɗe

’Yansandan Legas sun gayyaci Fasto Chris Okafor domin bincike kan zarge-zargen fyaɗe da suka taso daga shafukan sada zumunta.

gpjve wuaauoqq

4 Jan, 2026

NARD Ta Shirya Komawa Yajin Aiki a Fadin Nijeriya Daga 12 Ga Janairu

NARD ta ce za ta fara yajin aiki daga 12 ga Janairu idan gwamnatin Najeriya ta kasa cika yarjejeniyar da suka kulla a baya.

WhatsApp Image 2026 01 04 at 3.43.51 PM

4 Jan, 2026

NDLEA Ta Kama Indiyawa 22 Dauke da Cocaine a Gaɓar Ruwan Legas

NDLEA ta kama Indiyawa 22 a Legas bayan gano kilogiram 31.5 na cocaine a cikin jirgin ruwansu daga Tsibirin Marshall.

d09d043d945f1a5efc099d5bc43f99ae4b91ac6978ae1c706206d1dee0376c4f main 1

4 Jan, 2026

‘Yan Bindiga Sun Kashe Sama da Mutum 30, Sun Sace Wasu da Dama a Jihar Neja

Fiye da mutum 30 sun mutu kuma an sace wasu da dama a sabon harin ‘yan bindiga a Jihar Neja duk da cigaban kokarin tsaro.

2025 12 25t133701z 1076926747 rc2mniaey3c5 rtrmadp 3 nigeria insurgency aftermath main

3 Jan, 2026

Sojojin Najeriya Sun Bankado Sama da Albarusai 1,200 a Maiduguri

Sojojin Najeriya sun gano albarusai fiye da 1,200 a Maiduguri bayan binciken bayanan sirri domin kare tsaro.

939f7b9a611f0ae3dbce78ad86fabc0aa4ac28f2e6b308e8a921df1412966485

2 Jan, 2026

CAF Ta Zaɓi Eric Chelle a Matsayin Gwarzon Koci na Zagayen Rukuni a AFCON 2025

CAF ta zaɓi Eric Chelle a matsayin gwarzon koci na zagayen rukuni na AFCON 2025, yayin da Ademola Lookman ya shiga jerin fitattun ‘yan wasa da suka fi fice a gasar.

2025 09 09t171236z 1897181764 up1el991bsy0c rtrmadp 3 soccer worldcup zfa nga report

1 Jan, 2026

Sakon Sabuwar Shekara: Tinubu Ya Ce Za a Tallafa Wa Mutum 1,000 a Kowace Mazaɓa a Nijeriya

Tinubu ya ce gwamnatin Najeriya za ta tallafa wa mutum 1,000 a kowace mazaɓa domin bunkasa tattalin arziki, tare da ƙara ƙaimi wajen yaki da ta’addanci da rage tsadar rayuwa a 2026.

54ced14ac9ec1eafc02607cedd35c51f2d31ea35c8ec1bf51e48909cacf9089a

1 Jan, 2026

An Sallami Anthony Joshua Daga Asibiti Bayan Mummunan Hatsarin Mota a Ogun

Anthony Joshua an sallame shi daga asibiti bayan hatsarin mota a Ogun, inda ya tsira amma ya rasa abokansa biyu, yayin da gwamnati da shugabanni suka miƙa ta’aziyya.

2025 12 29t130853z 1 lynxmpelbs0h3 rtroptp 3 boxing heavyweight dubois joshua

31 Dec, 2025

Sojojin Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 47 Cikin Awanni 72, Sun Ceto Sama da Mutum 30

Rundunar Sojin Nijeriya ta bayyana cewa ta kashe ‘yan ta’adda 47, ta kama mutane 19 da ake zargi, tare da ceto fiye da mutum 30 a jerin samamen ƙasa da sama da aka kai a faɗin ƙasar cikin awanni 72.

41349aee143a8ea79383c8d9e1b49d1f77c00a65015442c5f26424c88ffd09b2
Ana lodawa...