4 Jan, 2026

Rikicin Diflomasiyya Ya Tsananta: Benin Da Nijar Sun Kori Jakadun Juna

Zaman tankiyar da aka kwashe kusan shekaru biyu ana fama da shi tsakanin Benin da Nijar ya kai ga kasashen biyu na Yammacin Afirka ɗaukar matakin ramuwar gayya ta hanyar koriwar jakadun juna, kamar yadda suka bayyana a ranar Lahadi.

2025 12 14t202708z 1 lynxmpelbd0az rtroptp 3 westafrica politics main

31 Dec, 2025

Wike Ya Yi Barazanar Bayyana Yarjejeniyarsa Da Gwamna Fubara Idan Bai Fito Da Ita Ba

Nyesom Wike ya gargadi Gwamna Fubara da ya bayyana yarjejeniyar siyasa da suka yi a gaban Shugaba Tinubu, in ba haka ba shi kansa zai fallasa ta, yana mai jan kunnen ’yan siyasa daga waje su guji tsoma baki a siyasar Rivers.

download 1 5

31 Dec, 2025

NNPP Ta Soke Dakatarwar Shugaban Jam’iyyar Kano, Ta Ce Ba Ta Da Inganci

Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) na NNPP ya bayyana dakatarwar Shugaban jam’iyyar Kano, Hashimu Dungurawa, a matsayin haramtacciya, mara inganci kuma ba ta da wani tasiri a doka.

NNPP

30 Dec, 2025

“ADC Kaɗai Zai Iya Ceto Najeriya” — Atiku Abubakar

Atiku Abubakar ya ce ADC ita ce jam’iyyar da za ta iya ceto Najeriya daga matsalolin tattalin arziki da tsaro, yana mai tabbatar da cewa ya gwada sauran jam’iyyu amma ba su samar da mafita ba.

opposition coalition

30 Dec, 2025

Atiku Ya Nemi A Sake Zartar da Sabbin Dokokin Haraji Daga Farko

Atiku ya ce sabbin dokokin haraji ba za su iya aiki ba saboda bambanci a gazette, yana kira a sake gabatar da su daga farko tare da sabon amincewa da sa hannu na shugaban ƙasa.

download 5 1

30 Dec, 2025

Rikici Ya Kunno Kai a NNPP: Magoya Bayan Kwankwaso da Gwamna Abba Sun Rarrabu Kan Batun Sauya Sheka

Rahotanni kan yiwuwar sauya shekar Gwamna Abba zuwa APC sun janyo rikici a NNPP, inda jam’iyyar ta ce ba ta goyon bayan hakan, yayin da ake zargin sabani ya kunno kai tsakanin magoya bayan Kwankwaso da na gwamnan.

download 4 1

30 Dec, 2025

China Ta Kaddamar da Manyan Atisayen Yaƙi a Kusa da Taiwan

China ta harba rokoki tare da kaddamar da manyan atisayen soja a zagaye da Taiwan, tana kwaikwayon kulle tsibirin da kai hari, lamarin da ya ƙara tayar da damuwa a yankin.

images 1 1

29 Dec, 2025

Trump da Netanyahu Sun Gana a Florida Kan Mataki na Gaba a Shirin Zaman Lafiya na Gaza

Trump da Netanyahu sun gana a Florida don tattauna mataki na gaba na yarjejeniyar Gaza, tare da batun Hamas, Iran, Hezbollah da tsaron yankin, yayin da ake ci gaba da zarge-zargen karya dokar tsagaita wuta.

download 2 3

29 Dec, 2025

Rasha Ta Zargi Ukraine da Yunƙurin Kai Hari Kan Gidan Putin

Rasha ta zargi Ukraine da yunƙurin kai hari kan gidan Putin, Kyiv ta musanta, lamarin da ya sake rage bege kan samun yarjejeniyar zaman lafiya.

default

29 Dec, 2025

Ana Zargin Gwamna Abba Na Shirin Sauya Sheka Zuwa APC — Shin Kwankwaso Ne Ke Tura Shi Ko Shi Kansa Ne?

A siyasar Najeriya, ba sabon lamari ba ne ganin masu mulki suna barin jam’iyyun da suka kai su mulki zuwa wasu jam’iyyun daban, domin a baya-bayan nan an sha ganin wasu gwamnonin jam’iyyun adawa suna komawa jam’iyyar APC mai mulki.

489498858 10227281976307511 770711238063167201 n 1
Ana lodawa...