30 Jul, 2025

Turkiyya ta yi kira ga duniya da a ɗauki mataki kan Isra’ila saboda yadda take dagula lamura

A wajen babban taron na tsaro, Turkiyya ta yi gagaɗi kan sababbin rikce-rikicen da ke addabar Gabas ta Tsakiya saboda abubuwan da Isra’ila ke yi, ta kuma zayyana matakai don cim ma zaman lafiya mai dogon zango a yankin da haɗin kan ƙasa.

e6622c3938e9478917eb9f1b5439c1df272a090858fbb7c3c952605fd4467768

29 Jul, 2025

Wani sabon littafi yaba wa Erdogan na Turkiyya a matsayin a ‘Jajirtaccen Duniyar Musulunci’

Furqan Hameed, mawallafin littafin, ya bayyana Shugaban Turkiyya Erdogan a matsayin “fitaccen shugaba” wanda shugabancinsa ya yi muhimmin tasiri a Turkiyya da faɗin duniya Musulmi.

7b6908b1abd5cbeb762e395acdbf4088388d71bae9a071293beac6bab4412d9a

26 Jul, 2025

Turkiyya ta ƙulla yarjejeniya da Indonesiya domin kai mata jiragen yaƙin KAAN 48

An kammala wannan yarjejeniya ne a lokacin bikin baje-kolin masana’antar tsaro ta ƙasa da ƙasa na Türkiye (IDEF) da aka gudanar a Istanbul. KAAN, wanda shi ne jirgin yaƙi na farko da Turkiyya ta ƙera da kanta, ya yi tashinsa na farko a shekarar 2024.

0ed406316491370004ee3bec23fc7c4d61eb54a531326fffead0540cc2359f14

26 Jul, 2025

Isra’ila tana amfana daga rarrabuwar kan Syria, in ji Fidan na Turkiyya

“Ina ganin gwamnatin Sharaa ta yi kokari wajen cika burin yankin da na al’ummar duniya duk da karancin albarkatu,” in ji Fidan a ranar Juma’a.

0c6aa34aa82660d01c2567721bd0b850788c58d1831d181a84fb0893f74de7de

22 Jul, 2025

Manyan jami’an Turkiyya da Iran sun yi magana game da tattaunawar nukiliya da za a yi a Istanbul

Hakan Fidan da Abbas Araghchi sun yi magana ta wayar tarho inda suka tattauna kan shirye-shiryen tattaunawar ranar Juma’a da kuma halin da ake ciki a Gaza da Syria.

2025 06 21t085532z 702796685 rc2w6falxlts rtrmadp 3 iran nuclear oic

21 Jul, 2025

Turkiyya ta yi watsi da iƙirari kan manufarta a Falasɗinu, ta nanata goyon bayanta ga adalci a Gaza

Ankara ta fitar da jerin matakan siyasa da tattalin arziki da shari’a kan Isra’ila yayin da take watsi da labaran ƙarya da ke neman yin zagon ƙasa ga goyon bayan da ta daɗe tana yi wa gwagwarmayar Falasɗinawa.

451df2fe9f0132c2c4dd94df8da4d4505d22a6b99037a6b855e7f7be57ebe47a

20 Jul, 2025

Erdogan ya girmama shahidai a bikin tunawa cika shekara 51 da aikin samar da zaman lafiya a Cyprus

Erdogan yana ziyara a TRNC domin halartar tarukan tunawa da wannan aiki na soja da Turkiyya ta ƙaddamar domin mayar da martani ga juyin mulkin da Cyprus ta girka ta yi niyyar yi domin mayar da tsibirin ga ƙasar Girka.

1d00f6339e549d27adaa8708a413747a4c115c69c64b99db51e33d37b6ce3dbe

19 Jul, 2025

Turkiyya ta yi watsi da zargin da ake yi na cewa ta ƙi goyon bayan sanarwar Ƙungiyar Hague

Ankara ya yi watsi da zargin da ake yi mata na jinkiri wurin amincewa da matsayar da aka cimmawa a taron Kungiyar Hague, inda Turkiyya ta bayyana cewa tsari tare da jaddada goyon bayanta a ko yaushe ga Falasɗinawa.

0a74d957aff0192b53cdd34a31f40fa16ec91e182f333b03cd363dbe0f916bab

17 Jul, 2025

An ƙera garkuwar makamai masu linzami ta Turkiyya ‘Steel Dome’ da kayayyakin cikin gida

Manhajoji cikin gida masu aiki da fasahar Kirkirarriyar Basira na bayar da kyakkyawar damar musayar bayanai, in ji Shugaban Hukumar Masana’antun Tsaro na Turkiyya.

f434d84f6a1845a02270d419212736d7eb17cd8e9ddfe4616e4f694513a52205

14 Jul, 2025

Manufofin ‘Shekaru 100 na Turkiyya’ suna zama gaskiya: Shugaba Erdogan

Ankara na sanya idanu cikin tsanaki kan ‘yan ta’addan PKK da ke ajiye makamai ta hanyar Hukumar Leƙen Asiri da Rundunar Sojin Turkiyya, in ji Recep Tayyip Erdogan.

3ba329ff3798046f4a919117b1aef6f0f579b9ff74fa6b04926f13c080c4bb20
Ana lodawa...