29 Apr, 2026

FIFA Ta Amince da Sabbin Dokokin Jan Kati Kafin Gasar Kofin Duniya

FIFA ta ƙaddamar da sabbin dokokin jan kati domin dakile rashin ɗa’a a ƙwallo, ciki har da ɓoye zagi da zanga-zanga a fili.

1024x576 cmsv2 40ec7d9c 7fa0 5289 9167 82db5cc33803 9740608 768x432 1

29 Apr, 2026

Griezmann zai bar Atletico bayan kakar wasa

Simeone ya yi masa bankwana kafin wasan Arsenal

27e8d0b0 4306 11f1 8d32 27ce5a537ca2.jpg

29 Apr, 2026

PSG ta doke Bayern 5-4 a wasa mai cike da tarihi

Wasa ya zama mafi yawan ƙwallaye a wasan kusa da na ƙarshe

a0105fd0 4348 11f1 a9cc db8e41811dfd.jpg

27 Apr, 2026

: Mbappe na iya rasa El Clasico saboda raunin ƙafa

Raunin tsoka ya jefa Kylian Mbappe cikin shakku gabanin wasan da Barcelona

bbd498f0 4238 11f1 9bbe 5bb4e7731ac9.jpg

25 Apr, 2026

Manchester City ta kai wasan karshe na FA Cup bayan doke Southampton da kyar

City ta juya wasa a ƙarshe domin samun tikitin final karo na hudu a jere

p0ngmj8h

25 Apr, 2026

Gasar Formula 1 za ta dawo Türkiye a 2027 bayan shekaru shida da dakatawa

Istanbul Park zai karɓi gasar har zuwa 2031 yayin da ake ci gaba da tsara jadawalin sabbin tsere

0d2e7820 3fd1 11f1 8d04 6f63ea2b2d4b.jpg 1

25 Apr, 2026

Tsohon ɗan wasan Najeriya Eneramo ya rasu bayan faduwa a filin wasa

Ya faɗi a wasa a Kaduna, rasuwarsa ta girgiza harkar ƙwallon ƙafa ta Afirka

4875a1e0 3fe7 11f1 8822 8b5e0ff935ca.jpg

23 Apr, 2026

Shawara ta taso: a maye gurbin Iran da Italiya a gasar kofin duniya 2026

An gabatar da shawarar maye gurbin Iran da Italiya a gasar kofin duniya 2026, amma babu wani tabbaci kan canjin.

GG

4 Apr, 2026

Tsohon Kyaftin Din Kenya Victor Wanyama Ya Yi Ritaya Daga Kwallo

Victor Wanyama, ɗan wasan farko daga Kenya a Premier League, ya yi ritaya bayan kusan shekaru 20 yana taka leda a manyan kungiyoyi na duniya.

Former Kenya national team captain Victor Wanyama

1 Apr, 2026

Jordan Ta Hana Najeriya Nasara da Canjaras 2-2 a Wasan Sada Zumunta

Jordan ta nuna ƙarfi tare da dawo da wasa zuwa 2-2 bayan Najeriya ta juya sakamakon a rabin farko, a wani wasan sada zumunta mai zafi.

Super Eagles e1775038353965
Ana lodawa...