28 Dec, 2025

Mayaƙan RSF kashe mutum 200 a Darfur na Sudan, ciki har da mata da yara: Likitoci

Ƙungiyar Likitoci ta Sudan Doctors Network ta ce waɗanda suka tsira ne suka bayar da rahoton kashe-kashen da mayaƙan Rapid Support Forces suka yi a samamen da suka kai Arewa da Yammacin Darfur.

9187ecced79215898d1151f266806a257ee52fe5aa95f148cbb52d824df2c7a6

28 Dec, 2025

Nijar Ta Tilasta Wa ‘Yan Ƙasa Shiga Aikin Soja Saboda Barazanar Tsaro

Nijar ta kafa dokar tilasta aikin soja domin ƙarfafa tsaro da yaƙi da ta’addanci tare da haɗin gwiwar ƙasashen AES.

20663762 0 0 760 428

28 Dec, 2025

Benin Ta Dandana Nasarar AFCON Ta Farko Bayan Ta Doke Botswana 1-0

Benin ta samu nasarar AFCON ta farko a tarihinta bayan ta doke Botswana 1-0 da ƙwallon Yohan Roche.

8d98bc417883fa45ae46bd4efbc950eae600d44a1245fd9817fdb7f68e6ebedc

28 Dec, 2025

Fiye da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu a Sabbin Hare-haren Kabilanci a Darfur

Fiye da fararen hula 200, ciki har da mata da yara, sun mutu a sabbin hare-haren kabilanci da aka kai a Darfur.

download 2 2 e1766870261625

28 Dec, 2025

Salah Ya Ci Fenariti, Masar Ta Doke Afirka ta Kudu Ta Tsallaka Zagaye na 16

Fenaritin Mohamed Salah ya bai wa Masar nasara a kan Afirka ta Kudu, tare da tabbatar mata da gurbi a zagaye na 16 na AFCON 2025.

73f760a5944a0cc6f2ae96fc78df973f35d2824a3719c1f98198c5f6cd85238b

27 Dec, 2025

Jirgin Sojin Sama C-130 da Aka Tsare a Burkina Faso Ya Isa Portugal domin Gyara

Jirgin saman sojin Nijeriya kirar C-130 da aka tsare a Burkina Faso sakamakon matsalar na’ura ya isa Portugal cikin aminci domin a yi masa gyara bayan warware matsalar diflomasiyya.

d450f7f594d7fed2cd509106f5f46554a91d350fe362ce0638b2d1d5d38cbb02

26 Dec, 2025

‘Yar sanda ta samu karramawa bayan ƙin karɓar cin hancin dala 50,000 a Zambiya

ACC ta karrama ‘yar sanda Ruth Nyambe a Zambiya bayan ta ƙi karɓar cin hancin dala 50,000 daga wanda ake zargi da fasa-ƙwaurin kuɗi da zinari a filin jirgin Lusaka.

80b634362379c8dcaaf790d366666e8c804f0362a6dba90353e9e93c3356ab45 main

26 Dec, 2025

Nijar ta dakatar da bai wa ’yan Amurka bizar shiga ƙasar

Nijar ta dakatar da bai wa ’yan Amurka bizar shiga ƙasar a martani ga matakin Amurka na hana ’yan Nijar bizar shiga Amurka, lamarin da ke ƙara dagula dangantakar diflomasiyya.

5a40711afe41d9ec4aa05354e1bf1d95f815ebd0892fc2bdb1a2e3e91ad97ae2

25 Dec, 2025

Harin bam ya hallaka mutane da dama a masallaci a Maiduguri

Aƙalla mutane bakwai sun mutu bayan fashewar bam a wani masallaci a Maiduguri yayin sallar Magariba, lamarin da ya sake tayar da hankula game da barazanar ta’addanci a Arewa maso Gabashin Nijeriya.

26a73c22fd49e3a70a49ccf3c4bf5d0385cb1cc674d6d9d3d3ac7a977d018f15

24 Dec, 2025

An kama mutum 50 da ake zargi da laifukan intanet a Ghana

Hukumomin Ghana sun kama mutum 50, mafi yawansu ’yan Najeriya, bisa zargin aikata laifukan intanet a wani samame da aka kai da tsakar dare.

download 5 e1766607330606
Ana lodawa...