Ramadan a Senegal: Masallacin Ilahiyat ya tara mabiya wajen buda baki a bakin Tekun Atlantika

Masallacin Ilahiyat a Dakar ya shirya buda baki na gama-gari a bakin Tekun Atlantika yayin Ramadan.
27 Feb, 2026
DRC ta tsayar da Juliana Lumumba takarar shugabancin OIF

DRC ta tsayar da Juliana Lumumba takarar shugabancin Ƙungiyar Ƙasashen Faransanci (OIF).
27 Feb, 2026
Kungiyar Diyanet ta Turkiyya ta tallafa wa iyalai 8,250 a Somaliya yayin Ramadan

TDV ta Turkiyya da EU sun ƙara tallafin jinƙai ga al’ummar Somaliya da fari ya shafa.
27 Feb, 2026
Enas Arbab ta tsere daga Darfur bayan rikicin RSF, mahaifinta na cikin waɗanda aka kashei

Wata mata ta tsere daga Darfur yayin da rahotanni ke nuna kashe ma’aikatan agaji da dama a rikicin Sudan.
27 Feb, 2026

An gano manyan ƙaburbura 170 a gabashin DRC bayan janyewar M23

Kenya ta kama mutumin da ake zargi da tura ‘yan ƙasa yaƙin Ukraine ta hanyar yaudara

Rahoto: Hare-haren masu iƙirarin jihadi sun ƙaru a iyakokin Nijar, Benin da Nijeriya

Dakarun tsaron Nijar sun kashe ‘yan ta’adda 17 cikin mako guda

Sojojin Sierra Leone sun shiga hannun rundunar Guinea a yankin iyaka
25 Feb, 2026
Faransa: Macron ya karɓi shugabannin Afirka a Fadar Elysée
Macron ya karɓi shugabannin Côte d’Ivoire, Madagascar da DRC domin tattauna tsaro, tattalin arziki da rikicin yankin.

24 Feb, 2026
Senegal Na Shirin Tsaurara Hukunci Kan Alaƙar Homosexual Har Zuwa Shekaru 10 a Gidan Yari
Gwamnatin Senegal na neman ƙara hukunci kan alaƙar homosexual zuwa shekaru goma a gidan yari.

24 Feb, 2026
Ƙungiyar Lauyoyi Ta Zargi RSF da Hari a Mastariha a Darfur
Ƙungiyar lauyoyi ta zargi RSF da hari a Mastariha, tana kira ga ICC da ta gudanar da bincike.

24 Feb, 2026
Jami’ar Kordofan Ta Zargi RSF da Hari da Jirage Marasa Matuƙa a El-Obeid
Jami’ar Kordofan ta ce hari da jirage marasa matuƙa a El-Obeid ya lalata gine-gine, yayin da ƙungiyoyi ke tir da harin.

24 Feb, 2026
Tarayyar Afirka Ta Ayyana Cinikin Bayi da Mulkin Mallaka a Matsayin Kisan Kare Dangi (Genocide)
Tarayyar Afirka ta ayyana cinikin bayi da mulkin mallaka a matsayin kisan kare dangi, tana ƙarfafa kira kan adalci da diyya.

24 Feb, 2026
Burundi Ta Buɗe Iyakarta da DRC Bayan Fiye da Watanni Biyu
Burundi ta sake buɗe iyakarta da DRC bayan rufewa sakamakon rikici, duk da rahotannin sabbin arangama.

23 Feb, 2026
Chadi Ta Rufe Iyakarta da Sudan Bayan Kutse na Makamai
Chadi ta rufe iyakarta da Sudan saboda maimaita kutse na makamai da fargabar yaɗuwar rikici.

23 Feb, 2026
Ambaliya a Gabashin DRC ta Bar Dubban Iyali Ba Tare da Matsuguni Ba
Ambaliya a Maniema ta lalata gidaje da ababen more rayuwa, tare da barazanar yunwa ga mazauna yankin.

22 Feb, 2026
Sojojin Sudan Sun Ce Sun Daƙile Harin RSF a El Tina
Sojojin Sudan sun ce sun fatattaki RSF daga El Tina, duk da ikirarin RSF na kwace iko da birnin.

21 Feb, 2026
Yaƙin Sudan: Amurka ta saka takunkumi kan jagororin RSF kan zargin aikata zalunci a Darfur
Wannan mataki na zuwa ne yayin da masu bincike na Majalisar Ɗinkin Duniya suka yi gargaɗin cewa ayyukan da dakarun RSF suka aikata a lokacin ƙwace birnin a ƙarshen watan Oktoba na ɗauke da “alamomin kisan-kare dangi,”


