Duniya

Hotuna: Dubban mutane sun yi maci a Turai da Amurka don nuna wa Falasdinawa goyon baya

Jerin gwanon ya faru ne a Ranar Nuna Goyon Falasɗinawa ta Duniya, wacce MDD take yi duk shekara, don nuna irin yadda Falasɗinwa ke neman zaman lafiya.

Newstimehub

Newstimehub

30 Nov, 2025

7c0ddf29106bf5f3e1f1dfb2659a50a66113a1b01629cb020e3e6eedab94f5d1

Dubban mutane sun taru a biranen Turai da kuma a jihar New York a Amurka don nuna goyon baya ga Falasɗinawa, kuma suka yi suka ga gwamnatocinsu saboda goyon bayansu ga Isra’ila.

Mutane sun yi zanga-zanga a Rome, Paris, Stockholm, Landan, New York da Athens, suna ɗaga tutocin Falasɗinu kuma suna riƙe da allunan nuna goyon baya ga Falasɗinawa.

Zanga-zangar ta faru a ranar 29 ga Nuwamba, Ranar Nuna Goyon Falasɗinawa ta Duniya.

Majalisar Dinkin Duniya tana bikin ranar duk shekara don jaddada burin Falasdinawa na neman zaman lafiya, adalci, da ‘yancin kai.

Ga wasu daga cikin hotunan:

d70d8f16d57af4a72402a08724e0a5b404ef55afceeaa9a8853d3a691d9d8faa
a47c3777e5fe5232d7bfe482a30b1f456069298ce59046da6dbc19dd51f5d605
9f62af13aeaf4aad736b9b247f80270765c1a9f69ee8cd6d00be1bd52ff9c272
8958922834cf68d10daf1b494d7104e757cc3ecd1ca5fbdea487731505e03303
1f58dab7f2e951a61092d507ef2ba4fba245cb2c58f72c416f96f6cc2056696c
5c8bebfd3bb823111a34a4c844ef75d3c4af10e8621f98f09815b96dfccb80f5
1b4ba980b448f2f879b0d9db12ae3b1f0003ed74a18345de87cd87744ae2227c
ff97d83b2e3422686606f3758bedc2923dd8f5a1fdd60a484f00534d97e0bb34