15 Jan, 2026

Shirin Shinkafar WFP Mai Gina Jiki Ya Inganta Ciyar da Ɗalibai da Rayuwar Manoma a Ashanti

WFP ta fara amfani da shinkafa mai ƙarin gina jiki a shirin ciyar da makarantu a Ghana, lamarin da ke ƙara lafiyar ɗalibai tare da bunƙasa harkar noma ta cikin gida.

WhatsApp Image 2026 01 15 at 00.46.03 754x424 1

15 Jan, 2026

TUC Ta Goyi Bayan JOHESU, Ta Yi Barazanar Yajin Aiki a Faɗin Ƙasa Kan Tsayar da Albashi

Kungiyar TUC ta mara wa yajin aikin JOHESU baya tare da gargaɗin fara yajin aiki na ƙasa baki ɗaya idan FG ta ci gaba da aiwatar da tsarin “no work, no pay”.

Ali Pate

15 Jan, 2026

Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Likitoci Kan Barin Almakashi a Jikin Mai Juna Biyu Har Ta Mutu

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da likitoci uku bayan bincike ya tabbatar da cewa sakaci a asibiti ya yi sanadin mutuwar wata mata mai juna biyu.

b5d24896e0eacc71e67394a235a808dfd074d0e1e79a5c854161ab84a9d249e3

14 Jan, 2026

Uwar Haihuwa Ta Haifi Jarirai Huɗu Ta Hanyar IUI a Ghana – Abin da Ba Safai Yake Faruwa ba

Wata uwa mai ɗaukar ciki a madadin wasu ta haifi jarirai huɗu a asibitin Walking Egg da ke Accra ta hanyar IUI, wani lamari da likitoci suka ce yana da matuƙar wuya a fannin taimakon haihuwa.

IMG 3299

13 Jan, 2026

US AFRICOM Ta Ƙara Ƙarfafa Haɗin Gwiwa da NDLEA a Yaƙin da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi

Rundunar Sojin Amurka ta Afirka (AFRICOM) ta tabbatar da ƙudurin ta na ci gaba da tallafa wa NDLEA domin ƙarfafa yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi a Nijeriya da yankin.

US AFRICOM 600x400 1

12 Jan, 2026

2026: Shekarar Gwaji Ga Masana’antar Cannabis a Ghana — Ƙungiya

Ƙungiyar Masana’antar Cannabis ta Ghana ta ce shekarar 2026 za ta zama mabuɗin nasara ko koma-baya ga harkar cannabis idan aka aiwatar da dokoki yadda ya kamata.

download 2 6

12 Jan, 2026

NARD ta dakatar da yajin aiki bayan samun ci gaba a tattaunawa

Kungiyar likitocin horaswa ta ƙasa, NARD, ta dakatar da yajin aikin da ta shirya bayan samun gagarumin ci gaba a tattaunawa da gwamnati.

download

11 Jan, 2026

NDLEA ta kama tsohon fursuna mai shekara 80, ta gano miyagun ƙwayoyi a cikin mannequins

Hukumar NDLEA ta kama wani tsohon fursuna mai shekara 80 da wani ɗan kasuwa, tare da gano miyagun ƙwayoyi da aka ɓoye a gidaje da kuma cikin mannequins a jihohi da dama.

download 9

8 Jan, 2026

Bayan Daina Shan Magungunan Rage Kiba, Nauyi da Matsalolin Lafiya Suna Dawowa — Bincike

Bincike ya nuna cewa yawancin mutane na kara nauyi da sake fuskantar matsalolin lafiya cikin kasa da shekaru biyu bayan sun daina shan magungunan rage kiba.

download 2 3

4 Jan, 2026

NARD Ta Shirya Komawa Yajin Aiki a Fadin Nijeriya Daga 12 Ga Janairu

NARD ta ce za ta fara yajin aiki daga 12 ga Janairu idan gwamnatin Najeriya ta kasa cika yarjejeniyar da suka kulla a baya.

WhatsApp Image 2026 01 04 at 3.43.51 PM
Ana lodawa...