17 Jan, 2026

Nwabali Ya Zama Jarumi, Najeriya Ta Doke Masar Ta Lashe Tagulla a AFCON 2025

Bajintar Stanley Nwabali a bugun fenariti ta bai wa Najeriya damar doke Masar da lashe tagulla a AFCON 2025.

nwabali south africa afcon

16 Jan, 2026

Kotun Koli Ta Umarci Ci Gaba da Shari’ar Zargin Damfarar ₦1.35bn kan Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido

Kotun Koli ta soke hukuncin Kotun Daukaka Kara tare da umartar ci gaba da shari’ar zargin damfarar ₦1.35bn da ake yi wa tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ’ya’yansa da wasu mutane a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja

Sule Lamido

16 Jan, 2026

Jarumin Limamin Plateau Abdullahi Abubakar Ya Rasu Yana da Shekaru 92

Limamin Musulmi Abdullahi Abubakar, wanda ya ceci Kiristoci sama da 300 a hare-haren Plateau na 2018, ya rasu yana da shekaru 92.

Imam Abdullahi Abubakar3 300x181 1

16 Jan, 2026

Rikicin Rivers: Majalisar Dokoki ta ce tsige Gwamna Fubara kaɗai ne mafita

Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta bayyana cewa tsige Gwamna Siminalayi Fubara ne kaɗai zai kawo ƙarshen rikicin siyasar da ya dabaibaye jihar.

FUBARA AND OTHERS

15 Jan, 2026

Dangote Refinery Na Shirin Faɗaɗa Ƙarfin Aikinta Zuwa 1.4m bpd Cikin Shekara Uku

Daraktan gudanarwa na Dangote Refinery ya ce za a kammala faɗaɗa matatar man daga ganga 650,000 zuwa miliyan 1.4 a rana cikin shekara uku ba tare da sake zane ba.

indir 6

15 Jan, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Hannu Kan Sabuwar Yarjejeniya da ASUU

FG da ASUU sun rattaba hannu kan sabuwar yarjejeniya da ta maye gurbin ta 2009, da nufin kawo zaman lafiya da ci gaba a jami’o’in Najeriya.

ASUU1

15 Jan, 2026

NYSC Zai Gyara Tsare-tsaren Jin Daɗin Masu Yi Waƙilin Ƙasa Masu Naƙasa

Hukumar NYSC ta bayyana shirinta na kafa sabbin ƙa’idoji na musamman domin kula da ‘yan hidimar ƙasa masu naƙasa a sansanin horo da duk tsawon shekarar hidima.

WhatsApp Image 2026 01 14 at 5.27.40 PM 600x400 1

15 Jan, 2026

Gobara Ta Ƙone Adaidaita Sahu 16 da Tankokin Mai 2 a Jihar Kano

Wata gobara da ta tashi a gidan mai a Kano ta lalata Adaidaita Sahu 16 da tankokin dakon mai guda biyu a yankin Rimin Kebe.

WhatsApp Image 2026 01 14 at 5.52.40 PM 278x400 1

15 Jan, 2026

AFCON 2025: Shugaban BUA Zai Bai Wa Super Eagles $500,000 Duk da Shan Kaye a Hannun Morocco

Duk da ficewar Super Eagles daga AFCON 2025 bayan shan kaye a bugun fenareti, Abdul Samad Rabiu na BUA ya tabbatar da ba su ladan $500,000.

i 1

14 Jan, 2026

Kotu Ta Yanke Hukunci a Bangaren Falana, Ta Ci Tarar Meta Dala $25,000 Kan Keta Sirri

Babbar Kotun Jihar Legas ta bai wa Lauyan kare haƙƙin ɗan Adam, Femi Falana (SAN), nasara a ƙarar da ya shigar kan Meta, inda ta umarci kamfanin da biyan diyyar dala $25,000 saboda keta sirrinsa.

IMG 3297
Ana lodawa...