Peter Obi ya bayyana shirin ficewa daga jam’iyyar ADC

Ya bayyana haka ne a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X ranar Lahadi, yana mai ambato ƙazancewar yanayin siyasa a ƙasa da rikicin da aka kunna musu a cikin jam’iyyar ADC. Sai dai bai bayyana jam’iyyar da zai koma ba.
6 May, 2026
Dakarun Nijeriya sun kashe ‘yanta’adda a Jihar Zamfara

Yayin da sojoji suka yi nasarar kashe wasu daga cikin ‘yanta’addan, masu tayar da ƙayar bayan sun harbe wasu daga cikin mutanen gari.
6 May, 2026
Kwamitin wucin-gadi na Majalisar Dokokin Nijeriya zai je Afirka ta Kudu kan batun ƙyamar baƙi

A cikin ayyukan, ana sa ran tawagar kwamitin za ta ziyarci Majalisar Dokokin Afirka ta Kudu domin bayyana rashin jin dadin Nijeriya kan hare-haren da ake zargin ana kai wa.
5 May, 2026
Jam’iyyar NDC ta miƙa takarar shugaban ƙasa ga kudancin Nijeriya, in ji Buba Galadima

Da aka tambaye shi game da matsayar NDC a kan tsarin karɓa-karɓa na mulki tsakanin arewaci da kudancin Nijeriya, Buba Galadima ya ce, “mun miƙa takarar shugabancin ƙasar a ƙarƙashin jam’iyyar NDC ga kudanci.”
5 May, 2026

Nijeriya za ta fara kwaso ‘yan ƙasar daga Afirka ta Kudu saboda rikicin ƙyamar baƙi

Fiye da Baƙi 840,000 Sun Wuce Wa’adin Bizar Su a Nijeriya — Minista

Mabiya Kirista a Najeriya Sun Yi Bikin Palm Sunday Duk da Kalubale

Najeriya Na Ƙaddamar da Sabon Tsarin Dijital Don Sauƙaƙa Kasuwanci

Kwanton-ɓauna a Kebbi Ta Yi Sanadin Mutuwar Sojoji 11 da Ɗansanda Ɗaya
25 Mar, 2026
Sojojin Ruwa Sun Kama Masu Yunƙurin Tserewa Turai a Legas
Sojojin ruwa sun kama mutane biyu da suka ɓoye a jirgi domin tserewa Turai, tare da gargadi kan haɗarin irin wannan hanya.

25 Mar, 2026
Jami’an EFCC Sun Karɓe Gidan Malami a Abuja
EFCC ta karɓe gidan tsohon minista Malami a Abuja bisa umarnin kotu, tare da tsaurara matakan tsaro a yankin.

24 Mar, 2026
NEMA ta karɓi ‘yan Nijeriya 708 da aka kwaso daga Nijar
NEMA ta dawo da ‘yan Nijeriya 708 daga Nijar tare da ba su agajin gaggawa da kulawa, yayin da aka yi kira ga matasa su guji hijira mai haɗari.

24 Mar, 2026
Kotun Abuja ta yankewa tsohon muƙaddashin Akanta Janar hukuncin ɗaurin Shekara 72 kan zargin kuɗin haram
Kotun Abuja ta yankewa tsohon muƙaddashin Akanta Janar hukuncin ɗauri kan laifin halasta kuɗin haram, duk da cewa za a yi hukuncin lokaci guda.

24 Mar, 2026
ICPC za ta gurfanar da El-Rufai kan zarge-zargen cin hanci da damfara
ICPC na shirin gurfanar da El-Rufai a kotu kan zarge-zargen cin hanci da damfara, yayin da ake ci gaba da matsin lamba daga jama’a.

24 Mar, 2026
Gwamnatin Kano ta ƙaryata zargin raina Sarkin Kano a Hawan Nasarawa
Gwamnatin Kano ta karyata zargin raina Sarkin Kano, tana mai cewa dangantaka tsakaninsu na nan cikin mutunci da haɗin kai.

23 Mar, 2026
Farashin Fetur Ya Haura N1,400 a Nijeriya Sakamakon Rikicin Iran
Farashin fetur a Nijeriya ya haura N1,400 saboda rikicin Iran, lamarin da ke tsananta tsadar rayuwa da sufuri.

21 Mar, 2026
Amurka ta tura jirage marasa matuƙa Nijeriya don tattara bayanan sirri kan ‘yanta’adda
Daraktan watsa labarai na Hedkwatar Tsaron Nijeriya ya tabbatar cewa Amurka na amfani da wani sansanin sojin ƙasar da ke Jihar Bauchi.

19 Mar, 2026
Sarki Charles ya amince da ‘mummunan’ mulkin mallakar da Birtaniya ta yi wa Nijeriya
Sarkin Birtaniya ya amince da akwai “lokuta a tarihin kasashen biyu [Birtaniya da Nijeriya] wadanda na sani sun bar mummunan tabon” yayin jawabin da ya yi a wajen kasaitacciyar liyafar cin abinci.

18 Mar, 2026
Sarki Charles III Ya Karɓi Tinubu a Windsor Don Ƙarfafa Dangantakar Birtaniya da Nijeriya
Ziyarar Tinubu a Birtaniya na nuna ƙoƙarin ƙarfafa dangantaka da bunƙasa haɗin gwiwar tattalin arziki tsakanin ƙasashen biyu.



