2 Aug, 2026

Nijeriya ta tura sojoji 86 domin aikin wanzar da zaman lafiya a Guinea-Bissau

Tawagar wadda ta ƙunshi sojoji 86 ta tashi daga filin jirgin saman ƙasa da ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a ranar Asabar.

82064dfb 970f 45d7 bf42 10fd944e7e0f 1785679217610

1 Aug, 2026

Sojojin Nijeriya sun daƙile yunƙurin ‘yanta’adda na garkuwa da mutane 31 a Borno

Sanarwar ta ce sojojin sun yi nasarar daƙile yunƙurin sace mutanen ne a kan hanyar Buratai zuwa Kamuya a ƙaramar hukumar Biu ta jihar Borno.

c5981678 40a4 4575 aab3 fdd6cfdfca4d 1785574385931

31 Jul, 2026

Remi Tinubu ta nemi Saudiyya ta tallafa wa ilimin almajirai a Nijeriya

Matar shugaban Nijeriya ta ce akwai buƙatar Nijeriya ta ƙarfafa haɗin gwiwarta da masarautar Saudiyya don gyara tsarin ilimin Almajiri ta hanyar hada karatun Musulunci da na zamani.

415df039 8f15 4884 92ee c7d66837bbef 1783951594505 main

30 Jul, 2026

Nijeriya ta lalata makamai guda 2,819 da ta kama a matakin dakile rashin tsaro

An lalata makaman ne a daidai lokacin da Nijeriya ke fama da ‘yan bindiga, satar mutane, ta’addanci, da rikice-rikicen al’umma.

6e868ab6 db16 49c3 970d c8580e1cc6ac 1785422797807 main

30 Jul, 2026

‘Yansandan InterPol sun tasa ƙeyar ɗan China daga Nijeriya kan safarar namun daji

Wanda ake zargin, Cai Jinlian mai shekara 42, na fuskantar zargin safarar kimanin tan 12 na kwanson dabbar ɗan-kunya daga Nijeriya zuwa China a jigila biyu da ya yi tsakanin Nuwamban 2018 da Afrilun 2019.

b57ff03a 0912 4897 8cf1 ae6c644bbb81 1785403935540

29 Jul, 2026

‘Yanbindiga sun kashe Kanar na sojin Nijeriya bayan ya ƙi amincewa su yi garkuwa da shi

Abdussalam Ude, wanda Kanar ne a rundunar sojin Nijeriya, ya yi turjiya ga maharan duk da cewa suna da yawa, lamarin da ya jawo maharan suka harbe shi har lahira.

9999cd7b 093d 4a81 9302 026c2bdd50c6 1785319253690

29 Jul, 2026

Aƙalla mutane 14 ne suka mutu a wani hari da aka kai a jihar Benue ta Nijeriya, in ji jami’an yankin

Harin na baya-bayan nan ya faru ne a kauyen Efeyi da ke yankin Otukpo na jihar da sanyin safiyar ranar Talata, inda ‘yan bindiga suka kashe mutane 14 tare da raunata wasu da dama, in ji shugaban karamar hukumar Otukpo, Maxwell Ogiri ga Reuters.

5275132a 9e91 4970 b490 4aea780a4125 1783166491452

28 Jul, 2026

‘Yanta’adda sun kashe aƙalla mutum 30 a wani ƙauye a Kaduna ta Nijeriya

Kungiyar Al’ummar Kudancin Kaduna (SOKAPU) ta tabbatar da kisan, inda ta bayyana lamarin a matsayin wata alama ta taɓarɓarewar tsaro a yankunan karkara a faɗin jihar.

23b87d7b 3a11 4c3a 996c 05e6b08f1555 1785226416815

27 Jul, 2026

Ana fargabar ɗalibai sun maƙale bayan da gini mai ɗakuna 90 ya rufta da su

Hukumomin sun ce ba san adadin waɗanda suka mutu ba kuma ba za a iya tantance waɗanda suka maƙale ba, yayin da ake aikin ceto.

e702123e de92 4bd2 8545 daded88afa7f 1785156014370

27 Jul, 2026

Rundunar Sojin Nijeriya ta kama jami’in da ake zargi da sayar wa ‘yanta’adda kayan soji

A ranar 23 ga watan Yuli ne rundunar sojin Nijeriya ta bayyana Yusuf a matsayin wanda ake nema ruwa-a-jallo bisa zarginsa da sayar da kayayyakin aikin soji ga ‘yanta’adda da sauran ƙungiyoyin masu aikata laifuka.

7cc5c2f8 e17a 47af 8649 d91643eb51ba 1785131203853
Ana lodawa...