Yaƙi na Barazana ga Tsoffin Pyramids na Meroe a Sudan

Yaƙin Sudan na barazana ga tsoffin pyramids na Meroe, duk da ƙoƙarin wasu mutane na kare su.
30 Apr, 2026
Shugaban Majalisar Ɗinkin Duniya ya la’anci harin asibiti a Sudan, ya nemi tsagaita wuta

Shugaban MDD ya yi Allah-wadai da harin asibiti a Sudan tare da kira ga gaggawar tsagaita wuta da komawa tattaunawa.
24 Mar, 2026
MDD: Guterres ya naɗa Pekka Haavisto a matsayin wakili na musamman kan Sudan

Guterres ya naɗa Pekka Haavisto a matsayin sabon wakili na musamman kan Sudan yayin da ƙasar ke ci gaba da fama da rikici.
25 Feb, 2026
Sudan: Harin Drone Ya Hallaka Mutane Uku a Asibitin Al-Mazmoum

Harin drone da aka danganta da RSF ya kashe mutane uku tare da jikkata bakwai a wani asibiti a jihar Sennar, Sudan.
16 Feb, 2026

Amurka Za Ta Gabatar Da Tsarin Sulhu Na Sudan Ga “Peace Council”

MDD: Kayan Agaji Na Dab Da Ƙarewa A Sudan, Miliyoyi Na Fuskantar Yunwa

Sojojin Sudan Sun Daƙile Harin RSF a Kudancin Kordofan

Sabbin Hare-hare a Kudancin Kordofan Sun Tilasta Daruruwan Jama’a Barin Gidajensu

Sudan Ta Fara Gyaran Lantarkin Khartoum Bayan Samun Sabbin Na’urorin Wuta
31 Dec, 2025
Mutane Sama da 4,000 Sun Tsere Daga Kordofan Sakamakon Ƙarin Rikici a Sudan – MDD
IOM ta tabbatar da cewa sama da mutane 4,000 sun tsere daga yankin Kordofan cikin kwanaki uku sakamakon tsananin rikicin Sudan tsakanin sojoji da RSF.

29 Dec, 2025
Sudan: Burhan Ya Yi Watsi da Yarjejeniya, Ya Ce Tsagaita Wuta Sai Bayan Janyewar ’Yan Tawayen RSF
Al-Burhan ya ce babu tsagaita wuta a Sudan sai bayan janyewar ’yan tawayen RSF, yana mai cewa gwamnati za ta ci gaba da kare ikon ƙasa tare da neman mafita ta diflomasiyya.

28 Dec, 2025
Fiye da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu a Sabbin Hare-haren Kabilanci a Darfur
Fiye da fararen hula 200, ciki har da mata da yara, sun mutu a sabbin hare-haren kabilanci da aka kai a Darfur.

23 Dec, 2025
Turkiyya Ta Yi Allah Wadai da Ta’addancin RSF a Sudan, Ta Bukaci Agajin Jinƙai Cikin Gaggawa
Turkiyya ta soki ta’addancin RSF a Sudan tare da kiran gaggawa na ba da damar kai agajin jinƙai, tana jaddada bukatar tsagaita wuta da mafita ta siyasa.

22 Dec, 2025
Dubban Fararen Hula Sun Tsere Daga Al Fasher Bayan RSF Ta Ƙwace Yankin
Ƙwace ikon Al Fasher da RSF ta yi ya haddasa sabon rikicin jinƙai, inda sama da mutum 107,000 suka rasa matsugunansu a Arewacin Darfur.


