24 Dec, 2025

EFCC ta gano kadarori 41 na Naira biliyan 212 da ake alaƙanta da Abubakar Malami

EFCC ta ce ta gano kadarori 41 na Naira biliyan 212 da ake zargin mallakin tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami ne a jihohi uku na Najeriya.

download 7 e1766608849845

24 Dec, 2025

An kama mutum 50 da ake zargi da laifukan intanet a Ghana

Hukumomin Ghana sun kama mutum 50, mafi yawansu ’yan Najeriya, bisa zargin aikata laifukan intanet a wani samame da aka kai da tsakar dare.

download 5 e1766607330606

24 Dec, 2025

Zargin almundahanar Naira biliyan 1: Nijeriya ta gurfanar da Abubakar Malami da ɗansa

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta shigar da kara kotu tana tuhumar tsohon Ministan Shari’a na kasar Abubakar Malami SAN da dansa Abubakar Abdulaziz Malami da laifuka 16 da suka shafi almundahanar kudi har Naira biliyan 1.014.

7098b329de13a8b2c79939ad1ddd126050bca1d126df02ea2a746ce09a6abc14

24 Dec, 2025

Yadda Super Eagles ta doke Taifa Stars a gasar AFCON 2025

Super Eagles ta Nijeriya ta doke Taifa Stars ta Tanzania da ci 2–1 a wasan Rukunin C na AFCON 2025, bayan ƙwallayen da Semi Ajayi da Ademola Lookman suka ci.

e73e3653677be114ed962808b5893e29287a03e8076f0a8584b7d6aac21cc4b3

23 Dec, 2025

NIN Za Ta Zama Lambar Biyan Haraji (TIN) Daga Janairu 2026 – FIRS

FIRS ta sanar da cewa daga Janairu 2026, lambar NIN za ta zama TIN ga ‘yan Najeriya domin sauƙaƙa biyan haraji da rage kauce masa.

download e1766516693756

23 Dec, 2025

Za Mu Buɗe Fada, Mu Naɗa Hakimai – Rarara Kan Sabuwar Sarautarsa

Rarara ya bayyana cewa sabuwar sarautarsa za ta zama wata hanya ta haɗa kan mawaƙan Hausa da kuma inganta sana’ar waƙa a faɗin ƙasar Hausa.

download 1

22 Dec, 2025

Sojoji sun cafke fitaccen jagoran ‘yan bindiga a Jihar Benue

Cafke Fidelis Gayama ya zama babbar nasara ga sojoji wajen rage ayyukan ‘yan bindiga a yankin Benue–Taraba.

troops

22 Dec, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta tabbatar da sakin ragowar ɗaliban St. Mary’s 130

Gwamnatin Nijeriya ta tabbatar da cewa an kuɓutar da dukkan ɗaliban St. Mary’s da aka sace a harin Nuwamban da ya auku a Jihar Neja.

nigeria abductions 94630

20 Dec, 2025

Nijeriya: An sake buɗe makarantu bayan ƙarfafa tsaro

Hukumomin Nijeriya sun sake buɗe makarantun da aka rufe bayan ƙarfafa tsaro, duk da ci gaba da fuskantar barazanar sace-sacen ɗalibai a wasu jihohi.

21 1 768x512 1

20 Dec, 2025

Tinubu Ya Yi Barazanar Umarni na Musamman da Cire Kuɗi daga FAAC Don Tabbatar da ’Yancin Kananan Hukumomi.

A ranar 11 ga Yuli, 2024, Kotun Koli ta yanke hukunci a goyon bayan ƙarar da Gwamnatin Tarayya ta shigar, wadda ke neman tabbatar da ’yancin kuɗaɗen kananan hukumomi.

542288823 18024820385724312 4398804631470067976 n.jpg
Ana lodawa...