Madagascar: Shugaba Michaël Randrianirina ya tashi zuwa Moscow

Shugaban Madagascar Michaël Randrianirina ya kai ziyara ta hukuma zuwa Moscow, wadda ita ce ta farko cikin fiye da shekaru 40.
18 Feb, 2026
Bangladesh: Tarique Rahman Ya Zama Firayim Minista Bayan Zaɓe na Tarihi

Tarique Rahman ya karɓi ragamar mulki a Bangladesh bayan zaɓe na farko tun bore na 2024 da ya canza yanayin siyasar ƙasar.
17 Feb, 2026
Martanin duniya a yayin da Isra’ila ke rajistar mallake Gabar Yammacin Kogin Jordan

Gwamnatin Isra’ila ta amince da wani kudiri na yin rajista a wasu yankuna da dama da ke Gabar Yamma a matsayin “Kadarorin Kasa”, wanda mataki ne da aka dauka karon a farko tun bayan mamaye yankin da Isra’ila ta yi a 1967.
16 Feb, 2026
Shugaban Nijar Ya Kai Ziyara Algeria, Dangantaka Na Komawa Daidai

Ziyarar Shugaban Nijar zuwa Algeria na nuna karshen watanni na takaddamar diflomasiyya da farfado da dangantakar kasashen biyu.
16 Feb, 2026

Majalisar Masar Ta Amince Da Sauye-sauyen Majalisar Ministoci

Zimbabwe Na Shirin Gyaran Kundin Tsarin Mulki, Masu Sukar Ra’ayi Sun Nuna Damuwar Tsawaita Mulki

Majalisar Dattawa Ta Amince Da Aika Sakamakon Zaɓe Ta Intanet

Ghana Ta Kira Jakadanta daga Nijeriya Kan Zargin Maguɗin Zaɓe

NLC Ta Yi Barazanar Zanga-zanga Kan Rikicin Dokokin Zabe na Lantarki
9 Feb, 2026
Dokar Zabe: Okonkwo Ya Soki Akpabio, Ya Nemi A Cire Shi Daga Kujera
Kenneth Okonkwo ya zargi Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio da hana cigaban dimokuraɗiyya, yana kira da a cire shi saboda rikicin gyaran Dokar Zabe.

6 Feb, 2026
Shugaban Kongo-Brazzaville Denis Sassou Nguesso zai sake neman wa’adi a zaɓen Maris
Shugaban Jamhuriyar Kongo Denis Sassou Nguesso, mai shekara 82, ya sanar da tsayawa takara a zaɓen Maris domin tsawaita mulkinsa na sama da shekaru 40.

4 Feb, 2026
Masar Da Turkiyya Na Ƙarfafa Dangantaka, Sun Yi Nufin Haɓaka Ciniki Zuwa Dala Biliyan 15
Masar da Turkiyya sun jaddada ƙarfafa dangantakarsu tare da shirin ƙara yawan cinikayya zuwa dala biliyan 15.

3 Feb, 2026
Nijeriya da Türkiye Sun Ƙarfafa Alaƙar Diaspora Ta Yarjejeniyar Fahimta (MoU)
Nijeriya da Türkiye sun sanya hannu kan MoU domin ƙarfafa haɗin gwiwa a harkokin diaspora, zuba jari da musayar ilimi.

3 Feb, 2026
’Yan Adawa Sun Matsawa Mahama Lamba Ya Naɗa Cikakkun Ministocin Tsaro da Muhalli
’Yan adawa sun bukaci Mahama ya naɗa cikakkun ministocin Tsaro da Muhalli, suna cewa shugabanci na wucin-gadi ba zai wadatar ba bayan hatsarin da ya kashe tsoffin ministocin.

1 Feb, 2026
Medvedev Ya Yaba wa Trump Amma Ya Nuna Shakku kan Barazanar Jiragen Ruwa Masu Nukiliya na Amurka
Medvedev ya yaba wa kokarin Trump na neman zaman lafiya amma ya yi shakku kan ikirarin Amurka na matsar da jiragen ruwa masu nukiliya kusa da Rasha.

27 Jan, 2026
Turkiyya Ta Jaddada Goyon Baya ga Nijeriya a Yaƙi da Ta’addanci, Erdogan Ya Karɓi Tinubu a Ankara
Ziyarar Tinubu da alkawarin Erdogan na goyon bayan tsaro na iya buɗe sabon babi na haɗin gwiwa mai ƙarfi tsakanin Turkiyya da Nijeriya a fannin tsaro da tattalin arziki.

26 Jan, 2026
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyyar APC A Hukumance
Abba Kabir ya shiga jam’iyyar ne bayan da aka shafe makonni ana dakon shigar tasa, sauya shekar zuwa APC na iya sauya taswirar siyasar Kano gaba ɗaya.

23 Jan, 2026
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Fice Daga Jam’iyyar NNPP
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam’iyyar NNPP sakamakon rikicin cikin gida, tare da ’yan majalisa 29, lamarin da ke nuna babbar sauyi a siyasar jihar da kuma yiwuwar komawarsa jam’iyyar APC.

23 Jan, 2026
Trump Ya Janye Gayyatar Kanada Zuwa “Majalisar Zaman Lafiya”
Trump ya janye gayyatar Kanada zuwa “Majalisar Zaman Lafiya” bayan Firaminista Mark Carney ya soki rushewar tsarin doka na duniya a Davos, lamarin da ya ƙara tsananta rikicin diflomasiyya da tattalin arziki tsakanin Amurka da Kanada.



