Bayan Shekaru Biyu na Yaƙi, Gwamnatin Sudan Ta Koma Khartoum

Gwamnatin Sudan ta koma Khartoum bayan fiye da shekaru biyu na yaƙi, tana alƙawarin zaman lafiya da farfaɗo da ayyukan gwamnati.
11 Jan, 2026
Nijar Ta Soke Ayyukan Dubban Ƙungiyoyi Masu Zaman Kansu

Gwamnatin Nijar ta soke ayyukan dubban ƙungiyoyi masu zaman kansu sakamakon rashin bin ƙa’idojin aiki da kasa gabatar da takardun da doka ta tanada.
10 Jan, 2026
Guinea-Bissau ta haramta taron manema labarai ba tare da izini ba bayan juyin mulki

Gwamnatin soja a Guinea-Bissau ta haramta dukkan tarurrukan manema labarai ba tare da izini ba, tana mai cewa matakin na da nufin hana tashin hankali da rikicin siyasa bayan juyin mulki.
10 Jan, 2026
Yaƙin Sudan: Sojojin sun ce sun yi wa sojojin RSF lugude a Darfur da Kordofan

Sojin Sudan sun ce aikin da suka yi ta sama da ƙasa sun lalale ɗaruruwan motoci a cikin mako guda.
9 Jan, 2026

Sahel: Burkina Faso, Mali da Nijar sun soki kama Maduro da Amurka ta yi

Mahama Ya Yi Kira da Sake Horar da Jami’an Tsaro Domin Kare ’Yan Jarida

Somalia ta musanta satar abincin agaji bayan Trump ya sanar da dakatar da taimako

Somaliya Ta Musanta Kwace Abincin PAM, Amurka Ta Dakatar da Tallafi na Ɗan Lokaci

An Kama Tsohon Ministan Kuɗin Ghana, Ken Ofori-Atta, a Amurka
7 Jan, 2026
Burkina Faso: Gwamnati Ta Ce An Dakile Yunkurin Kifar da Mulkin Traoré, Ta Zargi Tsohon Shugaba Damiba
Burkina Faso ta ce ta dakile yunkurin kifar da gwamnatin Traoré tare da zargin tsohon shugaban kasa Damiba da kitsa shirin tare da haɗin gwiwar wasu sojoji da fararen hula.

6 Jan, 2026
Ministan Harkokin Wajen Isra’ila Ya Ziyarci Somaliland Bayan Amincewar Tel Aviv
Ministan harkokin wajen Isra’ila, Gideon Saar, ya kai ziyara Somaliland makonni kaɗan bayan amincewar Isra’ila da yankin a hukumance.

6 Jan, 2026
Touadera Ya Lashe Wa’adi na Uku a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka
Faustin-Archange Touadera ya sake samun nasara a zaɓen shugaban ƙasa, lamarin da ya ba shi damar jagorantar Jamhuriyar Tsakiyar Afirka a wa’adi na uku bayan sauyin kundin tsarin mulki.

6 Jan, 2026
Maroko Ta Karya Tarihi: Sama da Miliyan 19.8 Sun Ziyarci Ƙasar a 2025
Ma’aikatar yawon buɗe ido ta Maroko ta sanar da cewa kusan masu yawon buɗe ido miliyan 20 sun ziyarci ƙasar a 2025, abin da ya nuna ƙaruwa da kashi 14% idan aka kwatanta da 2024.

5 Jan, 2026
Gwamnatin Ghana Na Neman GH¢7.5bn Ta Hanyar Kasuwar Cikin Gida
Gwamnatin Ghana na neman tara GH¢7.5bn ta hanyar Treasury Bills domin biyan bukatun kuɗin gaggawa, yayin da bukatar masu zuba jari ke ci gaba da ƙaruwa.

5 Jan, 2026
Tinubu da Kagame Sun Tattauna Makomar Afirka a Ganawar Sirri a Paris
Tinubu da Kagame sun tattauna makomar Afirka da al’amuran duniya a wata ganawa ta sirri a Paris, gabanin tafiyar Tinubu zuwa taron ADSW 2026 a Abu Dhabi.

4 Jan, 2026
Rikicin Diflomasiyya Ya Tsananta: Benin Da Nijar Sun Kori Jakadun Juna
Zaman tankiyar da aka kwashe kusan shekaru biyu ana fama da shi tsakanin Benin da Nijar ya kai ga kasashen biyu na Yammacin Afirka ɗaukar matakin ramuwar gayya ta hanyar koriwar jakadun juna, kamar yadda suka bayyana a ranar Lahadi.

4 Jan, 2026
Tarayyar Afirka Da Afirka Ta Kudu Sun Nuna Damuwa, Sun Bukaci Matsayin Duniya Kan Harin Amurka a Venezuela
Tarayyar Afirka da Afirka ta Kudu sun yi Allah-wadai da farmakin Amurka a Venezuela tare da kiran a koma ga doka da tattaunawa maimakon amfani da karfi.

3 Jan, 2026
Sabon Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Sojojin DRC Da Ƴan Tawayen M23 A Kusa Da Uvira
Sabon rikicin ya kara tayar da hankulan al’ummar gabashin Congo yayin da ake fargabar yaduwar tashin hankali duk da yunƙurin sulhu tsakanin ƙasashen yankin.

2 Jan, 2026
Sudan Ta Fara Gyaran Lantarkin Khartoum Bayan Samun Sabbin Na’urorin Wuta
Gwamnatin Sudan ta fara babban shirin dawo da wutar lantarki a Khartoum bayan isowar na’urorin canza wuta 400 domin gyaran layin lantarki da ya lalace sakamakon yaƙi.


