Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas ga Hanyoyin Jiragen Ruwa, Kamfanoni Sun Kewaya Afirka

Rikicin Amurka, Isra’ila da Iran ya janyo cikas ga hanyoyin ruwa na duniya, inda kamfanonin jiragen ruwa suka sauya hanya ta kewaya Afirka saboda barazanar tsaro.
2 Mar, 2026
Hatsarin Jirgin Sama Ya Yi Sanadin Mutuwar Dan Majalisa a Kenya

Mutane shida ciki har da dan majalisa Johana Ng’eno sun mutu a hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a gundumar Nandi ta Kenya.
2 Mar, 2026
Ramadan a Senegal: Masallacin Ilahiyat ya tara mabiya wajen buda baki a bakin Tekun Atlantika

Masallacin Ilahiyat a Dakar ya shirya buda baki na gama-gari a bakin Tekun Atlantika yayin Ramadan.
27 Feb, 2026
DRC ta tsayar da Juliana Lumumba takarar shugabancin OIF

DRC ta tsayar da Juliana Lumumba takarar shugabancin Ƙungiyar Ƙasashen Faransanci (OIF).
27 Feb, 2026

Kungiyar Diyanet ta Turkiyya ta tallafa wa iyalai 8,250 a Somaliya yayin Ramadan

Enas Arbab ta tsere daga Darfur bayan rikicin RSF, mahaifinta na cikin waɗanda aka kashei

An gano manyan ƙaburbura 170 a gabashin DRC bayan janyewar M23

Kenya ta kama mutumin da ake zargi da tura ‘yan ƙasa yaƙin Ukraine ta hanyar yaudara

Rahoto: Hare-haren masu iƙirarin jihadi sun ƙaru a iyakokin Nijar, Benin da Nijeriya
25 Feb, 2026
Dakarun tsaron Nijar sun kashe ‘yan ta’adda 17 cikin mako guda
Jami’an tsaron Nijar sun kashe ’yan ta’adda 17 tare da kama wasu da ƙwace haramtattun kaya.

25 Feb, 2026
Sojojin Sierra Leone sun shiga hannun rundunar Guinea a yankin iyaka
Sierra Leone ta ce rundunar Guinea ta kama wasu jami’anta a yankin iyaka, tana mai neman mafita ta diflomasiyya.

25 Feb, 2026
Faransa: Macron ya karɓi shugabannin Afirka a Fadar Elysée
Macron ya karɓi shugabannin Côte d’Ivoire, Madagascar da DRC domin tattauna tsaro, tattalin arziki da rikicin yankin.

24 Feb, 2026
Senegal Na Shirin Tsaurara Hukunci Kan Alaƙar Homosexual Har Zuwa Shekaru 10 a Gidan Yari
Gwamnatin Senegal na neman ƙara hukunci kan alaƙar homosexual zuwa shekaru goma a gidan yari.

24 Feb, 2026
Ƙungiyar Lauyoyi Ta Zargi RSF da Hari a Mastariha a Darfur
Ƙungiyar lauyoyi ta zargi RSF da hari a Mastariha, tana kira ga ICC da ta gudanar da bincike.

24 Feb, 2026
Jami’ar Kordofan Ta Zargi RSF da Hari da Jirage Marasa Matuƙa a El-Obeid
Jami’ar Kordofan ta ce hari da jirage marasa matuƙa a El-Obeid ya lalata gine-gine, yayin da ƙungiyoyi ke tir da harin.

24 Feb, 2026
Tarayyar Afirka Ta Ayyana Cinikin Bayi da Mulkin Mallaka a Matsayin Kisan Kare Dangi (Genocide)
Tarayyar Afirka ta ayyana cinikin bayi da mulkin mallaka a matsayin kisan kare dangi, tana ƙarfafa kira kan adalci da diyya.

24 Feb, 2026
Burundi Ta Buɗe Iyakarta da DRC Bayan Fiye da Watanni Biyu
Burundi ta sake buɗe iyakarta da DRC bayan rufewa sakamakon rikici, duk da rahotannin sabbin arangama.

23 Feb, 2026
Chadi Ta Rufe Iyakarta da Sudan Bayan Kutse na Makamai
Chadi ta rufe iyakarta da Sudan saboda maimaita kutse na makamai da fargabar yaɗuwar rikici.

23 Feb, 2026
Ambaliya a Gabashin DRC ta Bar Dubban Iyali Ba Tare da Matsuguni Ba
Ambaliya a Maniema ta lalata gidaje da ababen more rayuwa, tare da barazanar yunwa ga mazauna yankin.



