24 Jan, 2026

Rushewar Ma’adinan Zinari a Sudan Ta Kashe Mutane 6, Wasu da dama Sun Makale a Ƙasa

Rushewar wata ma’adinar zinari a Kordofan ta Kudu a Sudan ta kashe mutane 6, ta jikkata 12, yayin da wasu da dama ke ci gaba da makale a ƙasa, lamarin da ya sa ƙungiyoyin likitoci ke kiran a ƙara tsaro da sa ido a wuraren hakar ma’adinai.

04c4f7f075dd72cabcf340c2007a93aa182b93b36b23b272ae55da793c222a81

24 Jan, 2026

Ambaliyar Ruwa Ta Shigo da Kada a Garuruwan Mozambique, Mutane Uku Sun Rasa Rayuka

Ambaliyar ruwa a Mozambique ta shigo da kada cikin garuruwa, inda suka kashe aƙalla mutane uku, yayin da hukumomi ke gargaɗin jama’a da su nisanci ruwan da ya mamaye yankunan zama.

2026 01 19t204611z 1901237813 rc2m3jau7te9 rtrmadp 3 mozambique floods

23 Jan, 2026

Mahama Ya Kira Afirka Ta Haɗa Ƙarfi Ta Yi Tattaunawa a Matsayin Ƙasa Ɗaya

Shugaban Ghana, John Mahama, ya yi kira ga Afirka da ta haɗa ƙarfi ta rika yin tattaunawa da duniya a matsayin ƙasa ɗaya, yana cewa rarrabuwa na sa nahiyar ta zama mai rauni wajen cin moriyar albarkatunta.

611ef301f6015c71ab6c3376db4d3d396a981bb6c76b50cf5f943be736d8ce33 main

23 Jan, 2026

Sarkin Morocco Ya Kira Zaman Lafiya Bayan Rikicin Wasan AFCON Tsakanin Morocco da Senegal

Sarkin Morocco ya ce duk da rikicin da ya faru a wasan karshe na AFCON, zumuncin Afirka zai yi nasara, yayin da CAF da FIFA ke shirin ɗaukar mataki kan abubuwan da suka faru.

0d30d61ae924c14fe7d7602fa97e71f45f4fc3f95eb76fcbb913551edc32f980

23 Jan, 2026

Sojojin Uganda Sun Bayyana Mutuwar ’Yan Adawa 30, An Kama Fiye da 2,000 Bayan Zaɓe

Hafsan sojin Uganda ya tabbatar da mutuwar ’yan adawa 30 da kama fiye da 2,000 bayan zaɓen da Museveni ya sake lashewa, lamarin da ya janyo zarge-zargen take haƙƙin ɗan Adam da kira ga zanga-zanga daga Bobi Wine.

2022 05 07t190854z 561926689 rc2j u9i0o6h rtrmadp 3 uganda politics

23 Jan, 2026

Matsanancin Talauci Na Raguwa a Ghana – Rahoton Hukumar Ƙididdiga (GSS)

Rahoton MPI ya nuna cewa fiye da mutane 360,000 sun fita daga matsanancin talauci cikin watanni uku a Ghana, yayin da sama da 950,000 suka samu sauƙin rayuwa a cikin shekara guda, duk da ci gaba da kasancewar gibin kuɗaɗen shiga.

1741769933186 vbe01p 2024 12 14t124637z 684040865 rc2f 9 rtrmadp 3 ghana politics mahama

22 Jan, 2026

Bankin Nedbank na Afirka ta Kudu Zai Sayen Kashi 66% na NCBA na Kenya Kan Dala Miliyan 856

Nedbank na Afirka ta Kudu ya yi tayin sayen kashi 66% na bankin NCBA na Kenya domin faɗaɗa ayyukansa a Gabashin Afirka.

148ad7b9e4c552ab0c84f42ff1a3d210708568d9f919fd5e44859ecffe83fb7e main

22 Jan, 2026

China Ta Rage Manyan Ayyukan Gine-gine a Afirka, Ta Koma Kan Ƙananan Ayyuka Masu Riba

China na rage manyan ayyukan gina ababen more rayuwa a Afirka, tana karkata zuwa ƙananan ayyuka masu riba da kuma rance a kudin yuan domin rage haɗarin bashin ƙasashe.

033caeb09b04a9fb9dbd395d558a5c73ba6afa6e35b5f85e4d2eed8c36824480

21 Jan, 2026

Gidauniyar Gates da OpenAI Sun Ƙaddamar da Shirin AI Domin Ƙarfafa Kiwon Lafiya a Afirka

Gidauniyar Gates da OpenAI sun ƙaddamar da shirin Horizon1000 domin amfani da AI wajen inganta kiwon lafiya a Afirka bayan raguwar tallafin ƙasashen duniya.

0a4d8cb5bff81fd43ac310c261418fd155c16001cbcf14a16014ce12afe58ad4

21 Jan, 2026

An Kashe Fararen-Hula 31 a Harin ’Yan Ta’adda a Yankin Iyakokin Nijar, Burkina Faso da Mali

’Yan ta’adda sun kai hari wani ƙauye a yankin Tillaberi na Nijar inda suka kashe aƙalla fararen-hula 31 a kusa da iyakokin Burkina Faso da Mali.

730edb278fbe5e398ae8db7aff4dddd9e96244e72a26c1896c4139228e509d71
Ana lodawa...