Nijar: Ministan man ƙasa ya gabatar da sabbin dabarun farfaɗo da fannin mai

Ministan man Nijar ya gabatar da sabbin dabaru domin ƙarfafa zuba jari, shugabanci da dorewar fannin mai.
18 Feb, 2026
DRC Ta Musanta Zargin “Sayar Da” Albarkatun Ma’adinai Ga Amurka

DRC ta ce yarjejeniyarta da Amurka ta buɗe damar zuba jari ne, ba sayar da albarkatun ma’adinai ba.
12 Feb, 2026
Hauhawar Farashi a Ghana Ta Ragu zuwa Kashi 3.8% a Janairu

Hauhawar farashin kayayyaki a Ghana ta sauka zuwa kashi 3.8% a watan Janairu, mafi ƙanƙanta tun sabunta ma’aunin farashi a 2021, sakamakon sauƙaƙewar farashin abinci da ƙarfuwar kudin ƙasa.
5 Feb, 2026
Tanzania Na Dab da Kulla Yarjejeniyar Gagarumar Tashar Gas Ta Dala Biliyan 42

Idan aka kammala yarjejeniyar, aikin LNG na Tanzania zai iya zama jigon farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar da kuma ɗaga darajar Gabashin Afirka a kasuwar makamashi ta duniya.
27 Jan, 2026

Duniya Na Tsoron Rikici, Afirka Na Rike Zinari: Lokacin Mayar da Tsoron Duniya Zuwa Ƙarfin Afirka

Bankin Nedbank na Afirka ta Kudu Zai Sayen Kashi 66% na NCBA na Kenya Kan Dala Miliyan 856

Trump Ya Ce Amurka Ita Ce “Injin Tattalin Arzikin Duniya” a Taron Davos

Yawancin Zinaren Ƙananan Ma’adinai na Ghana Sun Koma Dubai da Indiya a 2025

Bankuna 20 Sun Ƙara Ƙoƙari Yayin da Wa’adin Ƙara Jari na CBN Ke Gabatowa
19 Jan, 2026
Libya Ta Rage Darajar Dinar da Kashi 14.7 Cikin 100 a Karo na Biyu Cikin Ƙasa da Shekara Ɗaya
Rage darajar dinar karo na biyu cikin ƙasa da shekara guda na nuna irin ƙalubalen tattalin arziki da Libya ke fuskanta sakamakon sauyin farashin mai da rashin daidaiton tsarin kuɗi.

16 Jan, 2026
Ghana Za Ta Ninka Harajin Hakar Zinari, Ta Soke Yarjejeniyoyin Dogon Lokaci
Ghana na shirin sauya dokokin hakar ma’adinai tare da ƙara harajin zinari domin cin gajiyar tashin farashin zinari a duniya.

16 Jan, 2026
Hauhawar Farashi a Najeriya Ta Sauka Zuwa 15.15% a Disambar 2025 — NBS
Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashi a Najeriya ta ragu zuwa kashi 15.15% a Disambar 2025, alamar sauƙaƙewar matsin farashi a ƙasar.

15 Jan, 2026
Matatar Dangote Ta Kara Ƙarfin Samar da Fetur a Nijeriya – Rahoton NMDPRA
A yayin da bukatar man fetur ke ƙaruwa a Nijeriya, rahoton Hukumar Kula da Harkokin Sarrafa da Tace Man Fetur (NMDPRA) ya nuna cewa Matatar Dangote ta taka muhimmiyar rawa wajen rage gibin mai a watan Disamban 2025, ta hanyar samar da dimbin lita na fetur ga kasuwar cikin gida.

12 Jan, 2026
Gwamnatin Mahama ta biya bashin makamashi $1.47bn, ta dawo da garantin Bankin Duniya
Gwamnatin Ghana ƙarƙashin Mahama ta ce ta biya bashin makamashi har dala biliyan 1.47 tare da dawo da garantin Bankin Duniya.

12 Jan, 2026
Malami na fuskantar sabon binciken DSS kan zargin mallakar makamai
Hukumar DSS ta fara sabon bincike kan tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN), bisa zargin mallakar makamai da harsasai da aka gano a gidansa da ke Jihar Kebbi.

10 Jan, 2026
Jersey za ta mayar wa Najeriya dala miliyan $9.5 da aka kwato domin aikin titin Abuja–Kano
Gwamnatin Jersey ta amince da mayar wa Najeriya sama da dala miliyan $9.5 da aka kwato daga kudaden cin hanci, domin tallafa wa aikin titin Abuja–Kano.

9 Jan, 2026
Tinubu ya yaba da kai NGX ₦100 tiriliyan, ya ƙarfafa ’yan Nijeriya su zuba jari a gida
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana kai kasuwar hannayen jari ta NGX ₦100 tiriliyan a matsayin babbar nasara, yana kira ga ’yan Nijeriya su ƙara zuba jari a cikin tattalin arziƙin ƙasa.

6 Jan, 2026
Faransa: Manoma Sun Ci Gaba da Rufe Hanyoyi a Rhône Don Nuna Adawa da Manufofin Gwamnati
A yankin Rhône musamman kudancin Lyon, manoma sun ci gaba da toshe manyan hanyoyi kamar A7 da M7 domin nuna norunsu kan manufofin gwamnati da yarjejeniyar kasuwanci ta EU-Mercosur.

6 Jan, 2026
Maroko Ta Karya Tarihi: Sama da Miliyan 19.8 Sun Ziyarci Ƙasar a 2025
Ma’aikatar yawon buɗe ido ta Maroko ta sanar da cewa kusan masu yawon buɗe ido miliyan 20 sun ziyarci ƙasar a 2025, abin da ya nuna ƙaruwa da kashi 14% idan aka kwatanta da 2024.


