12 Jan, 2026

‘Yanfashin Teku Sun Yi Garkuwa da Matuka Jirgin Ruwa 9 a Gaɓar Tekun Gabon

Wasu ‘yanbindiga sun sace ma’aikatan jirgin kamun kifi tara a tekun Gabon, a wani sabon hari na fashin teku a yankin Tekun Guinea.

766c2212ef891e204363a16d5e0d3c2ce2cb9507925e68bc88fc51a96df0c11d

12 Jan, 2026

Sojojin Nijeriya Sun Kuɓutar da Fasinjoji 18 daga ‘Yanfashin Teku a Gaɓar Kamaru

Dakarun Birged ta 13 sun kuɓutar da fasinjoji 18, ciki har da yara biyu, bayan ‘yanbindiga sun yi garkuwa da su a teku yayin tafiya zuwa Kamaru.

b1103e2acb18e563c0bc8b46402cf972866dc12f81b3d995721c51a388f13fc1

12 Jan, 2026

Sabbin Hare-hare a Kudancin Kordofan Sun Tilasta Daruruwan Jama’a Barin Gidajensu

Fiye da mutum 500 sun tsere daga birnin Kadugli a Sudan sakamakon tsanantar faɗa, inda da dama suka nufi Jihar White Nile domin neman tsira.

00ce8c4d 34e2 4f09 a696 6b5195bdfdce

12 Jan, 2026

Shari’ar Yahaya Bello na nan a kotu, na kammala aikina — Shugaban EFCC

Shugaban EFCC, Ola Olukoyede, ya ce shari’ar tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, na nan tana gudana a kotu, yana mai jaddada cewa ya cika alƙawarin da ya ɗauka na gurfanar da shi.

Olukoyede Yahaya 1

11 Jan, 2026

’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Huɗu a Sabon Hari a Jihar Neja

Harin ya auku ne mako guda kacal bayan ’yan bindiga sun kashe mutane 42 a wasu ƙauyukan Jihar Neja, ciki har da kasuwar Daji da ke kauyen Demo a Borgu da kuma ƙauyukan Kananan Hukumomin Agwara da ke makwabtaka da ita.

5a42a67ec5ff0cfa758ae011d623b2cf382eb416739555859daf1d437b9da428

10 Jan, 2026

Hakan Fidan: PKK/YPG Ba Ya Sauya Matsaya Sai Da Ƙarfi

Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ƙungiyar PKK/YPG ba ta sauya matsaya sai idan an fuskantar da ita da ƙarfi.

download 3 4

10 Jan, 2026

DSS Ta Tabbatar da Kama Jami’inta Kan Zargin Sace Ƙaramar Yarinya a Jigawa

Hukumar DSS ta tabbatar da kama jami’inta bisa zargin sacewa da lalata da ƙaramar yarinya a Jigawa, tare da jaddada cewa bincike yana gudana.

64382a48aec2d6789cf0134a4be1be244ba65b9da4b60580f63a00247d30028d

8 Jan, 2026

Mahama Ya Yi Kira da Sake Horar da Jami’an Tsaro Domin Kare ’Yan Jarida

Shugaban Ghana, Mahama, ya bukaci a sake horas da jami’an tsaro domin kare ’yan jarida da hana cin zarafi a aikinsu.

download 1 4

8 Jan, 2026

An Kashe Wata Mata a Minneapolis Bayan Harbin Jami’in ICE

Harbin da jami’in ICE ya yi wa wata mata ‘yar Amurka a Minneapolis ya haifar da zanga-zanga, rarrabuwar kai ta siyasa da kuma bincike daga FBI da hukumomin jihar.

2d1f2b 20251125 st paul demonstrators clash w police 13 webp1000

8 Jan, 2026

Sojojin Najeriya Sun Nemi Ƙarin Haɗin Gwiwa da Sarakunan Gargajiya Don Ƙarfafa Tsaro a Jihar Neja

Shugaban Sojin Najeriya ya tabbatar da ƙarin tura dakarun soji da haɗin gwiwa da sarakunan gargajiya domin ƙarfafa tsaro a Jihar Neja.

maxresdefault 700x394 1
Ana lodawa...